92

15.9K 453 41
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

🌈kainuwa writers association
(united we stand and succed our ambition is to entertain & motivate the mind of readers)

     Dedicated to
Hauwa A usman
       Jiddarh

Page 112


Bangaren deeni kuwa yana koma dakinsa ya fada kan gadonsa yana fidda wani irin munfashin sha'awa me gyaraye da hucin zafi.
yashiga mammatse kafafunsa da matse joystic dinsa tare da watsawa kanshi ruwan tsanyi .
sbd yadda yake jin kansa.
Gabadaya ya kai kololuwar bukatuwa da abincin ruhinsa .
Kawai yayi tunanin why not yakai kansa gurin zeenat duk da yasan matukar yakai kanshi din zuwa gareta  sai yasha daga daita kafin ta amince masa.
  Amman duk da hk yayi give up ya mike yana layi ya nufi dakinta ya kunna wutar dakin .
kwance ya ganta  ita daya daga ita sai wata yar karamar rigar bacci iya cinya wanda bayyana santala santalar fararen cinyoyinta hakan ne km ya sake hura wutar Sh'awarsa.
ahankali ya maida kofar dakin ya rufe hade da murza key .
Sannan yakaraso gareta da kyar ya hawo har kan gadon inda take kwance yasoma shafa fuskarta zuwa bakinta wani irin laushi da santse yaji a tafin hannushi .
bai san sanda yasoma lalubar jikinta ba yana shashshafa fuskarta zuwa kirjinta yana hadiye yawun jaraba ba ...
ahankali zeenat wacce baccinta bai Yi wani nisa ba.
ta farka tana bude idanunta  deeni tagani zaune yana aikin shashshafata yana lumshe ido kmr wani tsohon mayye .
Ta dan yatsina fuska kadan tace lfy da tsakar Daren hk byn ga matarka can a kasa .
Shima ya hade ranshi  sosai .

yace Banson mgnr banza bangane ga matata can ba?

Ke meyye matsayinki gareni?

ko wani Abu na damun kwalkwaluwarki ne  Da duk lokacin da zanzo gareki yanzu sai kin min salo da rainin hankali ai nasan ina da wata matar nazo gareki?

Yakarasa  fadar  hk yana Sake  matsowa gareta sosai yana shafar wuyanta cike da wani salon bukatuwa .
  "dakatar dashi tayi da hannuta wai meyye hk   ni dai please kabarni bana bukatar  yin komai yanzu sbd marata ma  ciwo take min ....allah yasa ta tsinke karewar ciwo yacigaba da romancing din jikinta ta mike jikinta tana jan baya ta jingina da gadon dakin ni wlh marata ke min ciwo bazan iya sex ba
Yayi shr yana kallonta  batare da yace mata komai ba sai ma kamo lips dinsa nakasa da yayi ya datse da karfi gaske da hakorinsa yakasa mgn  yakasa komai.
gashi wutar sha'awarsa sai sake bunkasa take tana mamaye sansar jikinsa da kaiwa makura .still bai damu ba cikin mayyen bukatuwa .
ya kamota ya hadeta da jikinsa tudun brast dinta ya sake zautar dashi.
ga wani sirrin kamshi me sanyi dadi dake tashi a gabadaya sansar jikinta wanda ya sake haddasawa sha'awarsa karfi yasoma romancing dinta idanunsa a rufe  take km kamshin  turaren jikinsa ya kaiwa hancinta ziyara.
nan da nan zuciyarta ta hautsene yasoma tashi hankalinta yasoma barin jikinta tasoma ganin juwa juwa da sauri ta fixge jikinta daga nashi tayi bathroom tun kafin takarasa tashiga kelaya  amai baji ba gani.
dole Tasa deeni hadiye maitar bukatarsa ya Hakura ya taimakamata ya gyara mata jiki yana mata sannu da mitar ko taki ko taso ciki ne daita take rainawa mutane hankali .
Amman ita sam taki yarda da hkn tace Allah ni yaya banida wani ciki wani lokaci effection yana kawo hk.
yana saka mutun yin wasu abubuwa kmr me ciki.
inda bana period ni kaina zan iya cewa ciki gareni ke dai kika sani ya kamota ya kwantar ya lullubeta .
sai tsakar dare sosai yabar dakin nata byn tayi baci.

Washegari dinning zagaye yake da alhalin ummi gabadayansu har yaran da nablah suna yin breakfast deeni dake tsakiyarsu zeenat da nablah sun Sakashi atsakiyarsu.
su km suna  ta gefe da gefenshi Ahankali dukkansu suke tsakurar abinci.
yayinda hankalin deeni ya rabu gida biyu zciyarsa na wani irin lugude da harbawa ya kasa samun natsuwa .
idan ya Kalli fuskar nablah wacce tasha ado da wani danye volyal orange colour me design din gidan sugar me shege kyau da tsada sai yaji wani irin sihirtaccen kyawunta da kaunarta nashigarsa ahankali ahankali yana ratsa kowani part na gangar jikinsa .
hakazalika idan ya juyo ya Kalli zeenat sai yaga tayi masa wani maseefaffen kyau da daukar hankali farin nan nata sai sheki yake sake Yi dau .....kmr ta sauko daga sama .
gabadaya ya dinga kallonsu yana jin matan Nasa  na sake shiga ranshi matuka cike shauki ya tsurawa zeenat ido yana kallonta wacce kullun yake ganin yanzu tmkr ana canza mata halitar Jikinta ne .
yayinda ita kam bata ma san yanayi dayake ciki ba ba sbd abinci datake bawa Anan abaki.
ummi km nabawa su  hardar .
babu wanda ya lura da yanayinsa sai nablah wace tadakata da cin abincinta.
ganin yadda ya shagala da kallon zeenat  yasa nablah  take masa kafarsa daya da karfi ta  karkashin table.
bashiri  ya juyo  da sauri gareta yana aiko mata da wani sihirtaccen kallo me kashe jiki .. kallonta yake sosai ido cikin ido suke kallon junansu suna lumshewa juna  ido .
da idonta daya tayi masa  tsigina da yacigaba da cin abincinsa .
lumshe tikitattun idanunsa yayi yana shafa nata kafar ahankali  har zuwa tsakiyar tafin kafarta wani irin zummmmmm taji 
ajikinta kmr an jona mata wutar lantarki.
take km abincin yafita akanta jikinta ya Dan soma Kirman shocking tasoma yawo da spoon hannuta tana zagaye plet din abincin gabanta tana  kartarsu .
ummi ta juyo ahankali gareta tana dubanta kana tace ki ce abinci Man.
ko abinci ne bai miki  ba adafo miki wani ?.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now