💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AYSHA A BAGUDO
This pages is for you my special khadeey pinky ina mugun yinka cos ke ta dabance a zuciyar bagudo ,Allah ya bar kaunar dake tsakaninmu muddin rai you are soooo special to me dear💗💗💗💗💗💗
Page 33-34
Idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ...
Wayarsa ce ta dauki kara ,sauti may dadi ya karade dakin ,ya mika hannushi daya ya dauko wayar yana dubawa ganin sunan dake yawo kan screen din wayar yasashi jan tsaki a fili ya furta dan matsala kawai .
Sake rungumeta yayi tsam ajikinsa .
" sannan ya dauki wayar ya mannata a kunnenshi tare da yin shr .
,dumin jikinta ke ratsa nashi runtse idanunshi yayi tare sausauta rungumar da yayi mata . bangaren fk kuwa yana jin DEENI ya dauki wayar ya fashe da wata irin dariya.
,ango yarinya kasha kamshi irin wannan silent haka .
"deeni ya furzar da iska tare da sake jan tsaki sannan Yace kai fa mugun dan matsala ne wlh .
yanzu meyye damuwarka dazaka Kira mutun da sanyi asuba .,fk Yace lallai kace haka man byn kagama cika baki ,kai bazaka auri yarinya ba ,yanzu km an jika shr.
,kama duba agogo kuwa dazakace akiraka da sanyi asuba .Deeni yace yanzu dai mayye dalilin kiran dakayi ?
Nakira ne naji ko kashiga daga ciki dan da jin muryarka ,nasan kagama may gabadaya .deeni ya waske Yace koma may gaba goma nashiga ina ruwanka .
Yace ok hadanni da zeenat din shemah ke son magana daita .
, deeni ya dan dubi fuskarta yace batada lokacin yin waya da kowa.
Fk Yace , dan Allah kabawa yarinya waya suyi mgn , kasan Allah wlh bazatayi magana da wata shemah ba.
,matar tawa ce wata ,deeni ya daga kafada tamkar fk din na kallonsa nan day suka shiga yin hira sama sama .
Km duk lokacin Zeenat din na lefe ajikinsa. daman km abinda tafi so kennan tajita akan fadadden kirjinsa may cike da yalwar gashi sallama sukayi ,yayainda fk yayi tsokanarsa .da angon yarinya.Ahankali ya maida idanunshi kanta gabadaya ya jikinta ya sake rikide ya dauki wani irin zafi.
" wanda hatta hucinta zafi yake fitarwa.
suna hada idanu tayi saurin runtse idanunta gam dan tsoron kallon kyawar idanunshi take.bazato ba tsammani taji ya dauke cak sai cikin bathroom dinsa ahankali ya direta cikin bathtub .
dan kansa yayi mata wanka tare nadeta cikin towel dinsa .
sake daukota yayi ya dawo daita daki .
" magunguna ya hada mata ta sha sbd yadda jikin nata ya karayin zafi ga rashin isashin baccin da bata samu ba .Doguwar rigar jallabiyar sa ya zira mata tare da rungume ta yana shafa sumar kanta ,tana gama shan magani tayi bacci rungume ajikin deeni say faman yawo yake da hannunsa a gashinta zuwa bayanta .
Kusan awa 3 ta dauka tana sharar baccin dan har sanda Ummi Ta aiko musu da breakfast bacci take bata tashi ba .
Ummi takira wayar deeni byn ta tmby maryam ya zeenat din take .
tace ita sam bata ganta ba.
Kira biyu tayi cikin na uku deeni ya dauka da sallamarsa ,tare gaishe ta fisrt lov antashi lfy tace lfy ya kuka tashi .
Yace lfy lau ina zeenat din take?
dip deeni ya dauke wuta kmr wutar NEPA dan bai zaci zata bmyeshi ita ba . say da ta sake maimaita tmbyrta ,muryasa a sanyaye ,yace lfy lau take first lov , wani abu ne ?a zafafe tace bangane lfy lau take ba , dan Allah ni hadani da yarinyata naji muryarta .
yace bacci take ,wani irin bacci ne har buy this Tim take yinsa ,cikin haka Zeenat din ta farka ta Mike zaune da sauri ya hawo gadon tare cewa yauwa gashin nan nan ma ta tashi .
,ya Mikewa zeenat din waya ,shi km ya zauna kan stood din dakin ya zuba mata rikitattun idanunsa.

KAMU SEDANG MEMBACA
AUREN SIRRI COMPLETE
Misteri / ThrillerMatar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan