page 12

1.3K 85 4
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

Bismillahir Rahmanur Rahim

Allah ka jikan iyayen mu da kakanin mu Allah ka yafe mana kuskuran da mukayi da Wanda zamuyi a gaba ya Allah kasa mu cika da imani marasa lafiya Allah  ka basu lafiya masu lafiya Allah ya kara lafiya

Ina mika godiya ta ga fans dina na wattpad Wannan gaisuwar taku ce

Mallakar jamila (Maman amir)

Wattpad jami1020
*****************

P12

Not edited

Oohh ashfaq don't be mad ha zuciyar shi ta gaya mishi sai ya dan bugi kansa ya kara sunkuyawa saka makon sako da ya shigo cikin wayarsa amir ya turo masa ya jikin nasa idan ba zai ita zuwa office zai ke yayi handling na shi aikin yayi murmushin nan nasa mai kyau yace this man yana ji da ni fa sosai sai ya fara rubuta masa amsa aleena ta kara fitowa ta kawo babban cooler da suka zuba dankalin turawan a ciki daidai lokacin yan matan nan biyu suka sauko zuwa dining ko wacce tana yatsina Amina da dayar fa da har yanzu bansan sunan ta ba ashfaq dai yana rubuta sako amman yana jin faduwar gaba sakamakon kamshin da yake shaka a kusa da shi Na shiga uku me hakan yake nufi ne yana so ya dago da fuskar sa amman jin wadannan yan Matan biyu sun zo wajen dining din yasa shi kin dagowa ya kara hade fuskar sa tamau sannu kinji ya ta aleena Allah ya shi albarka amin mom muryar ta ta daki kunnen sa zai dago da kasa ya ashfaq ina kwana  lafiya lau sai dayar ta harare ta sannan ta ce ashfaq good morning yaki amsawa ta kara fada yaki amsawa ikon Allah baka jine ana ta gaisheka mom am writing something and I don't want to make mistake shi yasa Na mai da hankali lafiya lau zuciyar shi Na jin haushi ya amsa don shi ya tsani yarinyar nan saboda ba ta da kamun kai ta fiye rawar kai ita dole sai ta shigar da kanta wajensa yasan duk saboda shi suke zaune a gidan hmmm wallahi su suka sani

Ta gama jera kayan abincin zata koma kitchen din ina zaki aleena zo ki zauna muyi breakfast mom nagode in anjima zan ci ai baki Isa ba kowa zama zai yi yaci abinci yanzu fa takwas ta wuce baki ci abinci ba to har sai yaushe so kike ulcer ya kamaki tayi murmushi daya budurwan nan ko haushi ya kamata ya za ayi au zauna da yar aikin su su ci abinci akan dining sannan ai kaskanci ne tayi tsaki aleena tashi ki zubawa yayanki farfesun ya fara ci kowa ya zuba abinda yake so

Ta tashi hannun ta da jikin ta Na rawa ta zuba masa ta dauki gasassan bread din nan tasa masa a gaban sa sannan shi kusa duk ya takura sakamakon yanayi jikin sa da yake ji akan duk motsin da takeyi yana so ya dago da fuskar sa ya kalle ta amman muskilanci ya hana shi kamar ma ya zubar da ajinsa ne ai tana gamawa kowa ya fara cikin abincin ummmm yummy yummy mom kinji mugun dadi kuwa in ji amira wallahi ko diyar tawa ta iya girki ashe gaskiya yayi dadi mutumin ma cin abincin yake yana lumshe idanun sa gaskiya abincin nan yayi dadi wayyo Allah yake fada a zuciyar sa yana kara ci ya cinye farfesun har da shanye romon bakya cin komai fa aleena ya dago ya Dan saci kallonta tana kusa da shi kanta a sunkuye ba zaka iya ganin fuskar ta ba daram daram Ga banshi ya fadi oh ita ce aleenan ke nan yayar afnan to ta dago da fuskar ta mana in ganta duk a zuci yake fada ya dauki gasassan bread din nan yana kai wa ya baki ya tauna ya hadiye ya kara wani bai San lokacin da yace kaii mom bread din nan yayi dadi wallahi duk suka fa she da dariya don maganar a bazata yayi ta bai San lokacin da ta fito waje ba yayi murmushi  Allah mom da gaske bata taba gasamun bread yayi dadi irin haka ba to ai bani nayi ba sister aleena ce tayi yace oh azuciyar sa cewa yayi so suke su kashe ni da yawan fadar sunan ta da sukeyi a gaba na to ni din wai me ke faruwa ne haka  da ni aleena zu ba abincin ki  dukka kije can falo ki ci tunda kin kasa ci anan tayi shuru mom let me help  tace  sannan ta zuba komai a  plate ta so muje sis ita kuwa duk ta diriri ce to bata sa ba ba zama cikin mutane haka kuka mutanan ma baki ahh ya Dan saki kara saka makon ta kashi da tayi ta Dan dago ta kalleshi shi kuka ya rufe idon sa don da gaske ya ji zafi am sorry Kayi hakuri don Allah take fada cikin sanyi muryarta her voice is familiar to me ya juya suka tafi ita da amira kai kamar nasan sannan fuskar ta shi fa so take ta kara juyawa ta kalle shi amman tana jin kunya kinga zo muje dakina kawai kici abincin a can ba Wanda zai ganki

Mtsss ya ja tsaki ji wani iskanci don Allah ni da nake so Na kallai fuskar ta shine yarinyar can zata wani ja ta daki I want to see her face what is so special about her da sunan  ta ma yake sa zuciya ta tayi ta bugawa I really want to see her da gani tana da kyau fa yadda Na kalli gefen fuskar ta son menene ba komai mom bari nayi sauri nagana Na wuce kar na  Na makara amman zan tafi da wannan ragowar bread din sannan a jiyemin pepper soup din nan mom OK zan dawo nayi lunch ayi min abinci mai kyau yafi wannan dadi

Mom tayi dariya yana do yace aleena ce zata yi mishi girkin amman girman kai ya hana shi Amina tashi ki dauko cooler karama kisa masa ragowar zai tafi da shi office mom ta zauna bari Na dauko in ji daya budurwar to tayi sauri ta tashi taje ta dauko ta sami shi a cooler gashi ya ashfaq Allah ya kiyaye bai kalle ta ba yace amin mom am going to Allah ya ba da sa a ya kama tsare boy amin.sannan ya fice

Yaje dauki motarsa Peugeot 508 dark blue ya wuce office sai wani nishadi yake ji

A daki Ku wa amira sai zuba jira keyi aleena Na sauraron ta tana cin abincin kadan kadan har ta gama sis don Allah zan tambayeki mana but answer sosai nake so ba bawai kirinka gyadamin kai ba to ina jin ki idan namiji ya fiye shiga harkarka Ga yawan kallo abinda nake nufi yayi takallanki kollan kuma cikin idonki sannan yayi ta sako miki wata irin Hausa da sai kinyi tunani kafin ki fahimta ko ko yayi ta kawo miki maganar aure shi yanzu ya kamata yayi aure to amman ke yake so ki samoma sa kai irin dai maganganun nan dai kala kala to me yake nufi da ke aleena tayi shuru tace to duk da rai bansaniba amman kamar son ta ya keyi fa ta safe kirjimta da hannun ta dukka biyu da gaske sis yanzu ke nan ya amir so Na ya keyi woooo ta rungumeta am very happy wallahi shi kuma ba zantaba nuna masa Na gane ba har sai ya yafito ya fada min da bakin sa wallahi aleena tayi yar dariya to in bai fada miki da bakin sa ba fa tab wallahi sai sai ayi ta zama haka bari mu dam huta kafin anjima ya ashfaq yace zai dawo yaci lunch kuma ke zakiyi da alama abincin ki yayi masa dadi sis hhhhhhh

Kowa yau sai da ya San cewa doctor ashfaq yana cikin nishadi don yau fuskar ta Dan saki akan ta sauran kwanaki bayan ya gama duba marasa lafiya ya zauna ya dauko cooler yana kara cin bread sai yaci kadan sai kuma ya ajiye gaskiya aleena ta iya girki fa sosai da alamun ta za tayi kamun kai da nutsuwa ya kwantar da kasa kan table ya lumshe ido ya turo da gefen fuskar ta kawai sai ya saki murmushi can sai ya ce ashfaq you are crazy meye haka ka keyi ne what us wrong with you  sai ya bude idonsa lallai in ya koma gida duk yadda za ayi sai yaga fuskar ta I want to see your face

***********

07038185042
07038185042

Comment
Comment

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now