11

14.7K 241 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 21-22

Wani irin kallon mamaki fk yake masa , ,gabadaya ya zamo  tamkar mutun mutimi a zaune a gurin ,

Yarasa meke damun brain din DEENi , mutun Sai girman kan tsiya da nuna isa " wai shi  DEENi wani irin bahagon mutun ne ?
Shi sam  bbu ruwan shi  da fadar duk magana da tazo bakinsa  .

In a low voice   fk yace yanzu duk wahalar danayi akan yarinyar nan yatashi a banza kennan?

A'a bakayi a banza ba tunda gashi "zan aureta gaskiya ce dai na gaya maka,dan kasan  ita din ba ra'ayina bace .
Amman narasa dalilin da yasa zuciyata ke muradin kasancewa tare daita " fk ya sake dubanshi  sannan yace  dan rainin wayo kawai kar  mai dani  kmr wanda bai san komai ba mana .
,tunda har zuciyarka ta iya amincewa daita, har kaji zaka iya aurenta  definitely kana sonta" ko yaya ne" ,.
deeni yaja tsaki hade da furzar da iska ta bakinsa" matsala dakai kennan rashin saurin fahimta fk yace idan son da kake mata ne ,na fahimta ,Amman kace wai kai baka sonta km kake kokarin aurenta , wannan ne fa bazan taba fahimta ba , DEENI ya sake first da huci may zafi ranshi tasoma baci muryasa a sarke" yace da alamun kana son musamu matsala dakai fa" muddin  baka daina cewa Ina son yarinyar nan ba .

Idan km kafin son haka ya daga kafadarsa alamun Shikenan , parlour ya dauki shr na wani "dan lokaci yayinda  deeni ya jingina bayansa da kujera da yake zaune, hade da runtse idanunshi ya dan jin daci maganar fk 'ta yaya ma " zai nace akan yana son yarinyar byn shi yasan  aure kawai yake da bukatar yi bawata ,aba soyayya ba ...
   maganar fk ce ta daki dodon kunnenshi" to yanzu meyye solution tunda yarinya ta rigada ta amince ?

Ahankali ya bude rikitattun idanunshi ya sauke su ,akan fuskar fk sannan  yayi magana cikin sanyi tamkar wanda aka takura masa. Yace karkadamu zan samu yaya mahamud ,Ai kagama may wuyar "ya maida idanunshi ya sake lumshe su tamkar dai yadda yayi dazu  .
girgiza kai kawai fk yayi uhmm shi wannan  bazai taba canzawa zai ba .
halinsa, na nan kmr dai yadda yasan shi" haka km yataso "  shi komai baya so matsawar ba ra'ayin sa bane" duk yayi magana ne akasan ransa,,.
Ganin ya bawa banza ajiyarsa yasa shima ya mike yayi masa sallama .

Daga gurin DEENi kai tsaye fk part dinsu shemah yayi  yaja ya tsaya byn ya tura ayi masa kiranta fk  tafito sanye da doguwar rigar  material  puppy colour mai shegen kyau hade yane kanta da karamin mayafe baki ahankali take isowa gareshi duk step daya Sai kirjinta ya motsa tun fitowarta ya zubawa kirjinta ido kyam yana kallon yadda kirjinta ke motsawa lumshe idanunsa shi yayi na wani lokacin sannan ya sake budesu ahankali mutuwar tsaye a gurin har takaraso inda yake ta gaisheshi cikin sanyi jiki bai dauke idanunshi akanta ba yacigaba da da binta mayataccen kallo da sallamarta iso inda yake  ta gaisheshi ya amsa yana sake bin koina na jikinta da kallo cikin sanyi tace  yaya faruk Gani Yace Ai naganki ,daman nazo ne na fayace miki abinda na dade Ina boyewa akanki ,nan dai yasanar mata koma , tunda yasoma magana tayi shr  kawai hade da sunkuyar da kanta badan tana jin dadin abinda yake kokarin fahimtar dai ba ahankali ta dago ta zuba masa idanunta  Sai data tabbatar ya gama fadar abinda yakawoshi sannan tace ,dan Allah yaya kayi hakuri wlh akwai wanda zuciyata ta dade da kamuwa da soyayyarsa , Amman kayi hakuri idan maganata ta bata maka rai ,yace Ina Gaza bata min rai Ai iya gaskiyar ki kika fada Sai dai ki sani zuciyata bazata iya hakura dake ba Amman zan baki lokaci yi tunani akai tace nifa bawani tunanin dazanyi akai ka dai yi hakuri ka nemi wata ,ta juya ta wuce tabar sa nan tsaye ,da mamaki yabi bayanta da kallo ya dauki lokacin tsaye a gurin batare yasan abinda zaiyi ba , Ganin tsayuwa nasa bata da wani amfani yasa yasoma kokarin daga kafafunta  ahankali  tafe yake yana saka da warwara da tunanin malomasarsa a gurinsa ,a fusace  shemah tashiga part dinsu tana zuba tsaki da zage zage har mmnta ta tambayeta abinda yasameta tace matabakomai.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now