13

11.3K 373 1
                                    

💗💗💗💗💗
   AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 25- 26

Bai ko kalli inda take ba hasali ma operating  din system dinsa yacigaba dayi.
"  tayi kusan minti goma tsugunne a gabansa batare daya dago idanunshi ya kalleta ba .

Shr Tayi tare da" sunkuyar da kanta kasa  .
Yayinda zuciyarta ke tsananta bugawa .

cikin daddaden muryarsa may cike da dadin   sauraro "fiyye da komai  datafi kauna  .

Yace tun yaushe kike tare da wance sakaran   Dana ganku shekaranjiya ?

Batasan sanda ta zauna  ba ,dan tsabar frigice da  tsoron   daya shigeta na lokaci guda  .

,zuciyarta ce tasoma rawa...rawa  tare dokawa .tarasa yadda me za tace.
cikin  ya'n sakanni nan hankalinta  yayi matukar mugun tashi. kwakwaluwarta "tashiga tariyo mata abinda ya faru  a shekaranjiya  din .

gabadaya tagama
frigita  da tmbyr daya jiho mata, tunaninta  ya ta'alaka ne akan ya  manta da abinda yagani din .
dan ganin ya share  Bai  nuna koda a fuskarsa ba .
  da kyar ta iya bude bakita tare da son  nuna  masa , itama batasan inda  zancesa ya nufa ba.
,   muryarta cike da rudani  tace wa kenan ?

Sai Lokacin ne ya  dago rikitattun  idanunshi ya dubeta dasu .
,tare da zabgamata wata uwar  harara .
cikin  sanyayyayiyar muryarsa, ta isa ya sake yin magana  Yace wawa ..... .ni zaki waskewa ya nuna kirjinsa da yatsansa
bakaramin laifi zaki karawa kanki   wajen nuna min bakisan abinda nake nufi  ba .

Domin bana bukatar
rainin hankali ko  karyata min  abinda idanuna suka gane me .

Amsa  tmbyta kawai nake da bukata .

take  muryarta tasoma  rawa alamun kuka keson kufce mata.
   ,ahankali ya daura yatsan  hannunshi akan lip's dinshi " shiiiiiiiiiii....... karki kuskura naga Tear's dinki ko rawar murya .
dan  banida  bukatar su .
I said tun yaushe kuke tare ,  that's ol ....
  A boye ya dinga sauke ajiyar zuciya sannan ya"
yacigaba  ko duk dadewarku bakisan tun lokacin da kuke tare ba ?

Lokacin daya taji maganarsa na neman birkita mata Brain dinta. to up side down" wani irin rudewa  da gigicewa  ta sake  yi . 

Ba bakinta kadai ke rawa ba ,yanzu kam har gangar jikinta rawa yake .

Ta dawo tamkar wata zautacciya Da kyar tasamu ta iya hadeye abinda taji ya tsaya mata a makoshi .
tare da zubda hawayen  da suka  taru a idanunta, cikin rawar murya  tace shekara biyu kennan.
Tana gama fadar haka
,  tayi saurin sunkuyar da kanta kasa dan gudun jin saukar mari .

yayinda hawayen tausayin kanta suka cigaba da bin kuncinta.

a hankali ya dinga girgiza kanshi shekara biyu kennan ya sake  maimaitawa kansa.
Cikin sanyi   ya  maida jikinsa" ya kwanta rigingine  ya Kuma cigaba da operating din system dinsa batare da ya sake ce mata  komai ba .
,Take yaji    zuciyarsa ya dauki  beating ,wanda yarasa dalilin jin haka  .

Kusan minti shabiyar kennan idanunshi  na kan system  dinshi yana cigaba da aikinsa  .
, wanda mutun zai iya    dauka aikin ne kawai a gabansa"
amman a zahirin gaskiya hankalinsa ya rabu gida biyu ne . kan aikinsa da nazarinta yanayinta " maganarta ba iya kunnenshi kadai ta tsaya ba " har gangar jikinsa takaiwa farmaki . ahankali ya dinga furzar da iskar mai zafi  daga bakinsa . gashi dai  magana yake son yi amman taki fitowa sakamakon zuciyarsa dake bugawa .
    ,da kyar yasamu  iya bude bakinsa  .
  yace kina nufin shima sonki yake yi kennan  ?

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now