7

12.1K 441 4
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 13-14

Bangane fita zakayi  ba byn ko breakfast bakayi  ba ina fa hankalce dakai fa  duk kwanakin nan bakason  cin abinci, 
ina  zaka ma tukun danaji kace fita zakayi   naga week end ce  yau .ta hade fuska ta mau hade da zuba masa idanunta.
Ya dan yi murmushi gefen baki har  dimple dinsa ya lotsa" kyaunsa ya sake bayyana" ya mike daga kan cinyarta ya zauna sosai shima  yana kallon yanayin  umminsa"  yana jin yadda soyayyar Ummi nasa  fiyye da komai nasa  "yana sonta baya son damuwarta itace duniyarsa sannan itace ke  tattare da duk wani farincikinsa  tana tsantsar " son  shi da nuna masa duk wata kulawar da uwa kadai zata iya yin haka  .

Hannuta yakamo duka cikin nasa ganin yadda ta damu muryasa a sanyaye  kmr koda yaushe  yace am so sorry my first lov muje zanci tayi murmushi tace kai ko hade da  dan dungure masa kai "dan bazata iya fushi dashi "shi kadai Allah yabata " batada. Kmr sa  duk duniya  . Cikin dan daga murya  Ummi   tayi kiran  zeenat .
DEENi ya  yamutsa fuskar sannan ya langwabar da kai   yace kibarta kawai  "first lov .
ki zuba min da kanki nafi son naci dagareki dan ma banson wahalar dake ne ma  da sabon girki zaki min yakarasa fadar  maganar cike da shagwaba " ummi ta dubesa ta sake yin dariya tace  Allah yashirya min kai  yace Ameen  yana kashe mata idansa .

byn yagama cin abinci duk da bawani abin kirki yaci ba "Amman hakan yatiwa ummi dadi ko bakomai ya dan saki ranshi ba kmr  kwanaki ba"  wayarsa ce ta sake  karade parlour da  kara wanda tun soma cin abincinsa  yake jin kukanta  "Amma ya" share.
ahankali yasa hannu ya  dauki wayar  yana kallon screen din " sunan FK yagani rubuce yana wayo "tabe baki  Yayi kana ya  manna wayar da kunnenshi , , FK najin alamun an daga wayar yace Yayi angon zeenat da girma "kujerarka . DEENi yaja tsaki yace ya'akayi  ne" sarkin matsala.

  bangaren  FK kuwa shekewa Yayi da  dariya    sannan yace ina waje ina jiranka fa dan  banson nashigo muyi westing time dan nasan halinka da son jikin tsiya " shima DEENi  bay wani damu da shigorwasa ba  dan baya son ummi  tasan inda zashi  ,

  'Umminsa yake kallo har sanda yagama" waya sannan yace mata shi zai fita sai ya dawo  tayi masa a dawo lfy  " mikewa  Yayi tsam cikin tafiyarsa ta kaisata ya nufi hanyar kofar fita ya daura hannushi kan handle ummi takira sunansa ya juyo yana dubanta tace kar kade fa  yayi murmushi yace love you mum ya  murda kofar  ya fice  .

Tsaye ya iske FK shi kadai jingine da jikin motar DEENI hannuwansa rungumeta da kirjinsa DEENi  ya Mika masa suka gaisa sannan suka  wuce kai tsaye gidan big dady.

  FK na gaba DEENi na biye dashi a baya har suka karasa cikin gidan  suka nufin  inda suka san zasu  tarar da  big dady .

zaune suka hango  tsohon mai tarin shekaru da dattako,sai dai" ya dan manyanta kadan  domin shine "dan"  Muhammad bello khaliyal na farko  Kuma shi ke yanke  hukunci ga duk abinda yataso dangane da   komai" na cikin family  .

Zaune yake  idanunshi manner da  medical glass "da Gani kasan nakara lafiyar ido ne.
suka karaso inda yake da sallarmasu ,da  fararsa yake dubansu.
ya ajiye   jaridar daily trust  din dake hannushi gefe cikin sakin"  fuskarsa dauke da murmushi ya amsa sallamar sannan suka gaidashi ya amsa yana tambaye aikinsu" suka ce alhmd .
shr yabiyo baya tsawon lokacin kafin da tsohon ya dago ya sake dubansu.
da  fk, suka hada ido dan DEENi tun byn gaisuwar da Yayi masa Yayi kasa da kansa yana kallon yatsun kafarsa" tsai Yayi yana nazarinsu duka sannan   yace lfy  dai naganku haka duk da yana ganinsu koda yaushe "amman wannan zuwan nasu  da dan banbanci "sai daya sake maimaitawa, tambayarsa sannan fk Yayi gyaran murya yasoma yi masa bayanin abinda ke tafi dasu.
Sannan  yakara danashi maganar tsakaninsa shemah .
  big dady yaji dadi Sosai matuka da jin haka  duk da yasan kusan irin aure da akeyi kennan a family din .
Amman duk da haka yaji dadi fiyye da kowani aure da'akeyi family din.
Yana murmushi  yace har kun daidaita junan ku kennan ?
fk Yayi tsuru tsuru yana kallon big dady" yayinda   shi  DEENi har zuwa yanzu kansa na soke a kasa" yana jin  duk abinda big dady ke cewa. take  yaji karfin gwiwarsa tayi kasa big dady yace    uhmm kun gama daidaita kanku  ?
still fk ne ya sake bashi amsa  yace A'a sai dai shi DEENi ya sanarwa umminsa" amman bata amince da abun ba.
big dady ya kira sunansu daya byn daya, a tare suka dago, suka zubawa masa ido.
big dady yace kuje ku nemi amincewarsu ku daidaita tsakaninku  inyaso sai asan abin yi

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now