27

7.3K 292 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 47

' ta Dan marairace murya tamkar mai shirin kuka tace Doctor ,sai lokacin doctor din ta dago kanta    Ahankali  tana duban Zeenat da gabadaya ta dawo kalar tausayi bbu inda baya rawa ajikinta .  Likita Tace sorry please Ina wani aiki  sannan ta janyo file dinta gabanta tana dubawa .

Tana kallonta a sanyaye tace Dan Allah taimako nazo nema gurin ki likitar.
Likitar  ta sake dagowa tana sake dubanta jin tace gurinta " kmr irin tasanta oready.
,likitar tace do u kwn me before?
zeenat ta girgiza mata kai kawai alamun A'a ,sannan likitar tacigaba da abinda take tare cewa wani taimako ,zan miki .

Zeenat Tace Dan Allah likita Ina son ki taimakmin ciki gareni nake son ki zubar min dashi .

,,likitar ta sake dagowa tana mata kallon tababbiya .

Sannan Tace kina da  hankali kuwa  ce miki akayi muna zubar da ciki a asibiti nan .
da zakice a zubar miki da ciki.

Zeenat ta sake narainarai ce murya Dan Allah doctor kiyi hakuri ki taimakmin ko nawa kike so zan biyaki wlh ko two hundred thousand ne zan iya baki muddin kika taimakmin .

Likita tayi shr kawai tana kallon Zeenat Ga koshi Ga kwana yunwa ,Amman aikin ne akwai  risk acikin sa .

,'ahankali doctor tace gaskiya ni bana yin irin wannan aiki  .
" Zeenat tace nasan kinyi iya  Nidai taimako kawai nake nema a gurinki.

doctor ta girgiza kai meyasa kika zabi ki zubar da ciki bayan daga kallon zaasan iyayenki masu kudi ne .km gashima

Zeenat Tace Duk ba wannan ba please help me doctor .

Ina mijinki inji cewar doctor?

Da sauri zeenat tace bani da miji shiyasa ma nake son zubar da cikin sbd parent din zasuyi fushi dani .

Likita tace ok  zan taimaki Amman sai naji  alert tukun dan dayawanku baku zuwa da kudi sai angama aiki kuce zaku kawa daga nan shikennan

Da sauri zeenat ta Ciro wayarta dake cikin pursue dinta  tace ur account number please doctor takaranto mata account dinta ,

Take Ta tura mata 200k likita naganin alert ta sauke ajiyar zuciya tare da mikewa jikinta a sanyaye Dan tsoron aikin taje ta bude show glass din magunguna tashiga hada wasu magani har kala uku sannan ta dawo tana kallonta hannuta rike da maganin tace ta juyo ta mata allurar .

tace ok ta Mike ta juyo mata bayan tayi mata sannan ta dauko magungun  tabata tare da fada mata yadda zata sha taji dadi dabata na turawa ba irin na nurse titi ,.

Tayiwa doctor  godiya sosai zata wuce doctor tadakarta daita ,sannan taraka har  bakin get .
Zeenat na murna yau ko gobe zata rabu da jaraba jikinta  . Ta dauki drop din taxi .
zuciyarta fari tas tamkar ammata albishir da gidan aljanna .
Har tazo gida murna take da farinciki.

A gajiye tashiga part dinta  tana shiga ta iske rahma a parlour ta wuce batare da tace mata komai ba Dan yanzu ta lfyr take .Sai d moris datace ta kawo mata abinci .

Tana shiga dakinta ta zube akan bed tana shafa cikinta Dan yuwan take ji moris ta hawo saman Zeenat da kanta takawowa madam abinci tayi kallon saman a she duk kyawun. Kasa da take Gani a bayan sama yake  . Zeenat taci abinci Sosai .tana gama ci tayi hanyar bayi  tashiga aikinta na kwara amai.
Har sai dataga ta amayar da abincin data kaf sannan hankalinta ya kwanta  da kyar Tasamu ta fito daga bayi ta zube akan bed Ta runtse idanunta.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now