41

8.7K 305 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO

Page 61

'Ahankali yasoma lumshe  rikitattun idanunshi Yana budesu sunnu Ahankali har ya rufesu luf... Sosai yayi zurfi cikin wata duniya ta daban .yayinda zuciyarsa  ke bugawa ,da sauri Wanda yarasa dalilin jin hakan.
yana cikin wannan tunani ne bacci mai nauyi  yayi awon gaba dashi .

Sapanin bangaren Zeenat da" tunda ta kwanta akan makeken gadonta bacci ya kaurace daga idanunta" bbu abinda take tunani Sai mijinta.wanda tun tahowarta da tunaninsa take bacci take tashi
" taso a daidai wannan lokacin tana tare dashi rungume  a saman fadadden kirjinsa mai cike da yalwan gashi  amman kashiii... ..
son zuciyarta da km kaddara data gitto  tasanyata zama cikin kadaici da kewar  mijinta.

'Ahankali tasa hannu    ta rarumo pillow dake kusa daita "ta  rungume tsam akirjinta,tare da fatan samun saukin abinda take ji ,a tunaninta ko hakan datayi  zai ragewa zuciyarta damuwa akan rashin mijinta kusa daita. amman sam hakan yaki samuwa gareta.
' domin pillow kadai bazai taba .  maye mata gurbin dumin  jikin mijinta datayi missing ba.

Dan  yarigada yayiwa jikinta  "mugun sabo da zazzafar soyayyarsa mai cike dadi da kashe tsansar  jiki.

Uhm DEENI kennan daban yake   acikin maza Haka ma soyayyarsa .
ganin bacci ya kauracewa idanunta ne yasa, ta Mike da kyar tashiga bathroom ta dauro alwala, nafilar dare ta fara 'da zumar samun sausauci a gurin ubgj  tare da rokon Allah Ya sake mallaka mata mijinta a tafin hannuta. ,

Hankalisa kwance yake shakar baccinsa tamkar Yana sama jannati.
Kyakkyawar budurwar ce take kusantoshi har inda yake kwance flat akan bed dinshi tare da sa hannuta,ta shafo kyakkyawar fuskarsa mai cike da suma da annuri.

'ahankali yasoma  bude Idanunshi tare sauke kwaryar idanushi acikin nata , tsaye take kyam . tana sakar masa kayataccen murmushin daya bayyana wushiryarta.
  'ahankali ta Miko masa zarara yatsun hannuta masu matukar kyau da daukar hankali. tamkar  jira yake ya damki hannunta tare da fizgota saman daddaden kirjinsa mai cike da yalwar gashi ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana sakin numfashi shima Ahankali yakai bakinsa tsaitin wuyanta  Yana shinshina kamshin jikinta  .

cikin wani irin salo yasoma cire mata kayan jikinta, bata hanashi ba har yagama cire mata kayan jikinta tsab .
  " ta saura daga ita sai pent da bra Shima 'ahankali ya zaresu yayi flinging dasu gefe  , breast dinta   masu matukar kyau "da daukar hankali suka bayyana sai sheki suke tsabar baiwar da Allah yayi musu .
tamkar wani mayyunwacin zaki   a gigice yasa hannuwansa duka ya damki  dukiyar fulaninta yasoma murzawa Ahankali Yana lumlumshe idanu, itama  kmr Jira take ta dinga narke  masa ajiki tana cire masa kayan jikinsa, habawa Ai  gabadaya deeni ya susuce ya fara romancing dinta cikin zafi zafi tare da hade bakinsu waje daya Yana tsotsa tamkar yasamu loly pop

Cike da shauki ya birkito daita takoma kasa tare da zare mata  pent din dayayi saura ajikinta , sannan   yahaye saman   ruwan cikinta " yasoma kokarin ware kafafuwanta kana ya   tsaita kan joystick dinsa cikin kofarta, Ahankali cikin wani irin salo   ya zira jijiyarsa ciki.

hankali kwance yasoma saduwa  daita Yana cikin kokarin yin  realize ne sautin . allahu Akbar lahu akbar .... kiran sallah da'ake kwallarawa daga masallaci dake cikin estate din ne ya farkawa dashi  a , afrigice ya farka tare da wata mummunar faduwar gaba ya Mike zaune  hannushi dafe da kirjinsa Yana waige waige acikin dakinsa.

Numfashi sama sama kawai ya dinga saki " Tare da kallon ilahirin  jikinsa dake kirma... duk abinda ya farkar dashi daga baccinsa bai bashi mamaki ba facce  ganin  jijiyarsa' da yayi a mike sambal... da km  yadda take harbawa da sauri yasa hankalinsa mugun  tashi.
  Gabadaya gangar jikinsa rawa yake zuciyarsa ce ke harbawar da sauri ,take ya   Daura  hannuwanshi duka  kan joystick dinsa ya dafe  .
wani irin azababen  shock yaji ajikinsa Wanda yasa jikinsa sake cigaba da kirma...
.
  , 'ahankali ya dinga furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun   akasan ranshi, ya jima zaune  yana maimaitawa  sannan ya samu sauki da natsuwa zuciya iya tunaninsa Bai san meyasa yin irin wannan mafarkin ba" haka nan km Bai kwanta da Sha,awar wata diya macce  a ranshi  ba ,hasali ma zuciyarsa cunkushe take da abubuwa da yawa kafin ya kwanta ,Sai dai ko daga Allah ne .
   Mike yayi Ahankali  yashige bathroom domin tsarkake kansa.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now