page 50

1.4K 68 25
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

ALLAH KA YIWA IYAYE NA RAHAMA KA GAFARTA MUSU KURAKURAN SU

KUYI HAKURI NA JINA SHURU KUSAN HALIN JIKI DA JINI GA KUMA UZURIRRIKA.NAGODE KWARAI NIMA INA YIN KU OVER

SANNAN MAZA DA SUKE KIRA NA DON ALLAH SU BARI AKWAI GROUP DA NA WARE NAKU NA MAZA A TELEGRAM TANAN  ZAKU ITA SAMUN POSTING DI NA.NAGODE

P50


            NOT EDITED

...Hawaye take yi sosai Don ta ma rasa yadda za tayi ta San Kuma Yana iya shigowar cikin toilet din to yanzu ita ya zatayi babu wani abu da zata rufe jikin ta da shi a cikin ban dakin...

  1....2...3...4..... Ya fara counting .da Sauri ta ce "ya Ashfaq don Allah ka tsaya wallahi babu komai ajikin na sai Dan karamin towel ne babu abinda zan rufe jikina da shi ka fita waje idan nasa kaya Sai na fito wajen ka don Allah"

Yace "hmmm ni bansan wannan zancen ba ni kawai ke nake so na gani pet don Allah ki fito wallahi Ina ji kamar na yi ta Kur ma ihu ke ni ban ma San meye a Kai na ba,ni ba jikin ki na zo gani ba,so ki fito kawai"

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un wai me yake damun wannan bawan Allah ne" Aleena ta fa'da a zuciyar ta.


Sai ta fara magana ta sigar lallashi tare da tausashe muryar ta,don Allah my king kayi hakuri ka fita nayi maka alk'awarin a yau din nan Sai ka ganni idan na gama sa kaya  a jikina,kasan dai haramun ne namiji ya ga jikin mace ba tare da an daura musu aure ba ko,don Allah kayi hakuri Yanzu zan fito ka ji mijina na Kai na Wanda matar sa take tsakanin kaunar sa da son sa plsss ya Ashfaq

Sai Kuma jikin sa ya d'an yi sanyi yace "to na ji zan rufe ido na ki fito minti biyar ki shiryakiyi hakuri pet wallahi ban ma San me yake damuna mi dai kawai so nake na ganki yanzun nan shine kawai kwanciyar hankalina,Ina ganin hakan kawai zan iya yi miki in ba haka ba to kuwa tabbass zan shigo cikin toilet din"

To na ji kayimin alk'awarin ba zaka bu'de idon ka ba har Sai na gama  shiryawa

Muryar sa da nuna ya fara gajiya da zancen yace I promise you 5 minutes,ki gama abinda kike yi tana cika I will open my eyes then.

Ya matsa daga jikin toilet din ya lumshe idon sa tare da cewa kin fara cin lokacin ki pet.

Aleena ba tare da tunanin komai ba ta fito daga cikin toilet don tasan ba zai karya alk'awarin da yayi ba sai bayan five minutes din nan tana ta neman kayan da zata sa don gaba daya a rikice take ga mintuna na tafiya,saboda gigicewa ma ta ma man ta inda kayan suke,Sai idon ta ya Kai mata kan kayan barcin su da za su sa ita da Amira su kwanta ta kalli agogo saura minti daya da Sauri ta janyo kayan barcin  ta zura ta a jikin ta tayi Sauri ta dauki towel din da ta fito dashi daga wanka ta lullub'a a kanta dai-dai lokacin minti biyar d'in na cika ya bu'de idon sa a hankali.

Kwayar idon sa ta sauka akan direction din da Aleena take don dama Yana jin motsin ta shi yasa yasan cewa tana wannan direction din. A hankali kwayar idanun sa ta sarke da juna nan da nan Aleena ta kau da idanun ta saboda ba zasu iya jure abinda ta gani a idanun sa ba don sunyi wani irin 'kankancewa sun canza kala a takaice dai sunyi mata wani irin kirjin ta Yana bugawa da karfi duk ma dai ta wani kid'ime gabadaya.ya fara bin ta da kallo tun daga kasa kan kafar ta a hankali har zuwa kan fuskar ta,tana sanye da rigar barci ce iya gwiwar ta mai santsi fara tas Sai daukar ido ta keyi ga gashi ta da wasu daga ciki suka zubo kan fuskar ta da ta Sha gyara sosai akan hasken da take dashi tayi wani irin kyau har wani sheki takeyi tana daukar ido.
Ya fara ta kowa zuwa in da take a hankali ita kuwa duk takun da yake yi gabanta Kara fa'duwa ya ke yi sai wani mutsu mutsu takeyi tana Kara Jan rigar ta zuwa kasa(ta manta da iya kacin ta gwiwa)shi Kuma wannan mutsu mutsu da take yi sai ya ke Kara sa gaban shi nakara fa'duwa Yana jin shaukin ya isa gare ta dama kusa da fanka ta tsaya garin janyo rigar kasa har towel din ya zame ya fa'di kasa iskar fankar ta fara kad'a gashi kanta dai-dai lokacin ya zo gab da ita ga wani irin sihirtaccen kamshi da yake fita daga jikin ta Yana shiga cikin hancin sa direct da taimakon iskar  fankar da taake kad'awa,ya matsa sosai kusa da ita yadda babu wani space a tsakanin su Aleena jikin ta dai Rawa kawai ya keyi shi kuwa Ashfaq Allah kadai yasan yadda yake ji a jikin sa Yana kissima irin abinda zai mata wata zuciyar tana cewa yayi wata Kuma tana hana shi tana Kuma Kara tuna mishi cewa ba a fa daura musu auren ba,nan ya shiga rud'ani Yana tunanin wacce zai bi,ita kuwa duk da dai  dai  a diriri ce take bakin ta Bai mutu ba tace plss ya Ashfaq ka d'an matsa this is not your habit.tana gama fa'dar haka Sai ganin hannun sa tayi Yana d'agowa sama a hankali dama kanta a sunkuyen yake Sai ta bi hannun na sa da kallo har zuwa sama in da taga ya Kai hannun sa kan fuskar ta tana shafawa a hankali a hankali,Sai da numfashin ta ya dauke sannan ya dawo sakamakon fisgosgi da tayi da karfin ta don ji tayi kamar Yana yi mata tafiyar tsutsu a fuska,ta rintse idanun ta tare da Kai hannu kan hannun sa da ke mata yawo a fuska ta rike gam p..l..s.. ya.. Ash..faq.. stop ita,jin irin sound din da tayi magana da shi kawai yasa hannu biyu ya rungume ta tsam a kirjin shi Yana sauke a jiyar zuciya, innalillahi wa inna ilaihi raji'un abinda kawai ta ke fa'da a zuciyar ta ke nan tana addu'ar Allah ya kwace ta daga hannun sa don ta ga kamar ma bashi ne ya Ashfaq ba.

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now