32

7.9K 284 0
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 52


Yau kusan kwana biyu Keenan rabonta da sanya deeni acikin idanunta wanda hakan bakaramin barazana bane Ga rayuwata " rashni ganinsa yasa duk taji bbu dadi tana son taganshi  tasan halin da yake ciki koda zai nakada mata dukan tsiya ne .

Dan haka ta kudurtawa ranta yau ko ta wani hali sai ta ganshi kafin  kwanta .

Ta mike tsaye jikinta a sanyaye tashige bathroom tayo wanka ta fito tare da goge jikinta batayi wani make up ba dan ko mai bata shafawa jikinta na.

Wordrob dinta ta bude ta dauki doguwar rigar ta zirawa jikinta .
taje  gaban mirrow ta tsaya tana duban yadda Deeni yamaidata wasu hawaye masu dumi suka zubo mata  .

Yana shigowa gidan  dakin Zeenat ya nufa dan daman yau ce ranar dayayiwa kansa alkawarin barinta gidanshi.

yako isketa gaban mirrow tana zubda hawayen tausayin kanta  . Tana ganinsa  taja baya da sauri tare zaro idanu waje  gabanta yashiga  dokawa da sauri. Ya zuba mata rikitattun idanushin masu mugun tsorata yanzu .

, Ganin tsaye gaban mirrow da yanayinta ya tabbatar masa wanka tayi Tana shirinyin make up ne.
" take haushin da takaicinta suka sake samun muhali a zuciyarsa" dan haka Bai tsaya wata wata ba  ya  soma   dukan ta koina ,

Yana fadin  munafuka yau din nan zaki barmin gida byn na sake cin ubanki .

wayyo Dan Allah yaya kayi hakuri yasa hannu ya naushi bakinta ,sai Ga jini  na sake jin kin km kiramin hakuri nan sai kasheki muguwa ya dinga dukanta yana karawa sai daya sake mata jina jina sannan ya rubuta mata sakinta daya ya damka mata a hannuta tare da dmko wuyanta ya wurgata cikin mota.

sai gidan Ummi a mota ma, barin  makauniya ya dinga mata da zaran ya juyo gareta ahaka  har suka kawo kofar gidan Ummi .

Yana gama parka motarsa ya sake damka wuyanta sai cikin parlour Ummi yayi wurgi daita  .

Ummi dake zaune tana kallon zee word taga deeni yashigo daga sama yana huci  tamkar an jiho shi  yayi wurgi da wani abu .
Wanda takasa tantance komeye Sai daga baya .

Da sauri Ummi ta mike tsaye  tana zare   idanu waje tare fasa ihu meye haka zan Gani yau ni fadeela Meka mata deeni ?

Gabadaya jikin Ummi ya dauki rawa da sauri  takarasa kusa da Zeenat dake kokarin mikewa tsaye  ta fashe da kuka tare rungumota jikinta .

Tana kallon deeni da idanunta cike da hawaye. yanzu sakayar dazaka min kennan deeni  .
kashe min ita zakayi "wai ma meta maka  da kamata irin wannan duka mutuwa" wanda ko dabbar gidanka banyi tunanin zaka iya   dukanta irin haka ba  ballanantana matarka .

Deeni dake zaune sai huci yake yana fidda numfashi yakasa cewa umminsa komai .
   "Ummi Ta saki Zeenat ta iso gabansa ta daukeshi da mari bazaka fada min abinda ta maka kama wannan dukan ba.

,zuciya nacinsa dan haka yakiyin magana  hakan yasa Ummi  taji haushi  ta sake kara masa wani marin tana shirin kara masa na uku ne  Zeenat takaraso da kyar ta rike hannun Ummi
tana kuka.

dan Allah Ummi kibarshi haka kibar marinsa  wlh bashi da laifi ko daya akan dukan daya min laifi namishi ,shi km ya yanke min hukunci daidai da abinda na masa.

,Ummi Ta sake fashewa da wani sabon kuka yanzu dan kin masa laifi Zeenat shine zai nemi ya kasheki .

A zafafe deeni  Ya mike tsaye  yana huci ya dubi inda Zeenat din ke tsaye Sai mazurai take" a zuciye  Yace   ki fada mata  abinda kika min.
bawai  laifi kawai  kika min yasa   na hunkuntaki haka ba ' yana shirin damkar makoshinta Ummi tashiga tsakiyar su .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now