21

10.5K 369 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 41



Da kyar zeenat tasamu ta tashi  tayi sallah takoma ta kwanta   cike da kewar mijinta.

ta kudindine jikinta cikin bargo sakamakon sanyi sanyi  data keji .
kamkame jikinta tayi waje daya,tana jin dama sukasance tare  ,wani irin feeling dinsa  take jin yana tasoma mata.
' har wani rawa rawa jikinta yake .

Ummi dake zaune akan pray mat tana lazimi tana  hankalce da duk wani motsinta Amman tashareta .

Fargaba cike tsoro suka cika zuciyar  zeenat.
  kardai fushi Yaya deeni yayi daita ,wanda yasa yakasa zuwa gareta .

dako duniya tayi mata warbar kunu.

  kwanki biyu din dabasa tare jinsu  tamkar shekara biyu ne .

hawaye masu dumi taji suna  silalo mata a kuncinta tasa tafin hannuta tana dauke su ahankali.
tana jin  zafi da radadin abinda Ummi tayi mashi dan tasan , haushin haka yasa ya hanashi zuwa gidan gabadaya .

Ahankali Ummi ta Mike tana  nade abin sallarta byn tayi addu'a.

Ahankali  takaraso inda zeenat din ke kwance lomo tamkar may baccin gaske.
, ta zuba mata ido kawai duk cikin bargo take hakan bai hanawa ummi  na nazarinta ba .

Ta dan dade tsaye akanta kafin daga baya takira sunanta  Cikin sanyi murya  mamana 2 shr ....... Kina jina fa dan nasan idonki biyu .

Say lokacin zeenat ta yaye bargon da dake luluba  ajikinta tasoma  murmurza idannuta tamkar wace ta dade tana  sharar  bacci .

Make damunki mamana  ko gidanki  kike da bukatar komawa inji Ummi?

,da sauri zeenat ta girgizawa ummi kanta .alamun A'a

Tace To naga duk kinki sakin  jikinki kinyi wani  laushi dake ko wani abu ke damunki  na lura jiya bawani bacci kikayi ba?

da kyar zeenat din ta Mike zaune  tare da  bude bakinta tace bbu komai, to mezaki ci yanzu ? Ummi ta sake tmbyrta .

muryata a sanyaye tare da yatsuna fuskarta tace komai mayye .
ta fadi hakan ne darasa abinda kema dadi .....

Ummi ta juya ta fice daga dakin , tabar zeenat da juyayin rashin jin duriyar  mijinta .

Some minti back

Ummi ta dawo dakin hannuta rike plate da jug ta jawo  karami stood dake gefen  gado ta daura plate din indomi data dafo mata akai .

,sannan tace  ki  tashi  ga indomi  nan na dafa miki .

, zeenat ta sake komawa ta kwanta ta Mike ahankali  ta ziro kafafuwanta kasa.
kmr kar  Ummi ta ambaci sunan  indomi .

shikennan taji kirjinta ya rike gam  ,aiko ummi na bude plate din take taji kanta yasoma jujjuyawa zuciyarta ta ausine a guje tayi hanyar bathroom din dake dakin Ummi ta dinga kwara amai ba kaukautawa .

Da sauri Ummi takaraso gareta tana yima mata sannu , sai kakarin  amai take amman bbu abinda yacigaba da fitowa sbd rashin abincin da bbu acikinta.

ta galabaita matuka gurin yin Aman .
Ummi ta dinga ji tsautsayi na ratsata tana girgiza hakan ya dinga tunowa ummi da yar,uwarta farida .

hakika laulayin farida kika dauko zeenat , Allah ya day inganta ya bada masu albarka .
ummi na tsaye har say dataga tadaina yunkurin amai sannan tashiga cikin bathroom din sosai ta dibo ruwa ta wanke mata baki da fuskarta sannan tace tayi wanka .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now