79

10.8K 342 5
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

      Dedicated to
HAUWA A USMAN
        JIDDARH

Page 99

'Cikin wannan halin datake  ciki  deeni ya km shigowa dakin fasukarsa dauke da wani irin maganadisun murmushi .ta koina ka kalleshi kasan yana 'cikin tsantsar farinciki da murna samun wayan nan kyawawan bbys din masu matukar kyawun da daukar hankali .

Ahankali yakarasa inda take zaune rungume da ya'yanta duka .
ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta  da jin Wani irin mugun sonta da yaran yana tasoma masa .
Yanayin daya ganta ciki  yasashi shan jinin jikinshi .
zama yayi kusa daita sosai  har cinyoyinsu Na gugar juna ya amshi ta mace Daga hannuta  ya daurata saman cinyarsa yana kallonta yana kallon fuskarta nablah dayaga gabadaya ta canza ta dawo wata iri . muryarsa a sanyaye ya Kira sunanta nabeelah ....bata amsa masa  ba sai ma juyo da tayi inda yake zaune  tayi masa kallon second  2 kana ta dauke idanunta Daga kanshi.
ta maidasu  kan yaranta dake cinyarta .
,sautin muryarsa taji a matukar sanyaye fiyye da farkon shigowarsa dakin  .. nablah kinga kyautar da Allah Yayi mana ko?

Adakike ta amsa masa da uhmmmm . gsky kin iya haihuwa.
arayuwata bantaba ganin macce data iya haihuwa  kmr ki ba .
Gsky kinyi kokari sosai . nan ma  tayi masa banza ta sharesa gabadaya ma  taki cewa dashi  komai .
yanzu mekike bukata akawo miki ?
muryarta can kasa kasa tace babu tare da kamo lips dinta Na kasa tana cizawa ahankali ahankali tana Dan jijjiga kafarta daya akasa .

Gabadaya deeni ya rude yarasa abinda ke masa dadi tunda ta haihu yarasa gane kanta sai wani shashsharesa take tana basar dashi  da ciccin magani wanda yarasa dalilinta nayin hk . runtse rikitattun idanunshi Yayi sosai .
ciki Mutuwar jiki  sakamakon tuno da kyawawan bbys dinsu data haifar masa masu tsananin kamadashi  km  yake tare dasu ahalin yanzu.
To  me zai dameshi da duk abinda zatayi arayuwa tagama masa komai tunda tabashi abinda yafi so da kauna a rayuwarsa ta duniya . sumbar bby  girl din  yayi  yana jin wata irin natsuwa ta daban tana ratsa kowane shashi Na gangar jikinshi sosai yake son yaransa Amman yafi jin kaunar mace fiyye da sauran acikin zuciyarsa  .
Jikinasa cike da rauni soyayyarta  yakamo tafin hannuta  'cikin nashi  yasoma murzawa ahankali ahankali 'hade  da  shaukin kaunarta yace meke damunki nablah naga duk kinyi wani iri hk ?

Ki sanar da deeni  abinda ke damunki banason ganinki 'cikin wannan  damuwa da tashin hankalin  please ...
yanzu kin zama wata bangare Na rayuwata da farincikina gabadaya sbd wannan kyawawan  bbys din dakika bani ..

Kimin abinda wata matar  takasa jura ta min arayuwa  .
Kin bani kyautarsu alokacin danafi bukata . akan wayan nan yaran bbu abinda bazan iya miki Shi ba , matukar Bai shafi addanina ba .
ban ji  dadin yadda naganki ba yanzu.
idan akwai wani abu dake damun zuciyarki ki fito ki sanar min.
ni km nayi miki alkwarin zan yi miki maganinsa kowani iri ne .. yakarasa fadar hk yana matse laulausar tafin hannunta 'cikin nashi yana jin yadda sonta ke fizgar zuciyarsa gareta ..

So take tayi mgn Amman maganar taki fitowa sakamakon wani yanayi data tsinci kanta ciki ,ita fa bbu abinda ke damunta s halin yanzu wanda ya wuce son rabata da ya'ya za'a yi.
ta lumshe shanyayyun idanunta kana ta budesu ahankali ta zubesu 'cikin nasa still takasa tabuka komai shima lumshe rikitattun idanunshi Yayi sannan yace Ok kingama ganin yaran zan maidasu kasa sbd masu zuwa ganin bby ..
take zuciyarta ta buga da matsanancin karfi har sai data taji zubowar  gudan jini Daga kasanta . afrigice ta zare hannuta 'cikin nashi tana kallonsa  a tsorace bakinta da alamun son yin mgn .
kanshi ya girgiza mata yana kokarin mikewa tsaye .

Muryarta cike da inn inna ta fizgo mgn da kyar  tace nifa.. nifa ..ban bada ya' yana.

what ? Bai San sanda yakoma ya zauna ba .yana kallonta da matukar mamaki .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now