76

15.1K 394 5
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

    Dedicated to   
*HAUWA A usman*
       ( JIDDARH)

Page 96

Tace idan ance maka kana son yarinyar nan nablah  kace Sam  baka sonta.
" yanzu gashi nan tsabar kishi ji yadda gabadaya yanayinka yakoma.
  tunda Na haifeka deeni har zuwa yanzu ban taba ganin kamanninka sun sauya kazama wani irin mutun abun tsoro kmr irin  yau ba .
"kama manta da cikar burinka wato 'cikin dake tare daita sbd tsabar kishi idanunka sun rufe kazo ka kwakwadawa yarinyar mutane mari.
in banda ma Allah Yasa  Ina nan nashiga tsakani da sai kamata dukan dakayi asarar bby'n cikinta .
"idan ance kana sonta kace Kai ba Haka ba yanzu meyye wannan kayi ?

Deeni Ga son yarinyar nan karara Ina Gani acikin kwayar idanunka tare da  zunzurutun kishinta .
Wanda Yasa har  zuciyarka ke bugawa da karfin.
alokacin fa daka shigo dafe da tsaitin kirjinka kake sbd tsabar jarabar kishi da kunar da zuciyarka ke maka akanta  ...

Deeni kana son yarinyar nan ko ka yarda ko karka yarda.
kanawa nabla wani irin  mahaukacin so ka duba yadda kishi Yasa zakawa yarinyar nan  nakaso.
ka duba yadda kake huci kmr zaki , ka duba yadda ka kama Yar mutane zaka mata dukan mutuwa kana kokarin  son  illata musu 'ya deeni ..
tunda ummi tasoma mgn deeni Yayi shr kawai yana sauraronta  batare da Yayi yunkurin cewa mata   komai ba.
sai ma rikitattun idanunshi daya tsura mata yana mata wani irin kallo me cike jin tsoron furucinta ...
uhm kayi shr kana dubana  kaki cewa dani komai.
sbd kana tunanin zance nah ba hk bane.. muryarsa a sarke km can kasa kasa yace first love ....sai km Yayi shr ..
  Deeni kennan karyata mgnta zakayi ko ?
  Ba wai karyatawa zanyi ba first love Amman ni bana jin hkn atare dani km  har cikin zuciyata da ruhin jikina bana jin wai sonta nake  ..Ni dai nasan Ina matukar kishin igiyoyin  aurena dake kanta yakarasa fadar Haka zuciyarsa Na tsananta bugawa da sauri da sauri....
Babu komai lokaci shi zai nuna  Haka .
can km ummi tayi kasa sosai da muryarta  nidai Dan girman Allah ka sausautawa kanka akan lamarin yarinyar nan..
Sannan km karage wannan mugun son dakake mata sbd gaba.. domin idan har yadda nake hango tsagwaron kaunarta 'cikin idanunka,idan  suka zarta hk akwai matsala wanda gaba   banida abinyi ....
Sannan ka tausayawa zeenat dina kada ta fuskanci wannan son dakake mata.
" ka boye mata kada ruhinta Yayi baki wanda nasan sanadiyar hkn zata iya shiga 'cikin wani hali  ......hakika Ina tausayawa diyata ummi  takarasa mgnrta tamkar zata zubda hawayen tausayin zeenat.
jikinsa a matukar  sanyaye ya kamo hannuwan ummi  dukka 'cikin nashi sannan ya Kira sunanta ... first love  ki daina ce min  hk sannan ki daina cewa Ina son yarinyar nan.
kada bakinki ya kamani ..
"bawai bakina zai kamaka  bane deeni oready karigada kayi wannan saken...
Saken daka fada tarkon soyayyarta .
Ni farincikinka shine nawa ka nutsu kadaina takura kanka akanta dayawa  ....
a Dan zafafe ya Mike tsaye ta riko hannunshi dake 'cikin nata Ina zuwa km sbd nace ka daina takura kanka akanta ne kayi fushi  ..?
runtse rikitattun idanunshi Yayi sannan ya bude fess yana duban fuskar umminsa .. Sam wlh ba hk bane my first love zuwa zanyi nayi wannan yarinyar worning da kyau "
Dan wlh first love zan iya ilatata a duk sanda  Na sake ganinta da wani Kato ...
karka sake ka km taba lafiyar jikinta ..
'Cikin jin zafin abinda ummi tace Ya kamo lips dinsa na kasa yana  cizawa  yana zame hannunshi cikin nata tare da hawa step ...
yayinda duk wannan dramar da'ake madam zeenat Na can dakinta ta  manne kunneta da earpiece tana faman aikin  chatting..

Yana shigowa dakin ya isketa  zaune tana kuka sosai har da shesheka wani irin kallo wulakanci yajefo mata wanda Yasa kirjinta bugawa  da sauri ta yunkura ta Mike tsaye da Dan saurinta  jikinta Na kirma takoina .. a fusace deeni ya nuna Nablah dake tsaye da Yatsansa daya kana yace Daga Ina wannan mummunar mutumin ya daukoki ?

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now