97

18.4K 493 61
                                    

💗💗💗💗💗
   AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA  A BAGUDO

  Dedicated to
Hauwa A Usman
      Jiddarh

Page 117

Tun 7:00  na safe nablah tashiga kitchen domin daura musu abinda zasuyi breakfast dashi bisa ga nata adalcin .tashirya abinci kala kala kusan kala biyar masu rai da lafiya tashirya dinning takoma dakinta ta tsalla wanka tasha kanan kaya wandon pencil jeans da riga pinky wace gabanta aka rubuta I promise to be with you ta gyara gashinta ta tufke shi tsakiyar kanta da rebon ta janyo wayarta dake charge tashiga yanar getso tayi zurfi sosai Amman duk abinda take hankalinta naga mijinta.

su Deeni kuwa basu samu damar fitowa ba suna can suna gurzan junansu shida zeenat tmkr sabbin shiga,amarci   sai gurin daya na rana suka fito kasancewar week end ce.
, aiko nablah ta sake cika tayi fam ta dinga jin haushin deeni Cikin ranta har da kiransa jarabbbe kawai wani lokacin km har hawaye ne ke zubo mata . Sun sha kyau sai kamshi suke xubawa .tare suka jero zuwa dinning dayake nablah takira awaya tasanar mata ta shirya dinning zeenat tayi mata GodiYa. Byn Sun kammala da breakfast suka nufi ainihin main parlour 'n  gidan deeni ya zauna kan three star yana kunna TV ita km ta kwanta ta daura kan bisa laps dinsa.

Wuni ranar  duk inda kaga deeni da zeenat manne suke da junansu  kmr zasu hadeye juna no any space tsakaninsu.
ko tana kwance ajikinsa. ko bisa cinyarsa suna shan soyayya.

yayinda hkn yayi matukar daga hankalin nablah zuciyarta takasa sukuni da sakat.
dauriya kawai take irin nata da hakuri, yayinda shi deeni ya dinga zakewa, wani abun ma da 2 yake dan kawai ya kular daita ya tunzira zuciyar nablah da nuna mata ba'ita kadai bace Matarsa, da zata dinga shamasa kamshi ba.

Sai da yamman sosai zeenat suka rabu da deeni kowa ya kama gabanshi sbd lokacin duty nablah yashigo.

Ahankali yashiga dakin nablah bakinsa dauke da sallama, ko kallo bai isheta ba ta amsa sallamar aciki ,shima dan tasan mahinmacinta ne.
shima deeni ganin yadda tayi masa yasa ya shareta ya nuna mata yafita iya miskilanci  .

daren rana deeni yaki zuwa dakinta yana son ganin iyakarta akanshi itama taki binshi dakinsa dan hk kowannensu ya kwana da zugin Zuci da rashin jin dumin junan dan'uwansa .

. Washegari girkin zeenat.
ta shiga kitchen da kanta ta shirya lafiyayyen abinci tuwon farar shinkafa da miyar ogoro soup wacce taji kayan hadi nama da busashen kifi .
da juist din cucumber ta tasha kwalliya da wata arniyar gezner sai kamshi take zubawa koina kana ganinta kasan ita din wace ta taso cikin gata da arziki ce .

suna zaune gabadayansu a parlour har nablah lokacin yaran na tare da baba bilki tana masu wankan yamma nablah ta hade cikin riga da siket wanda suka karbi jikinta suka fidda Shep din surar jikinta kana hango tudun nonuwanta azahirance bazaka taba cewa ta haihu ba tana da tuwon nono.
deeni ya dawo zeenat ta mike tsaye jikinta na rawa gurin tarosa tana bashi kiss ta koina.
da cire hanky wanda yasha kamshi turare tasoma goge masa fuska dashi duk da bawani gumi tagani fuskarsa nashi  ba. tajawo hannushi zuwa hanyar dakinta . Nablah tayi masa sannu da zuwa yana tafiya ya amsa.
zuciyar nalah tayi tmkr ta buga tashiga tsalle tana Kai kawo kai ashe hk kishi yake da ciwo da Cin rai ?
Har ta dinga addur Allah yasa ayiwa zeenat kishiya alokacin tana matsayin me aikinta ashe abun kanta  zai komawa. Ta bi bayansu da kallo wato ko gurinta baza'a Bari yazo ba.
ko dan kiss din nan daya saba yiwa duk wace ba itace dashi ba. Tayi shr kawai tana Nazarin abubuwa.

suna shiga dakinsa zeenat Tasoma cire masa kaya jikinsa ya saura daga shi sai boxes ya kwanta yana kiran washhhhhh my hrt ta sake yi masa sannu kana taje ta Hada masa ruwan wanka ya Mike da kyar yashiga ta barshi yayi.
ta dauko masa kayan da zai saka marasa nauyi ta feshe masa su da turare ta zauna zaman jiransa har yagama suka fito tare hannuwanshi duk zagaye da kugunta suna saukowa suna kyalkyala dry.
kallo daya nablah tayi musu ta dauke kanta akansu tana rarrashin zuciyarta tana danne abinda take ji xuciyarta. har suka gama cin abinci wanda gabadaya deeni ya tattara hankalinsa  akan zeenat suna hira sama sama irin na yayyu. Hirar yake kawai Amman fa zuciyarsa  na wani irin mugun beating akan nablah domin hakurinsa ya soma karewa akanta. Nablah na gama cin abinci take ta bar musu gurin takoma dakinta.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now