p53

942 60 13
                                    

💕💕 SOYAYYA KO SHA'AWA 💕💕

ALLAH KA JIKAN IYAYENA KA GAFARTA MUSU KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU KA HASKAKA KABARIN SU ALLAH KASA SUNA KIN NI'IMAR KA DA SAURAN MUMUNAI GABA DAYA 🙏

MALLAKAR JAMILA (maman Amir)

Ina Kara jinjina Miki mai dambu Allah ya Kara daukaka

Ina godiya gareku masoyan na especially Wanda bada gajiya da kirana domin jin karshen labarin nan 🙏

WATTPAD @jami1020

Ina masu son kayan yara masu quality na gida da na waje to kuzo ga dama ta samu kainuwa enterprises ya tana dar muku komai ba iya nan ma ya tsaya ba har dasu atamfar da su lace da materials,takalman yara da manya, cikin kudi kalilan, araha garabasa sai ku tuntube mu a wannan layin 07087450542.muna nan muna jiran ku ana tura wa ko Ina.,👍👍👏👏🌹🌹

Ina so nayi amfani da wannan dama domin tallata muku sabon littafi na me suna KE CE RAYUWATA Wanda zai zo muku akan 300 kacal vip Kuma 500,zaku iya biya ta wannan acct din jamila ibrahim zenith bank 2008237969

Ka da Kuma bari a Baku labari don za kuyi missing idan ba ayi tafiyar nan da ku ba.

    P5️⃣3️⃣

  A hankali Ashfaq ya bude motar ya fito fuskar nan tasa ba yabo ba fallasa Amman dai da ka ganshi ka ksan cewa akwai dai alamun farina ciki a fuskar sa,Bai cewa kowa komai ba ya zagayo ta wajen kofar da Aleena take ya bude mata kofar tare da rankwafawa yace mata"Bismillah Amarya" tare da kashe mata ido.Aleena tace a cikin zuciyar ta "ni dai kam bani da wani tsayayyan  suna yau Akirani da wannan gobe a Kira ni da wannan".

Lokacin da za ta zuro kafar ta sai da tayi addua  sannan ta fara fitowa da kafar ta ta dama sannan ta hagu hannun ta Yana rike da hannun sa.Anti da su Amir suka Kara su wajen su nan Aleena tayi sauri fisge hannun ta daga cikin nasa saboda ta na jin nauyin Anti sosai, Ashfaq ya Jiyo ya zabga mata wata harara da sai da hanyar cikin ta ta kad'a dama Kuma ga jikin ta Bai gama dawowa dai dai saboda abinda ya gayamata acikin mota ya ja tsaki.

Daga cikin hall din aka fara bada sanarwa cewa ga Angwaye nan da Amar'e za su shigo.su Amira ne a gaba sannan su Aleena saboda anyi anyi Ashfaq  su wuce gaba yace shi dai a a su Amir su wuce a gaba saboda shi ba ya son kallon da yawa(haka kawai kowa ya kalle maka matar ka tun daga sama har zuwa kasa ni bana son dinner nan kawai da anfi karfi na ne) Ashafaq ke magana acikin zuciyar sa.Anti tace oh dai koma dai menene sai dai ka shiga ciki.suna iso wa bakin hall din MC yace ga Amar'e nan sun iso kowa ya tashi,bayan kowa ya tashi sai kasa ki wannan nan ta 'am live' ta Celine Dion,dama an sa masu anko guda hudu a gaban su biyu nan biyu nan sauran Kuma suna bayan su akasa su dai a tsakiya,nan suka fara takawa suna shiga cikin hall din suna darewa don a hango Amaren Amir da Amir kam takawa suke sosai dukkan su dauke da murmushin da har ana hango hakoran su,yayi da mutanann Kuma a baya suna tafiya in a gentle way suma fuskar su tana dauke da kyakykyawan murmushi ba tare da sun dare bakin su ba har a hango hakoran su wohoho sunyi masifar kyau ba kadan ba su besty dai sa Baku labarin kyawun da sukayi,har dai suka isa kan table din su suka zauna sannan kowa ya zauna,nan dai a fara budewa da addua sannan aka umarci babban abokin ango Ahfaq ya zo ya ba da tarihin ango,kafin wani ya tashi har Amir ya tashi.
Bayan ya karbi loudspeaker ne ya fara da addua sannan yace"a gani na ba Wanda ya cancanci ya ba da labarin ango da ya kusa Shan kamshi irina,duk da dai ni ma angon ne"sai aka kwashe da dariya.Ashfaq dai yasa kawai iskancin zai yi masa ba wani abu ba though dai da shi ma sai da ya Dan yi murmushi.sannan Amir ta bada labarin Ashfaq tunda primary har zuwa lokacin da suka gama Kara tunsu da yadda baya kula yam mata duk da yadda suke rubibin sa,Yana ga mawa ya juyo yace wa Aleena"to amarya dai Allah ya kashe ya ba ki don lokaci daya kikayi wuf da zuciyar abokina har na rasa gane kan sa har sai da kika amince da shi sannan ya dsi nayi mini kukan na zo na lallashe ki ki amince da shi,sai kuwa hall din aka Kara daukar tafi da sowa.Amatullah kuwa bakin ciki kamar ya kashe ta jin abin da Amir yace na karshen hawaye har sai da ya cika mata ido tayi sauri ta goge shi don ka da wani ya ganta.

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now