85

15.3K 443 33
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Kainuwa writers association
(united  we stand and succed our ambition is motivate the mind of readers)

    Dedicated to
Hauwa A usman
       Jiddarh

Page 105

A matukar haukace ummi tayi kan zeeent Tana jijjigata tana kuka tana kiran sunanta zeenat .....zeenat ki tashi dan girman Allah ki tashi kar ki min hk kar ki mutu kibarni ....idan wani Abu yasameki bazan taba yafewa kaina ba nice sanadin komai ni najawo miki duk wannan wahalar da maseefar please zeenat....
shima deeni a zabura ya mike tsaye yayo kanta yana girgizata da wani irin sauri yaje ya dauko ruwa yashiga tsiyaya mata Amman still ko motsi batayi ba hankalinsa yayi mugu mugun tashi fiyye da tunani me karatu. sunanta kawai yake Kira yana girgiza kumatunta hatta haidar da Anan kuka suke sosai banda junior dake zaune yana kallonsu yana sheshekar kukan dayaci.
hannuta haidar da Anan suka rike suna kiran sunanta aunci aunci ki ta chaci ki chaci aunty dady yace ki chaci deeni ya tallabota agigice ya rungumeta jikinshi  yana kiran sunanta gabadaya ya rikice yarasa yadda zaiyi .
da inda zai nufa daita kawai ya cicibeta ya nufi dakinsa daita ummi da yaran na biye dashi abaya suna faman kuka Yana shiga dakin ya  kwantar daita akan gadonsa.
" ummi wacce gabadaya tagama rudewa da gigicewa ta fita haiyacinta tarasa takamaimain abinda yakamata tayi .
ta saka wani irin  Kara tare da cewa Dan ubanka nan yakamata kayo min daita  ko hospital? Uhmmmmm wato kana son  kashe min ita ne ko ?
Deeni da alamun kana bukatar ganin bayana kanason ganin karshena wallahi muddin wani Abu ya samu zeenat wlh wlh bazan yarda ba  .
bazan barka ba sai nayi kararka zuwa court... azubure ummi ta sake frigita ganin yadda kwata kwata zeenat bata motsi bata numfashi sai surutai kawai  take zuwa tana zagin deeni.

A matukar hassale deeni ya juyo yana kallon ummi muryarsa a kausashe yace haba ummi ya kike son nayi da rayuwata?
Ni kaina bazan so wani mummunar Abu yasameta ba first love.
ko babu komai zeenat Matata ce km yar uwata ce front &back babu ta inda zan yakiceta ajikina da zaki dinga cewa idan wani Abu yasameta bazaki yarda ba bazaki barni ba .......
ince duk  kece kika jawo mata wannnan matsalar da tashin hankalin kece da kanki zaki kasheta da hannunki bani ba kece kika sakata cikin wannan damuwar da tashin hankalin bani ba da tun farko kin barni nayi aurena abayyane tasani kowa yasani da duk hk bata faru ba .
Amman gabadaya first love kin hana komai kin bata komai kin ruguza komai Amman kina neman daura min laifin da banawa ba.
wlh first love koni idan wani abu yasamu zeenat ni da kaina zan fara kai kararki court kafin ki kaini .
Dan ni aka fi cuta kisani yin *AUREN SIRRN* da yarinyar mutane batare da saninta ba sbd kawai naki farincki keda yarki kina neman kaini wuta first love bisa ga zunubin zeenat yarinya tana aikata kuskure  Amman Kiri Kiri baki son laifinta baki tsawata mata bakison wani yayi Mata hukunci bisa ga kuskurenta yanzu WA gari yawaya?

Ummi ta fashe da wani irin mahaukacin kuka batasan sanda ta cire Hannuta ta daukeshi da gigitaccen Mari tana kuka tace yanzu deeni har mu kawo wannnan stage din?
  Yanzu ni Kake gaggayawa mgn hk?
ina fada kana fada?
Nice nazama abar sakace hakoranka.
ni kake fadawa duk abinda yazo bakinka dan kawai soyayyar wata ya Rufe maka ido .Amman wlh bazakasan bakada hankali ba sai kabari wani Abu yasamu zeenat dina a sanadinka lokacin zakasan ko waceceni.
km lokacin zakayi dakasanni kasancewata uwa gareka ta juya fuuuuuuuuuu ta nufi dakinta da sauri har tana hadawa da gudu gudu ta dauki waya tana kiran family doctor dinsu hawaye na Bin kuncinta.

Jiki a matukar sanyaye deeni ya dauko ruwa a fridge yashiga kwara mata still shr Kake jin zeenat ko gezo batayi ba wayarsa ya zero yashiga neman layin doctor yana zariya adakin yaran suka haye gado suna jijjigata da kiran sunanta idanusa ya zuba masu Yana mamakin yadda yaran datake jin haushin akan sunki sabawa daita suka damu daita..
duk da basanin halin datake ciki suka Yi ba .
ya runtse idanunshi daidai lokacin da'akayi pik din call.
a hanzarce ya bada  Umarni kawai  tare da cigaba da kaikawo acikin dakin ....hankalinsa atashe.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now