28

7.2K 281 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO


Page 48

Da kyar ya iya furta sunanta  Zeenat Zeenat ...meyasa kika min haka?

nace meyasa kika min haka?

Kuka take sosai tana juye juye hannuta dukka akan cikinta tana murkususu ciwo kmr ranta zai fita  .
" Jini kuwa say malala yake  ta kasanta.

Ya sake daka mata tsawa yana sake   furta kalmar me namiki Zeenat?
  Tamkar zaki ya' karaso gareta ya dagata tsaye  ya kai mata wani gigitaccen mari .wanda yasa Zeenat Ta saki kara har su moris dake downstairs ,sukayo hanyar step suka yi  cirko cirko jikinsu narawa .

Yasa hannushi daya ya shake mata wuya tare matseta da bangon dakin  kika zubar min da cikina Zeenat.
  " meyasa kika zubar min da ciki?

ta kamkame ajikinsa  tace wayyo cikina mutuwa zanyi katamakamin" wasu marukan ya sake yaryarfa mata   tare da buga kanta da bango dakin  sannan ya saki wuyanta tayi kasa luuuuuuuu...Ta zube warwars a filin dakin tana sakin numfashin sama sama Ga azabar ciwon dake nukurkusanta.
  " Ga azabar da deeni ke gana mata  Tunda take  bata taba ganinsa  cikin yanayi makamancin na yau ba.

idanunshi sun kada sunyi jawur gabadaya jikinsa bbu inda baya kirma tsabar tashin hankali dayake ciki .

Muryarsa na rawa yace say kingaya min ubanwa yabaki maganin zubar da ciki" hade da yin kwallo daita sai da kanta ya bugi Bago dakin ta dawo ta sake  xume kasa.
  ta kwalla wata gigitacciyar kara woyyo...... nashiga uku kayi hakuri Dan Allah kabarni mutuwa zanyi .

Kafin ki mutu yau sai kin gayamin wani asibiti kike je ya sake daukarta da hannayeshi duka  ya sake  bugata da bango take goshinta ya balle da jini .
kan kace me jini ya rufe mata  fuska , takoina jini  ke siyaya ganin yana kokarin kwance belt din jikinsa tasoma kokarin fita daga dakin ya fixgota ya shake mata wuya yana huci Ina zaki gudu kije?
me cikina ya miki kika zubar min da abina "yau sai kin fadamin tsinannen daya kaiki asibitin da kika zubamin da cikina wlh  ko na aunaki lahira.

Da kyar Tasamu ta riko hannuwansa duka biyu cikin kuku da tashin hankali tace Dan Allah Yaya kayi hakuri cikina mutuwa zanyi ya sake buga kanta da bango gara ki mutu kowa ya huta .
munafuka banza  may kashe ya'yan  da basu ji ba basu Gani ba .

No . please Yaya  kamin rai dan Allah cikin zai kasheni " 
da karfi ya km  buga kanta da bango ya fice daga dakin.
tasan km Bai gama cin kaniyarta ba Ga azabar ciwon dake nukurkusan mararta,tayi karfin hali   ta rarrafa ta fito daga dakin da kyar tana neman inda zata buya.
   tun Bai zo yakarasa kasheta ba.
Dabin bango ta dinga jan jiki Ga jinin na tsiyaya ajikinta hannuta dafe da mararta dake mata wani azababen ciwo da kyar tasamu   ta sauko parlour,n kasa .

Ya fito daga dakinsa yashiga nata  dakin yaga Bai ganta ba .
Ya fito da sauri yana kallon kasa yaga yadda jinin danshi ko yarshi ke malale akasa , kwalkwaluwarsa kmr ta tarwatse tsabar tashin hankali cikin zafi nama  yasoma taka step biyu biyu idanunshi sun sake kadawa Ga wani irin zafi da kirjinsa ke masa tamkar zuciyarsa zata buga .

a haukace yakarasa saukowa daga step daidai zata bude kofar fita daga gidan ya daka wata  razananniyar tsawa wanda yasa , Zeenat ta gigice  Ta afka dakinsu moris batare da tasani ba , tasakawa kofar key tare da barin key din ajikin kofar .

A tsaye ta iskesu sunyi cirko cirko da alamun sunji duk abinda ke faruwa acikin gidan , Zeenat zube kasa dakin  tana Sakin numfashin wahala  har lokacin jinin dake zuba a jikinta Bai tsaya .
Can wani tunani yazo ta Mike a zabure tana kuka ta kamo hannu moris cikin nata .
Muryarta da gangar jikinta duk   rawa suke  ,moris..moris  please ki rufamin asiri koda ogo ya tmbye wani abu kice mishi bakisan komai ba kinji..
,ita dai moris say girgiza mata kanta kawai take sbd kwata kwata  bata fahimci  abinda madam dinta ke nufi ba  .

gabadayansu a frigice suke  har rahma  jikinsu Sai  rawa yake yana karkarwa .

Ga jinin nabin kafafun Zeenat .deeni yakaraso kofar kmr wani zautaccen mahaukaci  yashiga buga kofar da iya karfinshi cikin tsawa yace Zeenat ki bude kofar nan tun ban ballata da kaina ba.
,aiko nan rahma da moris suka rude kowace na neman gurin boya yeeeee I don't bring my self inside double wahala oooo...inji cewar rahma .

moris ko Sai kiran jisues Cris take tana karawa  oh jisues have Marcy on me , hawayen suke shabe shabe gabadayansu sun rude .

gabadaya Zeenat  hankalinta yasoma barin jikinta nishi take sama sama  Muryata na rawa rawa  Tace Dan Allah ya'ya kamin rai kayi hakuri wlh bazan sake ba,kima sake wlh yau Sai naga bayanki da duk ma wanda ya tsaya miki .

bazaki bude min kofar ba yakarasa maganar yana huci tamkar kumurcin zaki rahma da kusan tafi moris rudewa   tace madam please help us to open  door for him this ting is become big I won go home I kwn die now please... kijin rahma  na rawa  karasa xata bude kofar moris  tayi sauri  ta fixge key din tayi jefa dashi ta jingina bayanta da  kofar tana kiran sunan jisues .

deeni Bai sake cewa komai yakoma dakinsa yana huci Zeenat ko na durkushe a dakin say kuka take tana  juye juye Dan tasan yau karshenta yazo mutuwa zatayi gashi har lokacin jinin Bai tsaya ba say bulbuluwa yake duk kayan jikinta ya baci da jin haka dakin duk jinin takoina ka kalla  gabadaya tagama sadaukarwa  mutuwa zatayi yau.
shiyasa tasoma addu'ar neman sauki da tuba a gurin Allah kuka take tana dafe da cikinta wayyo ummina... wayyo   babana ..wayyo kuna Ina   yau ga Zeenat dinku zata mutu batare da saninku ba.
Ta soma narainarai da idanuwa wayyo nashiga uku mutuwa zanyi Sai kuka take tana mutuwa zatayi

aiko su moris suka  sake tsorace da rudewa suma har da kukansu shebe shabe suna kiran sunan jisues Cris.

Bansa haka zata iya faruwa dani Allah na tuba astagfurka wa,atubu ilaik Allah na tuba Allah kasa zuciyar mijina tayi sanyi ya hakura da laifin dana aikata a gareshi .
cikinta ya sake wani irin murdawa ta saki kara .wanda yasa "
Jini ya sake ballewa tasoma Gani double  wayyo ummina kina Ina ummi mutuwa zanyi moris takaraso Dan Allah madam karki mutu zaki samu cikin wahala..
suka ji deeni nakokarin zira key cikin kofar Zeenat Ta fasa ihu lura datayi bbu key din ajikin kofar jikinta na rawa taji kmr ta suma gurin  tasamu sauki da sausaucin  abubuwa dake shirin faruwa daita.

wayyo Allahna wayyo ummina Dan Allah Yaya kayi hakuri kamin rai  kaji tausayina  yau mutuwa zanyi karka kasheni  da hannuka Dan mutuwa zanyi .
ya afkl dakin hannushi rike da kwalin table din data sha yau da wanda yagani kwanaki adakinta yana  kallonta da idanunshi suka maga rikidewa tamkar jini aka zuba acikinsu.

kanta yayi ya fincikota su more's naganin haka  suka soma kokarin arcewa daga dakin sakin Zeenat yayi tare da  juyowa ya damko wuyansu da hannuwasa ya gara kansu waje daya tare da buga kan  kowace  da bango dakin sannan  yayi flinging dasu suka koma can  karshen dakin ,suka durkushe suna huci Dan kukan ma kin fitowa yayi .
yasake yin kan Zeenat ya  cakumota.
muryasa na rawa wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan ba say na kashe ki km a yau....

MMN SUDAIS CE

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now