99

12.6K 364 6
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

    Dedicated to
Hauwa A Usman
      Jiddarh

Page 119

Nablah wacce ta dawo hjy nablah a yanzu.
ta samu mahaifinta da zance makudan kudin da me gidanta yaba. mahaifinta ya numfasa byn yaga jin bayaninta tsab , kana yace ba dai rokonsa kike yi ba nabeelah ?
kanta  sunkuye akasa tace Allah baba ba rokonsa nayi ba shine da kanshi yabani .
shine nike neman shawararka  akan yadda za'a Yi da kudin Dan gsky ni basan yadda zanyi da kudi masu yawa irin hk ba.
Ya sake numfasawa kana yace alahakikanin gaskiya idan har  zaki dauki shawarata to  ki samu filliaye ki tsiya ki gina masalatai guda biyu da makaratun islamiya sannan ki tamaikawa marayu da marasa shi cikin kudin idan yayi saura.
domin  tabbatar da lahirarki.
Ki yi abin alkhari da kudin nan ta yadda ko byn baki raye a doron kasa ladanki zai dinga iskeki a makwancinki.
to baba Na gode da shawararka km Inshaallahu yadda kace hk zanyi. Allah ya kara maka yawancin rai ya bar girma.
ameen nabeelah kema Allah yayi miki albarka ya sanya miki ladanki  cikin mizani.
suka bar zance suka shiga zance shiye shiryen bikin nuratu daya kusanto .

Koda tasamu deeni da zance shawarar da sukayi da mahaifinta game da makudan kudin dayabata yace wannan shawarace km Abu ne ME kyau idan kudin bazasu isheki ba ki sanar min zan kara miki wasu sannan ko yanzu zan bada tawa gudunmuwata, tayi murmushi tare da Yi masa Godiya.

Bikin nuratu yayar nablah ya tashi gadangadan sosai nablah take kai kawo atsakankanin wannan lokacin, bata fiye zama gida ba kullun suna kan hanyar zuwa Lagos Ita da aunty salma da matar yayansu sani . Bakaramin kudi nablah takashe Ba..
komai akace ana bukata gurin sha'anin bikin itace kan gaba ita ke bayarwa.bisa  ga tallafawar me gidanta Muhammad nasurudeeni gareta musaman ya bada tashi . gudumuwarsa hk ma zeenat .
ummi ma ba'a barta abaya ba .
Hatta dangin deeni sunyi mata kara matuka kasancewar yanzu Sun zama Abu daya tazama su .
Sun zama ita su shemah matar fk da su maryam lubnah duk sunje bikin tunda ita wace suke tayawa kishi ma ta hakura ta zubda makaman yakinta .

Holl din da'akayin bikin shake yake taf da jama'a maza da mata bakama hannu yaro mutane sai bulbulowa suke har da wayan da ba'a gayyar ba sunzo ganin arziki yana,arxiki yayi shawagi a wannan bikin kasancewar suma yanzu duniya na damawa dasu yanzu dole idan aka tashi lesafa masu arzikin unguwar gatan kowa dole a saka gidansu hjy nablah cikin. yan gayan  sodi kuwa su fateema abuje bagudo da fatin inusa,  bsbs dasu hauwan baranda  jidda samha 😜😜 duk Sun hallara, duk inda hjy nablah ta gilma mutane sai satar kallonta suke sbd wani irin sihirtaccen kyawu datayi  tasha artist makeup gabadaya  kamaninta ya Dada sauyawa kmr baita ba, ga kyawawan yaranta kowanensu sun sha kyau da gayu ,haidar da junior da mu'alim kayansu iri daya hk ma matan Sunyi matukar birge mutane .
iyakacin  karamacin da nuna kulawa family muhd bello khaliyal sunyi mata sai fatan Allah ya dorar da wannan xumunci.

Byn anyi biki an watse lfy Nablah ta dawo dakinta sannan taje har gida tayiwa sarakuwarta ummi Godiya ta musamman da bangajiya .
Acikin wannan lokacin ne nablah ta samu zeenat da zance gsky tana son a canza tsarin duty dasuke na kwana day day  sbd ganinta babu Hutu cikin wannan tsarin .
me zai hana abarshi sati sati zeenat ta kwashe da wata uwar dariya kai nablah bakida dama har sati 1 gsky ni kam bazan iya har sati banga mijina ba .
sati yayi min yawa gsky please aunty zeenat ki fahimceni Allah babu Hutu cikin wannan tsarin injicewar nablah..
shikenn naji Amman me zai hana mubarshi two two days kawai a ganina hkn zai fi batare da anshiga hakin kowa ba .
nablah tace to shikenan aunty abarshi hk din kawai Amman  yanzu wa zai sanarwa abban anan tsarin kwana day day ya canza?
ki sanar masa mana ba mijinki bane gashi km daman ke kika kawo canza tsarin,  nablah tayi saurin zaro ido tana girgiza kai muryarta a sarke tace Allah aunty bazan iya ba Dan wannan mijin naki sai ke wazai iya da rigimarsa .
ni dai kawai Dan Allah ki tamaika ki sanar masa.
Km ma ai daman kece kika tsara duty farko yanzu ma ke yakamata ki sanar mata ta mike tsaye tana kokarin  barin dakin OK hk ma Zaki ce ko injicewar tana dariyar nablah ?
to kuwa sai dai kisan yadda zakiyi da mijinki Dan bazan gaya masa ba nablah ta dan dawo da baya da sauri tana me hada hannuwanta duka guri daya hade da karyar da kai tace please auntynah karkiyiwa yar kawarki hk man  takarasa  fadar mgnrta tana shagwabe fuska da marairaicewa... Dariya sosai tabawa zeenat din byn tagama dariyar sannan tace OK to shikena tunda kin bada kai zan Yi iyakacin kokarina. hk dai sukayi ta wasa da dry atsakaninsu har sanda nablah ta bar dakin.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now