15

11.2K 413 1
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 29-30

Byn tasha magani . komawa tayi ta  kwanta  lomo ajikinsa' tana sakin numfashi sama sama wani iri taji ajikinta lokacin data tsinci kanta kwance kan tattausan jikinsa .
ga kamshin turaren jikinsa gyaraye dana dakin sun buwayi hancinta .
ji take tamkar sukasance haka har abada.
,  ahankali tasoma lumshe idanunta  har ta rufe su rufff..
   bacci ne may nauyi  Yayi nasarar daukarta  acikin mintina da basu wuce  goma ba .

Kyawawan idanushi masu matukar haske da daukar hankali ya zuba mata.
Tare da  Kare mata kallo wani zirrrrrrrr   ya dinga ji ajikinsa" lokacin daya jita lefe a saman  kirjinsa   .
da kyar yake jawo numfashin yana fesarwa.
hannushi ya sake kaiwa wuyanta har lokacin jikinta da sauran hucin zafi.
janyota jikinsa ya sake yi .
Tare da  ,yasanya hannuwansa duka ya rungume tsam tsam   ajikinsa "yana fidda numfashi .
tare da  fatan samun saukin zugin da zuciyarsa ke masa wanda shi kansa yarasa dalilin haka.
   " Har lokacin bacci take  rungume ajikinsa suna musayar numfashin juna  mutuwar da jikinsa yayi ne  yasashi  sake zuba mata  rikitattun idanunshi tsawon lokaci yana kallonta
  Da kyar yasamu yayo control din kansa cikin sanyi jiki  ya  zareta daga jikinsa ya kwantar daita ya sake lullube ta da blanket ,sannan ya Mike tsaye  yana karkabe  jikinsa.

,rigar jikinsa yasoma  cirewa  ya saura daga shi Sai  farar single da wanda shadda.

Wordrob dinsa ya bude ya dauke  wasu kayan da zai canza  "  tare da yashigewa  bathroom .


Dakin ya sake dawo byn yagama shirya kansa  , cikin farin  yadin voyal  may matukar taushi da daukar hankali.
Agabanta ya tsaya  yana makale links din gaban  rigarsa  yayinda  idanushi ke kanta yana    cigaba da kallon fuskarta.

  Ahankali ya dinga jin reaction din jikinsa na sauyawa  ,yayinda zuciyarsa ke beating tana tsalle tamkar zata bafa masa kirji . wanda shi kansa yarasa dalilin dayasa shi  jin haka.
Ahankali ya dauke idanushi a kanta sakamakon
, ji yayi "ana nouking din dakin "yabada umarnin ashigo batare daya tmbyi kowaye ba .
Maryam ce tashigo da sallmarta .
ta gaidashi ya amsa mata a dake .
Cikin sanyi nan nasa
Yakarasa gaban mirrow      ya dauki agogon  ya daura a tsintsiyar hannushi  tare daukar kwalbar turaren ya feshe ilahirin jikinsa ta cikin mirrow din  yake wa Maryam magana cikin dakakiyyar  "  muryasa ki kula daita idan ta farka .idan  kika ji zazzabi bai sauka ba ki sanar da first lov ,a tsorace tace ta amsa masa da to...
yana fita  ta bi bayansa da kallo cikin ranta tace wayyo zeenat na tausaya miki auren wannan maseefaffe .
,Sai kinyi   hakuri da wannan budadden  halin na shi .
gefen gadon takoma ta zauna tana sake jin tausayin zeenat din a ranta .

Sosai zeenat tayi bacci baita ta tashi ba.
Sai gaf da magariba.
ji da Maryam tayi jikin zeenat din  bbu zafi ko daya .
yasa  ta sanarwa da  aunty zahra    .
Su Aunty zahra   suka sata tayi  wanka da sallah .
tana zaune akan prayer mat "duk jikinta a mace  taji sunce tunda jinkinta da sauki tashiyar  akaita tayi sallama da Ummi.

   fuskarta cike da tsoro  ta dubi aunty zahra tace dan Allah aunty  karku kai ni wani guri wlh bani da lfy  ..
aunty zahra tace  A'a kiyi hakuri yanzu  za'a kai ki gidanki kya ji sauki a can.
tana kuka tana komai aka shiryata cikin wata geziner mai ruwan kasa ,Sai kamshi ke tashi ajikinta kai tsaye  gurin ummi aka kaita ta mata nasiha mai ratsa jiki ,sannan takara da ce mata takasance may tsananin  tsafta da girki domin sune  manyan makamai dake  kara karfin aure .

Sai km hakuri ,kiyi hakuri  kiyi hakuri mamana da duk abinda zaki  Gani.gidan aure bbu komai acikknsa Sai   hakuri .
Km hakuri  shine jigon zaman  aure .
duk wata mata da kika ganta zaune gidan mijinta ,hakuri take yi
  dan  haka ki kula da  kyau kinji mamana .
Zuciyar ummi ta tsinke tayi rauni  Sai km hawaye shar shar......suka soma zuba , en'uwa ummi da suka zo daga india sukai taba hakuri  suma sunyi mata tasu nasiha Sosai .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now