page 15

1.2K 80 0
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

Bismillahir Rahmanur Rahim

Allah ka bawa mahaifina lafiya da sauran marsa lafiya ka tsawaita rayukan mu Allah ka jibanci al'amuran mu ya Allah wannan yanayi da muke ciki Allah ka yaye mana ka saukaka mana ka kawo mana karshen wannan abu

Allah ka shirya mana yaran mu

Jinji gareku masoyana gaba daya Ku wattpad da whatspp

Mallakar Jamila(Maman amir)

Wattpad jami1020

P15

Assini mafia wani gari ne kusa da tsohon capital cote d'ivoire kamar kimanin kilo metres goma sha biyar garin ya na tsakanin tuwun maliya da kogi haka zalika garin yana da manya manyan hotel da wurin cin abinci da yawa saboda wajen ne da masu kudi da wadanda suke business suke sauka a wajen kawai jiragen ruwa a wajen sosai a wajen kalar abincin da suke ci kuwa baya wuce gasashshen kifi  kaza dambun gari kai har da kaguwa sukan yi farfesun dabbobin ruwa kamar kunkure,dodon kodi ,crayfish da sauran su

Akwai sana'o'i kala kala a wajen amman yawanci matan sun fi sana'ar siyar da atamfofi nan na hango wata kyakyyawar budurwa fara tas kamar bafilla tana a gaban ta akwai atamfofi da yawa da alama dai siyarwa takeyi wani saurayi ne zaune kusa da ita yana ta kallon ta tana ta cinikin ta bayan ta sallama customers din ta ya tashi tsaye ya ce Khadija yanzu saboda Allah ba zaki amince da ni ba duk wata sai na taso tun da Nigeria nabar kasa ta na zo nan wajenki duk don ki amince dani yafada da kalar tausayi Ahmed ni bawai naki bane kaga na farko kai ba Dan kasar mu bane sannan kai bahaushe ne ni kuma yaren Ku wojineka ta ya za ayi iyayenka su yarda ka aureni ba tare da sun tsangwame ni to koma dai ke yaren mecece ai ke musulma ce tunda aka ce musulunci ko ai angama komai to naji ka bari zanyi shawara da yayana yau in sha Allah gobe ka zo kaji amsa ta ya washe baki haba ko ke fa

Bayan tayi magana da yayanta ya yarda ya amince don dama yasan da Ahmed din kuma yana ya bawa da hankali shi can gidan su Ahmed ma bai samu Matsala ba tunda aka tambayi addinin ta yace musulma ce shike nan aka amince

Bayan bikin su Ahmed bai fasa zuwa can cote d'ivoire saro kaya ba wajen yayanta duk da dai dama yafi zuwa sauran kasashen dama saboda ita yake zuwa nan a haka dai har ya shawo kan yayan na ta ya dawo Nigeria ya siya mishi gida ya kara masa jari har yayi aure shi ma a kanon

Iyayen Ahmed dattawan arziki ne kuma ba laifi suna da na su arzikin Dan su daya Ahmed sun bashi ilimi dai dai gwargwado har yayi masters din shi a business administration ki da ya gama yace ba zaiyi aiki ba sai kasuwa suka ce Allah yasa albarka nan kasuwancin sa yayi ta bunkasa

Allah ya azutasu da Dan su na farko wato ashfaq bayan wasu sbekaru kuma suka kara samun amira sun ta so cikin gata da San junan na su ashfaq miskili nai baya tsayawa yayi magana da kowa koba school wasu suna San shi don akwai tsare gida wasu kuma suna jin haushin sa wai ya fiye girman ka a haka Allah ya hada shi da amir dan ana ce tun baya sakar masa fuska har dai ya hakuri tunda ya ga shi ma kwaro ne wajen karatu don yana mai da hankali har suka gama karatun su na secondary iyayen su Kayi shawarar turasu karatu america acan sukayi suka gama suka ka fito a  doctors  iyayen sunyi farin ciki sukayi musu maganar aure suka ce ba yanzu shi ashfaq bai ga wacce tayi masa ba amir kuwa amira yake so amman bai gaya mata

Ko da su ashfaq suka dawo sabon gidan su anan unguwar tudun Yola dad din su bayana ake check up america Amina kuwa da amatullah sun tare a gidan ne saboda ashfaq  duk San sa sukeyi kuma ya sani ya ke share su ita amatullah diyar yayan mom ce ita kuwa amina yar cousin din dad ce wannan ke nan
***************

Ko da idanun su suka sarkafe da juna dukkan su idanu suka zaro especially ashfaq ya ce keeee yana nuna ta da yatsan sa me kike yi anan dama ke ce aleena mahaukaciya kawai aleena dai zuciyar ta sai lugude takeyi mata tace na shiga uku yau na shigo hannun barawo daman nan ne gidan su ko shine ashfaq din ne kai ba shi ba ne ashfaq ai an ce magana ma da kyar yakeyin ta yanzu aleena meye abinyi tana ta tunanin na ta ji muryarsa yana cewa ke ba magana nake miki bane ta dago ta harare shi tace kai kar ka dame ni fa ni ban ma San ka ba kawai kazo kana tayimin masifa aka au haka ma  zaki ce to ni na sanka ne yanzu fa kawai ma na fara ganinka ta fada a shagwaban ce lallai ma yarinyar nan ni zaki rai nawa hankali yayi shuru yana tunanin to ko ba ita bace kai itace ma don fuskar ta ba zata taba mace min ba bari in gwada na gani yanzu da kika dake ni anan ya nuns mata da hannunsa ta kalli wajen kunya ta kamata ta dauke kai ai gashi kinyi min illah ko ni wani irin hukunci zan miki ta zaro ido don Allah da gaske ka ke na shiga ni aleena me na aikata ita ce ita wallahi ashfaq mare ta kai ba zan iya ba ka mareta kar ta mai dakai lusari zuciyar shi tana ta kimsa mishi kawai sai ya daga hannu hannun na rawa ya bata mari Marin da da shi da babu duk daya don ba wani marinta yayi da kyau ba ta dago ta kalle shi fuskar ta dauke da mamaki to wannan me yayi ke nan kawai ta fashe da dariya hahhh har da rinke ciki ohh haka ake mari sai naji kamar jariri ne ya mareni wallahi ta sake sa dariya haushi ya is he kawai ya cakumo ta jikin shi ni kike yiwa dariya nan da nan ta bata rai ta kalli jikin su raga gaba daya jikin su a hade ya ke sauran kiris kirjinta ya taba na shi bakin ciki ya kamata ta fara kokarin kwacewa saga jikin sa shi kuwa ya rike ta da kyau ta dago ta kalle shi tace babban bakin cikina da Bacon rai na shine naga namiji kato kawai ya kai hannunsa jikina ya tabani namijin ma ba muharrami na ba na kan ji zuciya ta kamar zata fashe saboda bakin ciki haramun ne ka taba jikina kai ba mijina ba ba kowa ba saboda haka ka sake ni okk abinda Zai saki bacin rai ke nan da bakin ciki shi nake nema inyi miki ko na ji sanyi a raina ka sake ni ashfaq ba zan sake kiba ta kara bude bani ke nan kawai sai jin wani abu tayi cikin bakin ta mai laushi ana tsotsar bakin ta da shi takai icon ta wajen kawai ta ga ai bakin ashfaq ne cikin bakin ta tasa ihu tana kokarin cire bakin ta jikinta sai rawa yakeyi kamar mazari

Amir ya ga dadewar tayi yawa to me yakeyi a kitchen din ya amira ki jirani anan ina zuwa ya fadi kitchen din yana sa kafar sa ciki Zai yi magana kawai yaga ashfaq rike da yarinyar mutane yana kissing yace shege Ashe abun har ya kai ga haka ya juya Zai koma sai ya lura kamar yarinyar kokarin kwatar kanta takeyi shi ya sage sai yi yakeyi kai ka da fa ya bark musu aiki nan da nan ya far jiran su nan sa ashfaq ashfaq me kakeyi hakane bai ji shi ba don har ya fara sakin layi abinda bai taba yi ba tunda yake a rayuwarsa amir dai ya ga ba dama kawai yaje ya finciko shi data jikin ta sai a tasa yar kara saboda sai da ya ciji lips din ta ta durkusa a wajen tana kuka sosai ba Wanda yace komai shi ashfaq yana kokarin yayi controlling kansa don wani iri ya ke jinsa

Ta dago da jajayen idanun ta ta kalle shi tace Allah ya Isa ban ya fe maka ba da abinda kayi mini Wanda Mijin aure na ne kawai ya kamata yayi mini haka saboda ni halalin sa ce amman kai kai ta na nuna shi da yatsa kai waye da zakayimin haka tana karayin kuka to wallahi wallahi sai na rama don abinda zanyi maka sai Allah Dan iska kawai masu lalata yaran mutane sai a sannan ya siya magana yace ai dama babban buri na shine naga kina cikin bakin ciki ran ki ya baci kamar yadda kika ba tamin rai kika mai dani kamar wani mahaukaci yana gama fadar haka yasa kai ya fita zuwa da kin sa

Kuyi hakuri aleena don Allah kiyi hakuri abinda zan ita cewa ke nan bansan me ya hada Ku ba har yayi miki haka kuma wallahi hakan ba halin sa bane tunda yake bai taba aikata hakan ba a rayuwar sa kiyi hakuri zanyi masa magana ya fita ya bishi sama
*****

To fa yanzu kam ashfaq ya tabo aleena Sarkin hakuri har ta ci alwashin sai ta rama sai ta bashi wahala

Shi kuma ashfaq fa wani hali yake ciki
********

07038185042

Comment
Comment

Pls share vote and follow me on wattpad

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now