95

14.1K 373 6
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA  A BAGUDO

    dedicated to
Hauwa A usman
      Jiddarh

Page 115

Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin kaunarta, ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata mgn cikin  kunneta  bby'nah gsky gsky u look  so pretty ...yakarasa fadar hkn yana hura mata iskan bakinsa a fuskarta wanda hakan ya hadasa  zafaffa wutar kaunarsa gareta, jinsa take yana mata yawo a dukkanin ilahirin sansar jikinta da ruhinta.
Kullun ta daura idanunta akanshi, kaunarsa da shaukinsa karuwa suke gareta, ta juyo cike da natsuwa suna fuskantar juna da shakar numfashin juna at the same time ta tsura masa shanyayyun idanunta sosai masu cike taf da tsantsar sha'warsa,  tana kallon cikin idanunshi hade da wata tsiga ta daban, tana sake jin tarin kaunarsa Mara iyaka da misaltuwa.
" yanayin surarar jikin mijinta take cigaba da kallo me cike da tsantsar haiba da kamala tattare da jarumta domin kallo daya Zaka masa ka tabbar da haka  kasan cewa shin din cikakken namiji ne na bugawa ajarida wanda samun irinsu ke da wuya Sannan km abin bukata da muradin kowace cikakkiyar Mace me ji da kanta, takoina ya hade iya haduwa,bashida makusa ,muryarsa a sarke ya fexgo mgn da kyar pure hrt dressing dinki ya min ,km yayi fit dinki sosai, sannan ina maraba da wannan ziyarataki domin nasan ta musammance gareni ga dukkanin alamun zan sha......
Da Wani irin saurin ta hade bakinsu guri daya tana murmushi tana masa wani irin tsotsa na fitar hankali domin hanashi karasa abinda yake son fada din.
sororo yayi kawai yana kallonta, ido cikin ido suke kallon juna, yana Lumshe mata rikitattun idanunshi da suka soma canza kala zuwa wani yanayi na daban ,ya sake rungumeta gam akirjinsa kafin daga bisani ya sausauta rungumar dayayi mata ya  makaleta  ajikinsa yana shinshina wuyanta zuwa jikinta, tare da sake cewa pure hrt kinyi nice fa  ya fadi hk tare da kashe mata ido.
Itama nata idon ta kashe masa tmkr yadda yayi har takusan sashi dry kana tace tkns sadauki nah abban anan dina.
, ya matso daita sosai suna sake fuskantar junansu,  Ya tsura mata rikitattun idanunsa sosai yana kallon cikin shanyayyun idanunta still itama shi take kallo ,wani lokacin idan tayi wani abun matukar mamaki take bashi ,sakamakon karancin shekarunta dayake kallo Amman idan yayi wani tunanin sai yaga ita din fa daban take ko cikin zaratan mata uwa uba sanyayyiyar ni'ima da Allah yayi mata me tsuma bawa da hana mutun sukuni.

ya tsotse lips dinta kana yace  gsky baby sunan nan yayi min dadi sosai acigaba da kirana dashi.
ta katse shi ta hanyar cewa nida Kai  only .
Yayi murmushi wanda bai bayyana jerarrun hakornsa ba .
gsky  ban yarda da wannan tsarin ba  ,yayi mata kmr dai yadda take masa idan yayi mata wani abun.
, akirani da Sunan akoina km agaban kowa.....am scared bazan iya ba gara nida kai.

Wa kike jin tsoro ?

Tayi shr taki cewa dashi komai ... Tell please pure hrt don't hide anything to me... How are you scared  ashagwabe tana narke fuskar tace ni kabarni ba sai kaji OK yace yana dage kafadunsa duka sannan ahankali yasoma tmbyrta mutane gidansu tace duk lfya Lau suke Suna gaisheka .
bai ce komai ba  ya  zauna daita ajikinsa yana shafa face dinta  pure hrt bani minti 30 nakarasa wani aiki .
zamewa tayi da kanta bisa cinyoyinsa  tare da Dan zunguro joystic dinsa dake kwance cikin wandonsa ,wanda hkn yasa kadan ya rage deeni bai Yi suman zaune  ba dan wani irin dauke numfashi yayi da sauri yana kallonta ta sharesa tayi kmr batasan kallon dayake mata ba ,tasoma wasa da gashin dake kwance acinyarsa.
,boyayyiyar  ajiyar zuciya ya sauke sannan yacigaba da tura sakonin dayake suna Dan taba  Hira kadan kadan wanda most of hirar itace keyinta,  kusan minti 30 ta wuce bai gama abinda yake Yi ba, ta sake  dago idanunta ta kalli agogon bango dakin zatayi mgn taji sautin muryasa ahankali yayinda idanushi ke kan system still yace pure her I need coffee....
ta mike tsaye  da dan sauri ta yadda ilahirin jikinta suka motsa most especially kirjinta dole tasa deeni dagowa yana dubanta ahankali take  yauki da motsa tsantsar jikinta  tana bada step  sosai deeni yayi xuru yana kallon bayanta har tabar dakin yaja numfashi Allah yasa kar yarinyar nan ta kasheni da salonta ya fadi hk aranshi.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now