93

21.3K 411 21
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A, BAGUDO

🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers)

     dedicated to
Haywa A usman
         jiddarh

page 113

Gabadaya nablah tayi wani iri daita.
zuciyarta ta dinga  tsinkewa.
gabanta yashiga dokawa da sauri da sauri ita fa wallahi a matukar tsorace take da deeni. barin ma yadda take ganin yanayinsa.
gane hkn da zeenat tayi ne yasa tashiga kwantar mata da hankali .
yayinda hkn km yayi mugu mugun taba zuciyar deeni .
alahakikanin gsky  yaji dadin kwanakin da zeenat ta basu .
Amman km sai ya tsinci zuciyarsa dajin haushinta Sbd karfafawa nablah gwiwar datake akansa .
wato ita kwata kwata baya gabanta Kennan  da gaske .
Atakaice dai ta daina sonshi kmr yadda tace. dan gashi ko kishinsa baya hangowa acikin kwayar idanunta.
Dan hk yaji aranshi sai yayi mata abinda zai sakata jin haushin abinda tayi .Km acikin Daren nan ba gobe ba.

Zeenat ce tasoma mikewa ahankali ta nufi upstairs tashige dakinta ta kwanta akan makeken gadonta tare da runtse idanunta tana tunanin duniya da abinda yagabata abaya.

Nablah  zaune cikin sabon dakinta yayinda baba bilki ke zaune agefenta tana cin abinci deeni yashigo dakin yace idan baba bilki tagama taje takaita dakinta.
  
Byn baba bilki taga dakin da'akabata ta sake dawo dakin domin daukar twins su kwana tare.
suka iske deeni na gyara musu kwanciya ya dago rikitattun idanunshi ahankali yana dubabsu baba bilki tace uhm nazo daukar yaran ne deeni yace ki barsu zasu dinga kasancewa tare damu har xuwa wani lokacin kafin su dawo hannuki gabadaya aikinki akansu iya safe zuwa dare ne kawai bacci km muna tare .
tace to tare da cewa sai da safe .

Dare yayi sosai baka jin motsin komai acikin gidan zeenat kwance kan gadonta ta kasa runtsawa tun byn fitar deeni daya zo yayi mata sai da safe bata iya motsawa ba daga inda Take.
Dan ko tashi ta kulle kofarta batayi ba.
" sai kallon agogon dake manne da bangon dakin  da ceiling dakin kawai take zuciyarta na wani irin dokawa .
,hade da lisafin cikin zuciyarta a sanin  halin datayiwa deeni yanzu hk tasan yagama cire kayansa zuwa na bacci ko yana kwance sanye da boxes iya cinyarsa rungume da nablah .
dan tasan halinshi in and out ba hakuri gareshi ba.

Tana cikin wannan tunanin kawai taga shigowar nablah ta fado mata daki da gudu km a frigice kwarai jikinta na wani irin kirma tsallake zeenat tayi ta wuce can bayanta ta makure wuri daya .
zeenat ta zabura ta mike tana mai waiwaiyawa inda nablah take tana kallonta jikinta sai Bari yake kar.. kar ..kar.. daga ita sai wata yar yololuwar rigar bacci ne ajikinta ga Manya nonuwanta dake cike da kirjinta bammmm tmkr zasu hantsilo waje  kallonta take tana kallon zallar kuruciyarta abayyane .
bakaramin kyau taga tayi mata ba cikin shigar datayi .
babu karya kyakkyawar yarinya ce nablah irin sosai din nan.
domin kuwa zafin kishinta bai iya Rufe mata ido ba da har zai hanata ganin kyawunta take ta Tuna sanda itama  lokacin darenta da deeni.

Cikin zuciyarta tace Kai deeni deeni namiji guda ne har da rabi km yau ne ta gane me yake nufi da yawon ambaton kanshi namiji dayake Yi .
sai gashi ya shigo dakin yana daure rigar baccin dake sanye ajikinsa da belt din rigar .
Yana hada ido da zeenat ya sakar mata wani laulausar murmushin gefen baki .
a zuciyarta tace dole kamin murmushin yake sbd kasan ka Cuceni kagama dani da rayuwata.
juyawa yayi ya bar dakin hade da cewa zo Man firstlady batayi wani jayayya dashi ba .
tabishi abaya zuwa bancoy muryasa a Dan dake yace dan fito min da yarinyar nan .
sai ki turo kofarki ki kulle ai dare yayi  me kike Yi har yanzu idonki biyu bakiyi bacci ba?

Ta harareshi tace kai me kakeyi?
Yayi murmushi yace to naji taimaka min nidai ki fito min Daita dan kinga na rigada na kai limit nayi niyar, zan kwana dakinta.
ranta a matukar bace tace ai bani na kawota dakina ba kashiga da kanka ka dauketa mana.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now