66

11K 297 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO


Page 86

Runtse idanunta tayi gammm..... wasu zafafan hawaye Na tsiyaya akan kuncinta  karo Na farko data ji wata mummunar qiyayyar wanda yayi mata wannan aika aikan ya shiga zuciyarta daram ya zauna  tare da huda duk wasu gabobi da jijiyon dake aiki acikin a sansar  aikinta.
,koda kuwa ba halitar bil Adama bane ,wato aljani .. kuka take sosai har dana fitar hankali

Kokarin zamewa take daga gangar jikinsa duk da yadda take jin kanta ajikinshi amman takasa raba kanta dashi  dan sake rungumeta deeni yayi tsam ajikinshi yana fidda numfashin ,'cikin wani irin matsanancin kuka tafara mgn da muryarta da soma dashewa ni ka sakar min jiki  ...

kabarni nace ...

Kabarni  Naji da maseefar data sameni....

Ni nablah ke dauke da 'cikin  shege yau ...  DEENI yashiga girgirza   mata kanshi batare dayasan ya aikata hkn ba   ...

Kana jin abinda doctor tace  ciki gareni fa har Na tsawon wata hudu amman kake rungume dani ajikinka  ...takarasa fadar hkn  tare da fashewa da wani sabon kuka me cike da cin rai da girgirza zuciyar ma'aboci sauraro...

ahankali DEENI ya sausauta rungumar da Yayi mata ajikinshi yayinda jikinta ya sake daukar kirrrrrrma  sun kusan minti ashirin  a haka , kafin daga baya  ya dagota cike da kulawa ya tsura mata rikitattun idanunsa ,yana kallonta. da kallon yanayin tashin hankali datake ciki .

,rasa yadda zaiyi da rayuwarsa ,yasashi  cigaba da kallon cikin kwaryar idanunta kawai.s sannan ya hadeye abinda yaji ya tsaya masa a makoshinsa .

yayinda doctor saira ke tsaye tana kallonsu tamkar wasu jaruman shirin  fillm .gabadaya al'amarin Nasu ya zauta hankalinta tare da girmama tunanita .
  "Barinma Yadda taga deeni ya rude da gigicewa akan yarinyar ko shine Wanda  Yayi mata 'cikin wa tunaninta iyakacin abinda zai yi kennan..

  Ahankali yacigaba da kallon yadda   kukan ke galabaitar daita .
  "tayi mugun fita haiyacinta.
Ahankali  yasa hannushi ya kamo tafin  hannuta 'cikin nashi  yana shafawa da baya hannushi ahankali  'cikin sarkewar murya yakira sunanta da sanyyayiyar muryasa .
da kyar ta bude shanyayyun idanunta ta xubasu  'cikin nashi batare data amsa masa ba.

,Ya lura gabadaya jikinta a sanyaye yake ko dan yatsanta bata iya motsawa,kokarin son dagota yayi ta zame jikinta daga gareshi..

kabarni DEENI bazan iya tashi ba.... ta sake  tsananta kukanta  me tsuma zuciya .

Muryarta a sanyaye ta dinga furta kalmar...wayyohhhyyy Allahna.
.

wayyohhhyyy Na shiga uku  ..waye  Wanda yayi min wannan cikin da bai  kasheni  gabadaya Na huta  daganin wannan ranar me tattare da bakin ciki rayuwa ba?
  ... wayyo Ni nablah me zancewa mahaifina   dayace kada nazo aikatau ..?

Me zancewa   yan'uwana da suka tattara  dukkan wata  yardarsu da amanarsu gareni" tare da amincewa dani   ,?

Wayoyyy wayyyyyoo Ni nablah wazan ce yayi min ciki......? Kuka take hade da sambatu iri iri .

,tausayinta ya sake kama doctor saira ya mamaye zuciyata sosai   har batasan sanda hawayen tausayin yarinyar yashiga  tsiyayo mata ba .
   , ahankali ta zare dan siririn medical glass din dake manne da fararen idanunta  ta goge Hawayen dake tsiyayo mata tare da maida medical glass dinta tana cigaba da kallonsu , ...

Mikewa nablah tayi da kyar tana layi... yayinda gafe daya km  tasoma ganin  juwa juya.
   batare data juyo ta hankalta da irin kallon tausayin  da doctor saira ke mata  ba.
  " ta fara tafiya cike da damuwa da rudanin rayuwa....

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now