💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AYSHA A BAGUDO
Wowwwww fans kuna Ina Ku garzayo Ga wani mashahurin kayataccen labari me dauke da darasi iri iri da abubuwa ban mamaki wanda ya tattara kan al'amuran rayuwar duniya . bakinciki farinciki kuncin rayuwa soyayya tausayi sadaukarwa ...ba kowane novel bane face GADAR ZARE ....
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_Kadan Daga 'cikin novel me taken suna GADAR ZARE
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai
Buga kansa ya fara yi a bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansaAkan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su
***************
Cikin waye wannan a jikin, uban waye yayi miki ciki bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaka saka man dashi kenan, cikin tace " wallahi Aunty ban sani, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba.
Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe
**************
Acikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci amana sun had'a min *GADAR ZARE*
Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai Na rayuwata bazan kyale su ba.
Sun mun sharri, sun had'a man makirci*************
Koken acikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi,
Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine amininka, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam
Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata?
" saboda ina santa, ita rayuwa tace km mallakina ,Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .
Uhmmmm kada Ku sake abaku labarin wannan azababen labarin GADAR ZARE !!!
🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜
Page 94
Tun kafin zeenat takarasa inda nablah ke tsaye jikinta Na wani irin mugun kirrrrrrma ummi tayi tsalle tashige tsakaninsu .tana cewa
lfyrki mamana kike wanna ihun hk ?Meyye faru ne wai ?
Me tayi miki ? Ajire ummi tashiga jerowa zeenat tmbyr jikinta Na rawa itama .
'Cikin wata irin mahaukaciyar murya zeenat tace ummi ummi ciki nagani ajikin yarinya nan tana nunu 'cikin nablah da yatsanta...
Ummi ta dan juyo afrigice tana kallon jikin nablah Ciki km zeenat , wani irin ciki ana mazan kalau ?
Wlh ummi ki kalle yarinyar nan da kyau ciki ne ajikinta Na haihuwa.
ummi ta sauke naunauyen ajiyar zuciya kirjinta Na bugawa tare da janyo hannu nablah cike da fargaban abinda zai faru zuwa kan gado Amman nablah taki zama hakan Yasa ummi
'Cikin sanyi jiki ta xubawa 'cikin jikin nablah idanunta tana kallo tamkar batasan da zamansa ba.
kana tace tabbas ciki gareta ..to garin yaya hk ta faru nablah ?
Ciki nake Gani ajikinki fa da gaske .
Kirjin nablah Yayi wani irin mugun harbawa har dan 'cikinta ya juya tare da dungulewa ya cure agefe guda a cikinta.
Ta runtse idanunta hade da sanya hannuta ta dafe daidai gurin take km hawaye ya balle Daga idanunta yasoma tsiyayowa yana bin kuncinta ,ummi tayi saurin katseta ta hanyar cewa uhmmmm nablah ki natsu bbu abinda za'a yi miki.
yadda akayi kikayi ciki nake son sani .
Da km wanda Yayi miki?

STAI LEGGENDO
AUREN SIRRI COMPLETE
Mistero / ThrillerMatar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan