62

13.9K 338 3
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 82

Itama kallonshi take da shanyayun idanunta da suka gama canza kala .'cikin wani irin yanayi   ta maida idanunta ta lumshesu. Ruf  tana may fizgoshi zuwa  jikinta ta rungume tsammmm tamkar za'a kwace mata  shi.
   ,cikin mayen bacci tace where are you going to?
... please kada ka tafi  kabarni cikin wannan halin , ka zauna tare dani har abada.
" yayi shr kawai yana dubanta batare da   ce daita komai ba, sai ma  tsurawa dan karamin bakinta ido da yayi.
" gabadaya a dan frigice yake da ganin  yanayinta.
" kayi shr can't  you talk to me  ?

ko baka mgn ne ?

Ya girgirza mata kansa kawai  tamkar wani kadangare ko irin tana kallonshi din nan.
,cikin wani irin sanyi jiki da tsabar Sha,awarsa tashige cikin  jikinsa sosai  tana goga masa nipply dinta a kirjinshi.
  "muryarta can kasa kasa ta sake bude bakinta ahankali please talk to me now ...
tana girgirza kirjinsa da hannuwanta  .
kullun kana zuwa min  cikin baccina, kayi having sex dani ka wuce kabarni cikin tarin damuwa.
yau kawai ka kasance tare dani to spend the only night wit me please .

,deeni nagama jin abinda tace yasan bata 'cikin sense dinta  giyar bacci ne kawai ke yawo daita.
  Dan hk ya rukunkumeta sosai ajikinsa shima .
yana sakin numfashi tare da kai Bakinsa tsaitin wuyanta ya sumbata .
  Sannan da kyar ya iya bude bakinsa ,what should I do for you now?
,ta sake mannewa ajikinsa sosai tana sake goga masa nipply dinta stay with me  till  the only night that's what I won't from you, idan km bazaka kasance tare dani ba ka fada min sunanka kawai  ......

meyasa kike son sanin sunana ?
Ta dan bude shanyayun idanunta da suke a rikice tsabar shauki hade da mayen bacci ta zuba masa tana dubansa dasu kana ta maidasu ta lumshe.
sbd Ina sonka..

bana son  abinda zai nisantani da kai ,wanda hakan zai iya sanadiyar yanke min jin dadi dake gudana a tsakaninmu.
,ya sauke naunauyen ajiyar zuciya  bai San  sanda murmushi ya kufce masa ba , ya matseta tsam tsam ajikinshi yasamu kanshi da jin dadin abinda tace.

" oh  nablah  why did you fall in love with me .... please kada zuciyarki takamu da soyayyata course am not ready for ....sai km yayi shr yakasa karasa mgnr shi. ya zarce da kaiwa jikinta gabadaya kiss yana sake ruda mata jiki da salonsa..
" wayyohhhyyy  stop  doing this to me please kace min kaima kana sona that's the only thing I won't from you.
Murmushi ya sake yi yana may sake  kamkameta a kirjinshi. Ok let's be friends nab.lah.. yana fadar Haka ya cigaba da ruda mata sansar jiki da sarrafa harshensa ajikinta ta hanyar lasar duk inda harshensa yaci karo dashi.
Tasoma kokarin rabashi da jikinta tana may juya masa baya ala,mun tayi fushi dashi .
Ahankali 'cikin mutuwar jiki yabi bayan nata da kallo ya dinga ji aranshi  tamkar yabarta ya kama gabansa  kawai .
amman km sai yaji bazai iya aikata hkn ba .
sai ma ji da Yayi zuciyarsa Na wani iri dokawa da sauri .
Dan  ganin abinda tayi jikinsa a sanyaye ya kai hannushi jikinta yana lalubarta da son juyo daita gareshi. amman taki juyowa sai ma janyo pillow  dake gefenta tayi ta rungume tsam  ajikinta tana fizgar numfashi da kyar tana fesarwa .

gabanta yakomo ya janye pillow  da karfi ya maye gurbin pillow yana kokarin hadeta da jikinshi taki yarda   uhmmmm ni kabarni tunda you don't have  interest on me . please live me alone km as for today  karka sake zuwa inda nake.
,Ta sake  runtse shanyayun idanunta  gam  tana may  kawar da fuskarta  gefe yayinda zuciyarta tashiga kai kawo wajen sarrafa kanta, Daga baya ta dawo tana  bugawa da sauri da sauri.
wanda  Yasa azahirance  deeni  ke   hango yadda kirjinta keyin sama da kasa tsabar tashiga damuwa .
   rikota yayi sosai ajikinshi,   suka shiga kokuwa dashi, wlh baki isa hanani zuwa inda kike ba  kina matsayin matata ta sunna , dole zan zo miki, a duk sanda nake so km  na gadama. sosai suke kokuwa daita.
ita tana kokarin  yabarta ya daina ruda mata jiki da salonsa tun da bayada ra,ayinta.
shi km yana kokarin ganin yayi winning din zuciyarta ta yadda zai mallaketa gabadaya.
cikin sauki  "ya dinga rarrashita , sai yaga tamkar ba shi  bane  mutumin dayake aikata hakan a gabanta .
   daga karshe yasamu nasarar sake dulmiyar daita, cikin duniyar ma'aurata.
dan wasu zafafan romancing  ya dinga aikawa jikinta   wanda hkn Yasa wani sabon   feeling yabijirowa  jikinsu.
kai tsaye  hanyarsa ya sake daukewa  cikin wani irin  shauki da kwarewa wajen sarrafa mace yasoma having sex daita.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now