59

10.8K 318 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
       💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 79

Gyara hijab din jikinta tayi sosai tare da fito da Zara zaran yatsun hannuta sannan tasoma taka step ' biyu biyu cike da hanzarinta takarasa 'bakin kofar ta bude .

Zeenat ce tsaye  ummi da safeena suna tsaye a bayanta sai faman  yatsina fuska zeenat din keyi ,domin ta tsani abinda zai hadata da ganin fuskar yarinya ko a da.
Ballanantana km  ,yanzu da take jin  tsanarta na nunkuwa a zuciyarta fiyye da duk wani abu data tsana a rayuwarta  sakamakon  ganin da tayiwa yarinyar  da kb.

  sai cika take tana sake  batsewa     .
  ganin irin kallon da zeenat din ke aiko mata da shine Yasa gaban nablah faduwa da sauri wanda kusan  itama akaron kanta batason abinda zai dinga hadata da madam din  ..
  amman bbu yadda ta iya da rayuwarta dole sai haduwarsu takasance as far as tana zaune gidan .  dayake Allah yayi nablah da karfin hali sai ta dake tamkar bataji komai ba ajikinta  .
  "muryarta a sanyaye tace sannuku da zuwa tare da karbar bakar ledar dake rike a hannu zeenat din zata karbi handbag din hannuta ta hanata tasoma kokarin sanyo kai ciki parlour Dan hk  tasa nablah yin saurin koma Daga ciki da baya Dan basu hanyar wucewa .

Daya byn daya suka  shigo suka zauna da kyar suna sauke numfashn gajiyar dake tattare   dasu.
A natse nablah  ta sake cewa    sannuku  da zuwa, ummi ce  kawai ta amsa mata da yauwa nabla sai safeena.. amman ita zeenat kwata kwata ko kallon inda take batayi ba ballanantana tasakawa ranta zata amsa wanda itama hakan Bai dameta ba .

Nablah nagama fadar hk ta juya ta nufi kitchen Dan shirya musu dinning wanda oready tarigada tagama  girka musu abinda zasu ci .
sai data shirya dinning sannan ta dawo inda suke tace ummi abinci yayi ready.
yauwa nablah sannu da kokari kinji har 'cikin ranta take jin dadin yadda ummi din ke mata .
  ' ta juya zata koma kitchen taji sautin muryar zeenat ke.....nabalah ta juyo  taja ta tsaya tare  da bata dukkan wani attention dinta batare da ta amsa mata  ba .
tunda tasan sunan datake kiranta dashi kennan ko baiwa .

..take this key go and park my logiest in side my car ahankali jikinta a sanyaye tasa hannuta ta amsa key din motar  .
ta nufi kofar fita waje ummi dake zaune tana hutawa tace maza safeena bita ki tayata shigowa da kayan Dan bazata iya shigo da kayan ita kadai ba .

cike da natsuwa da nishadi suna hirarsu  da safeena suka dinga shigowa da kayan wanda duk  kayan da zasu tafi India dasu ne .

yayinda zuwa lokacin tuni zeenat da ummi suna kan dining ummi kadai  ke cin abinci sai safeena data zo Daga baya .

Amman zeenat Zaune kawai  take akan dining table Ga abinci gabanta taki ci  sai faman yatsina fuska take Dan Sam jitayi bata ra'ayin abinci .

ummi ta dago idanunta  tana dubanta dasu sannan tace  .
  ya kika cin  abincin ba ko duk gajiyar ce hk ?
sai data km yatsina fuska kana tace ko daya ummi .
bana dai najin ci ne kawai.
to a dafo miki wani abun mana ?
ta girgirza kanta ummi ta kada Kai kawai sannan tacigaba da cin abincinta..

Nablah tsaye a kitchen hannuta rike da plet wanda  tuwan shikafa ne  gayarta" sai mai da yajin data ranbata ciki.
da magi "ta yanyanka albasa kanana  ta kwashi kayan makulashen, da safeena tazo mata dasu .
ta  fito ,ta nufi dakinta km duk lokacin oga deeni Na nan hakimce kan kujerarsa ya tsura mata idanunshi ta 'cikin camera'rsa.
har tashigo dakinta ta  zauna tare da ajiye plet din hannuta da ledarta   ta cire zunbulalen hijab dinta tayi flinging dashi gefe , Tana fidda numfashi Dan gabadaya hankalinta a tashe yake da son cin tuwan, daya zame mata jiki yanzu wanda duk  randa ma ba'a yi tuwan  ba, ji take tamkar zatayi hauka .
sai dai taci shinkafa da yaji da oil. 
kmr an tsikareta  yaga ta Mike tsaye  ahankali  tana Mika  da jijiga ilahirin  jikinta  alamun gajiya  .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now