ONE YEAR ANNIVERSARY 🎂🎂🎂

994 37 10
                                    

©🎆
Al'umma Writers Asso...✍️

{Al'umma writers, kungiya daya tamkar da dubu FarinCikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma, Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}.

🎂🎂🎂💖💖💖💖🎂🎂🎂🎂💖💖💖💖🎂🎂🎂💖💖🎂💖💖💖💖💖🎂🎂💖💖💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
AL'UMMA WRITER'S ASSOCIATION

ONE YEAR ANNIVERSARY
💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝🤍🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎊💦🎊🎊🎊🎊🎊

Alhamdulillah!🙏
Alhamdulillah!!🙏
Alhamdulillah!!!🙏

Dukkan yabo YA tabbata ga Allah subhanahu wata ala , tsira da amincin su kara tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W).

Alhamdulillah Allah mun gode ma da ka nuna Mana wannan rana da kungiyar mu mai suna a sama ta cika shekara daya da kafuwar ta,muna addua dafatan Allah ya Kara daukaka Mana kungiyar mu ya haskaka ta a idanun mutane ya Kara hade kan mu,mu Yan kungiyar.🙏🙏🙏🙏🙏🙏💐💐💐💐💐💦🎉🎉🎉🎉🎉🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂💝💝💝💝💝💝💝💝

Ya ban gwani ya zaka dole ko ana so ko ba aso,dole na yabeki na Kuma girmamaki saboda yadda Kika jajir ce don ganin komai yqna tafiya daidai da hadin Kai acikin kungiya ba kya gajiya don ganin kin taimaka mana mu Yan kungiya.ba kowa ba ce Sai HAFSAT A GARKUWA.🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹


Ina addua Allah ya biya miki dukkanin bukatun ki na alheri ya raya miki zuri'arki ya baki abinda kike nema duniya da lahira🙏🙏🙏

Hakika ke shugaba ce ta gari😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘

Allah ka kara dau kaka mana kungiyan Al'umma Writers Asso a duniya baki daya, da sauran kungiyan baki daya🙏🙏🙏🙏🙏💝💝💝💝💝🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

HAPPY ANNIVERSARY
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎉🎉🎉🎊🎊🎉🎉🎉🎉🎊🎊🎉🎉🎉
🍎🍎🍎🍇🍇🍇🍏🍏🍏🍦🍦🍦🍭🍭🍭🍭🍬🍬🍬🍬

Sign: JAMILA (Maman Amir)

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now