page 46

1.1K 73 18
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

ALLAH UBANGIJI KA JIKAN IYAYENA KA GAFARTA MUSU KURAKURAN SU KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU TARE DA YAN'UWANA DA SAURAN MUSULMAI BAKI DAYA

AL'UMMA WRITERS ASSOCIATION I LOVE YOU ALL

WANNA PAGE NAKI NE KHADIJA KHALID(MOM)INA YIN KI IRIN KARSHE DIN NAN😘

BANMANTA DA KU BA MY FANS IRIN SU :

maman sultan
Rashida Bello
Iyami(Salma)
Asma'u b Umar
My besty
Maman khausar
Maman sayyid
Maman tee
I can't mention all you here page din ba zai isa ba tanks
MALLAKAR JAMILA (Maman Amir)

WATTPAD jami1020
*******************

Not edited

P46

......."Ni fa gaskiya Ina so muyi shagali da yawa fa muyi party kamar gudu hudu ko biyar,don kowa yasan cewa ana bikin zaratan samari har biyu,ni fa kasan me wallahi na matsu wannan rana ta zo,naga Wai an daura min aure da ni da baby na ga ta an kawo min ita daki na a matsayin halali na wayyo Allah da'di kashe ni,hmmm ni ma zan fara sanin wacece mace,ohhh Allah ya wani kankame jikin sa.kasan Allah kwanan nan fa ciwon da yake yawan damun ka shine ya fara takuramin wallahi,kullum cikin ciwon mara nake ba abun Kuma na he na rage zafi ba,ace babu kyau mtsss..."

Ashfaq yayi Saurin dakatar da Amir akan surutun sa da cewa Kai dallah friend mind your tongue ni fa yayan ka ne zaka zo kana min irin wadannan maganganun wannan idan ban tsayar da Kai ba har first night do ku Sai ka bani labarin yadda zakayi da kanwata,sannan ta harare shi.

"Kai da ita bansan wa ya fi wani surutu ba a tsakanin ku,shi yasa ma Allah ya ha'da ku tare,ita ma ran nan Ina jin tana gayawa my Angel Wai ita tana Allah Allah ranan nan ta zo ta ganta a gidan mijin ta,har zan ce to me zakiyi masa don uban ki Sai dai kawai na kyale ta saboda bana son rai ni,you know it right"

Amira yace sallah da ka kyale ta,ta fa'di abinda yake cikin ranta mtssss ba kyau a rinka katse mutum fa idan yana magana

Ashfaq ya juyo ya kalle shi,zai yi magana ke nan Amir ta tare shi da ahhh yasa Dan Yatsa abakinsa alamar Ashfaq yayi shuru,kawai sai duk su kasa dariya😂

Sunan ciki dariyar ne sai ga wani abokin su doctor Ammar ya shigo cikin office, lallai angwayen nan kuna jin da'di wallahi irin wannan dariya haka Sai kace an ce kuje ga shi can amn Kai muku amaren ku,yau har da Wanda ya yawan yin dariya Sai dai murmushi gashi shi ma dariya yake this nice,haka aure yake,wallahi akwai da'di,nima haka lokacin nawa na koma kamar wani zararre Sai dai a ganni Ina ta faman murmushi ni kadai

Suka Kara kwashewa da dariya amman ban da Ashfaq don shi murmushi yasa kawai.ya shigar tunani Wai gashi an kawo masa Aleena gidan sa har ya rungume ta sannan ya sake ta tana mata addua a kanta to daga nan Kuma Sai me....

Sai jiyayi marar sa ta fara harbawa ai nan da nan ya kawar da tunanin nan ya shigar cewa astagafurullah..

"Ya ustaz ko Kai ma ka shiga tunanin ne,shine kayi Sauri ka kama cewa Astagafurullah"Amir ya gaya mishi da muryar ustazai😂

Ashfaq yayi tsaki ya kallo doctor Ammar Wai karfe nawa ne tiyatar nan nan don na matsu in je gida Ina da abinda zan gabatar dashi mai muhimmanci.

Sai karfe 2 za a shiga ai,ya kallo ago yaga saura 30 mins,yace ok bari nayi sallah kafin mutafi

"Ni fa kana burge ni saboda Ina lura da Kai duk zamu shiga operation Sai kayi sallah raka'a biyu meye sirrin ne? Inji doctor Ammar

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now