52

12.3K 332 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 72

Zaune yake a dakinsa ya tasa CCTV camera dinsa gaba byn ya fito daga bathroom  duk wani lungu da sako Na gangar jikinsa bbu inda bai fesheshi da turarensa Hamilton  ba .
rigar  bacci ce sanye ajikinshi  mai budadden gaba Wanda yafito da ainihin siffar ta cikakken namiji .  gashin kirjinsa Na kwance luf luf dasu  abin Sha,awar da bukatar kowace cikakkiyar mace data amsa sunanta .

Wanda kallo daya  mace zata yiwa kirjinsa  taji hankalinta yayi mugun   tashi domin duk wata wacce may raunin Sha,awa ta kalleshi dole ne ta Mika kanta gareshi  batare da ta shirya yin hakan ba.

   kallon camerar yake batare da ganta ba .
ko jin motsinta ko ganin wata alamar dazata Nuna masa tana  dakin ba.Gashi bai  saita Na,urar daukar  da bayi ba ballanantana yaga  ko tana ciki . 'Ahankali' yakai hannushi kan system yasoma dubo part din kasa aiko daita yasoma cin karo zata shiga kitchen hannuta rike da wata karamar Leda fuskarta a dan daure jikinta sanye cikin hijab kmr koda yaushe. 'Ahankali' ya km shiga 'cikin system dinsa ya dawo part din nablah..

,tsawon lokaci ya dauka  zaune a gurin tare da yin zance zuci irin har sanda yaga shigowar dakin hannuta rike da wasu kaya.ta maida kofar ta rufe tare da murda key..

Ta ajiye kayan hannuta a gefen bedside dinta tayi Mika may dauke da gajiya  sannan ta soma cire kayan jikinta tashige bathroom wanka .
ta Dade a 'cikin bayi km har lokaci yana zaune yana zaman jiranta fitowarta  har ranshi yasoma baci  ahankali ya furzar da iska may zafi  daga  bakinsa Tare da cewa ko me wannan Yar iskar yarinyar take a bathroom har yanzu data ki fitowa  ?

'Cikin hk Wayarsa  ta dauki karar sauti mai dadi Yasa hannushi yana kokarin janyowa wayar batare da ya dauke idanunsh daga camerar ba.a hankali yasoma duba screen din wayar sunan fk yagani .
Ya dauki wayar cike da jin Haushi...
  fk kuwa yana jin DEENI ya daga wayar yace amincin Allah Ya tabbata a gareka abokina ......

Deeni ya amsa tare da cewa  ya,akayi ne fk ?

Fk yayi murmushi sannan yace  daman  zance maka ne ka fito da wuri Gobe sbd sabbin ma,akanta da za'a dauka Dan zanfi son ace akai ne  kazayi musu interview da kanka.

DEENI yaja tsaki Dan jin wani sabon Haushin daya caki zuciyarsa.
Dan Haka a fusace  yace   idan ban fito da wuri ba sai bbu Wanda zaiyi musu interview din ?

Fk yace  uhm  akwai man sai dai  zanfi   son kai da kanka kayi musu ..

ran DEENI ya sake baci Dan hk hallasale yace to ba'a za fito da wuri  din ba kar Allah Yasa a dauki ma,akatan Dan rainin wayo kawai ..

kai zaman  uban me kake yi da zaka ce  kafin son sai Nine  zanyi .

Fk ya sausauta murya sannan yace haba aboki  Yanaga duk ka dauki zafi ne  daga yin mgn.
   meyyesa kake yin Haka ne ?
abi fushi da Wanda bana fushi ba duk yi kake wlh DEENI  ka dinga saurarawa zuciyarka da yawan saurin fushin nan dakake yi .
Dan wlh zai iya kai yabaro  ...

Ya bude baki kennan cak ya tsaya  yakasa cewa komai  sakamakon ganin fitowar  nablah  daga wanka daure da towel iya cinyarta tana gogge  sansar jikinta xuwa manya nonuwanta...

jin shr DEENI yayi yawa ne  Yasa fk cewa hello ! hello !!deeni kana kan layi?
  uhm DEENI ya fadi Haka a kasalance.
yauwa.. yanzu dai abinda za'a yi kayi hakuri dan Allah ka fito  goben da wuri sbd kaga kai ne  kafi cancarta dayin  duk wani  abinda ya dace  company s...
rike kawai  DEENI yake da waya a hannunshi  Amman gabadaya Hankalinsa da gangar jikinsa  basa  gurin fk .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now