87

14.4K 444 16
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA  A BAGUDO

🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers)

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

page 107


Kai tsaye gidan big dady deeni ya nufa jikinsa har tsuma yake tsabar tashin hankalin daya tsinci kanshi ciki.
gabadaya komai na duniya ya rigada ya tsaya masa cak , sai km taimakon Allah yake nema da zuba ido yaga ta inda sauki zai zo masa.
    "murya a marairaice yakewa big dady bayanin abinda ya faru atsakaninsa da nablah byn komawarta .
da halin dayake ciki da zeenat .
" big dady ya numfasa yana sauke ajiyar zuciya sannan yace shikenan Bari na tashi mutafi yanzu gurin mahaifin nata daman naso abari mu hadu da sauran kawun nan ka domin muhada karfi da karfi  muje , sbd rashin kyautatawar da akayiwa mahaifin yarinyar.
Ita kuwa zeenat kabarni daita Nata me sauki ne Inji Cewar Big dady. wanda oready yarigada yagama  mikewa  tsaye suka fito tare da deeni yace su biya su dauki mahaifin fk dana zeenat da ita  ummin karankata ..
Hkn ce kuwa takasance big dady da kanshi ya sanar mata data shirya maza maza daita za'a je gidansu nablah.

Ummi tace zeenat ma ta taho suje tare motor ummi daban ita da yar gaban goshinta Direbanta adekule Najansu.
yayinda deeni da big dady da yaran duka uku suna cikin mota daya , mahaifin zeenat dana fk cikin mota daya
sai motocin escort dinsa dake biye dasu agaba da baya .
  Deeni zaune akan kujera me zaman bazan agaban motarsa renge Rober ya dan kara karfin AC motor sbd wani irin gumin dake tsaftsafo masa ta koina ajinkisa.
anan rungume ajikinsa. ciro wayarsa yayi  agaban aljihun gaban rigarsa yashiga dieling number sule .

Kira daya Sule direbansa ya  dauka yana ambaton sunan boss cike da girmamawa .
deeni yace sule kuna daidai ina yanzu?

Bangaren sule kuwa  cewa yayi muna daidai underbrige din oshodi express.
OK idan kun kai daidai ladipo kasan yadda Zaka Yi kujerani agurin ganinan zuwa yanzu OK boss .
deeni ya katse kiran Tare da ajiye wayar kusa da giyar motor .
gabadaya hankalinsa yayi mugu mugun tashi yarasa yadda zai Yi da rayuwarsa da yadda zai fuskancin mahaifin  nablah da zance dayen aikin da yayiwa diyarsa..
Ya juyowa ahankali yana sauke naunaiyen ajiyar zuciya tare da bawa direbansa umarnin ya taka Motar sosai ......
big dady yace dan me zai taka mota sosai kmr ya dibo dabbobi.
sannan ya maida hankalinsa kan direba yace yayi tuki ahankali ..

nablah dake zaune a byn mota taga sule direba yana rage gudun motar  da yake hade da gangarawa gefen titi ya Tsaya yana jujjuya kai alamun motor ta samu  Matsala, ta dan gyara zamanta kana tace lfy baba sule naga ka tsaya?
Wani abu zan dan duba a motar yabata amsa da hkn .
taja bakinta ta tsuke batare da ta sake cewa dashi komai ba.
dan ita kanta hankalinta a matukar tashe yake da wannan ranar dazatakoma gidansu dauke da wani cikin wata shida da wani abu ...

Lokacin da su deeni suka kusan kawowa ladipo oshodi  ya sake kiran sule direbansa yace yashirya gashi nan karasowa .

Suna wuce ladipo oshodi deeni ya sake kira sule yace ya biyosu abaya OK boss ai naga wucewar motocinku yanzu .
nablah tayi shr tarasa gane kan inda zance sule direba ya nufa kawai ta kawar da kanta gefen titi da kawar da zance dan gabadaya burinta bai wuce taganta acikin gidansu km gaban mamanta da babanta da yan'uwanta zaune ba.. Sunkai daidai iyana paja ta gane kmr tare suke da motocin deeni ranta abace ta juya bayanta aiko taga Motar escort dinsa abayanta tsaki taja kawai tare da hada uban tagumi...

Cikin minti talatin motatocin su deeni suka shigo unguwarsu nablah yayinda Jama'ar dake zaune akan layin unguwar  kowa ya maida hankalinsa akan hadaddun motacin dake kokarin shigowa cikin geto area din tasu da kokarin son yin parking a akofar gidan  mlm salisu me wanki hula .......

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now