70

17K 375 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO

 
*Cassssssssssss cassssssssssss bestyna hasana danlarabawa come close this page is for you only anzo  gurin  kisha karatu lfy  Ina matukar yinki ,irin sosai da sosai din nan ,kaunar dake tsakaninmu Allah yabarta har illa Masha Allah, cassssssssssss cassssssssssss bestyna  jinjina ta musamman gareki ummu sabir*



Page 90

Daure yake da towel a kugunshi sai Dan karamin towel din dake rike a hannushi Yana tsane ruwan jikinshi a gaban mirrow dakin wanda dagani  wanka ya fito ya tsaya , yayinda ita km take zaune  har lokacin tana fama da rarrashin  ziciyarta da son cire dafin dake daskare a kasan qirjinta wanda ke shirin tarwatsa zuciyarta .
" tunanin ahlinta da tunanin irin rayuwar data jefa kan ciki take .
tana zaman zamanta lfy gaban iyayenta masu matukar kaunarta da tattalinta takowani bangare basu son damuwarta ,sai gashi ta kawo kanta 'cikin halaka da bata San barin cikinta ba ,idanunta duka cicciko da ruwan hawaye komai yarigada ya  cakude mata guri daya  .
" abinda ta fito nema tasamu har ma fiyye da yadda tayi zato  amman bazasu yi mata amfani komai  yadda ta tsara  hkn a rayuwarta. ahalin datake 'cikin yanzu komai Na rayuwa yasoma  fice mata  a ranta , tunawa datayi da  yadda mahaifinta yaki yarda da zuwanta aikin nan yace ta zauna tayi aurenta tunda shi  bashida halin dazai barta  cigaba da karatunta  amman taki , tabiyewa son zuciyarta da son cima burinta nasamun wadataccen ilimi tazo aikatau  gashi tun ba'a je koina ba kadaddarar data kawota tana neman yin tangaliliya da rayuwata .

Ashe Hk   kadaddarar rayuwarta zata zo mata  kennan  Batasan ba ?
Ta furta hkn 'cikin ranta ,Ida nasan Hk rayuwa zata kasance wlh da banzo ya Allah kaya femin idan wani laifi Na aikata maka saka jarabini da samun wannan ciki takarasa tunaninta hawaye na bin kuncinta sharrrrrrr sharrrrrrr.

Gashi nayi ciki batare datasan wanda ya shammace ya dirka min  ba ,yabarni  da mikin da har duniya ta nade bazansan ranar warkewarsa ba .

Me zancewa  mijin dazai  aureni   a game budurcina dazan rasa gurin haihuwa ?
  "sosai tayi zurfi 'cikin tunanin rayuwarta daki daki ahankali ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tana dauke Hawayen idanunta  da tafin hannunta.tana kallon  sanda  deeni ya dauko lotion Yana shafawa a ilahirin jikinshi hankalisa  kwace yake yin komai da   da fesawa jikinshi   turare masu sanyin kamshi  ta mirrow suka hada idanu dashi.
ya dage mata girasa daya alamun tmby ,ta girgiza masa kanta kawai batare da tace masa komai ba sannan yakarasa Inda  wordrob dinsa yake ya dauko short niker wanda  bai gama kaiwa gwiwarsa ba     da wata riga me budadden gaba da shara shara  wanda dagani  Na shan iska ne, Dan gabadaya sifar qirkinshi a bayyane yake.
   .
Yayinda  gashin jikinshi ke  kwance luuuuf luuuf dasu sai sheki suke suna daukar hankali..
.. ahankali yakaraso har  Inda take zaune ta zuba uban  tagumi tare  da tsura masa shanyayyun
idanunta  tana kallonsa  da sha'awar  yadda yake da tsananin tsafta da kyalkyale jiki tamkar mace   .

son take  tagano  muninsa  ko wani makusa dake jikinsa  amman abun ya  faskara domin kasawa  ganin hakan tayi .
" sbd baiwar kyawun halitar  da Allah yayi masa bbu ta inda zata kushe shi in dai ajikinshi ne  ...yana zuwa ya janyota jikinsa ya rungumeta tsam Yana shinshina wuyanta da sumbatarta  tare da kai bakinsa 'cikin kunneta.

kin yi shr kina ta aikin  tunani da  kallona ..wani irin yanayi na daban  ta tsinci kanta ciki duk da ba yau ne karo na farko da jikinsu ya hade da juna ba.

Please nabeelah tunanin nan  ya isa Hk ,ba dan komai sai Dan   lafiyarki data bby Nah .

Ta dago da sauri  tana watsa masa shanyayyun idanunta  jin abinda yace .
"yes bby nah  ne halak malak tunda kin amince zaki haifa  ki barni min  kinga kuwa  dole nakirasa da bby nah .
"ta lumshe idanunta batare da tace masa komai ba sai ma wani irin   tausayin kanta da shi kanshi  dake shirin jefa rayuwarsa 'cikin rudani  da tashin hankali rayuwa akan 'cikin jikinta  taji ya mamaye zuciyata .. kwantar daita yayi sosai akan bed  shima ya kwanta yasoma murzata a frigice  ta Mike  zaune ta matsa kusa dashi  tana masa wani irin duba ya sanya hannushi ya   janyota jikinshi  sosai ya rungumeta tare da bata hot kiss a wuyanta..
. mgn tafara yi masa da sanyayyiyar muryarta .. deeni Dan Allah ka kyaleni bacci nake ji .
Ni wlh yanzu ma tsoro kake bani.
  Ni kadai nasan irin mikin danake ji a'cikin zuciyata game gibin da rayuwarta tasamu .
gashi km Kai kullun da irin salon dakake zuwa min dashi  wanda narasa muhalin da zan ajiye hkn a xuciyata .
Sai  ka dinga min wasu abubuwa tamkar wata matarka ..kaji tsoron Allah fa akan abubuwan dakake min ni yarinya da bansan komai ba takarasa fadar hkn jikinta a sanyaye.
, sake janyota jikinshi Yayi  sosai tare da cusa hannushi duka 'cikin rigarta  Yana shafo kirjinta sannan  yace ni nasan   abubuwan danake daidai ne ... amman kina iya ajiyesu a duk muhallin da Yayi miki acikin zuciyarki  matata ko akasin Hk ..

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now