44

8.2K 282 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Page 64

Tun byn fitar Zeenat nablah ke faman  aikin gyaran gidan batare da samu damar zama ta huta ba.
  ,duk da matar gidan bata nan   hakan bai hanata yin kokarin taga ta kammala da aikin ba .

Tana tsaye a kitchen din yayinda hannuta ke kai kawon   gogen kayan kitchen din  Wanda  ya zame mata  dole kullun garin Allah Ya waye sai tayi.

  laraba ce tashigo kitchen din tana yimata sannu tare da sanya hannu tasoma kokarin taimakawa nabla da  wasu  ayyukan .

Nablah Tayi murmushi dama kinbarshi aunty yanzu zan gama ai"

Karki damu sis nima zaune nake bana aikin komai shiyasa kikaga naxo .
gashi km Naga kmr  aikin Yayi miki yawa dan nasan yadda yanayin aikin gidan nan yake da  cin rai  km bai karewa.
  " Dan ma  Allah taimaka  madam  batanan da yanzu tasa jininki ya hau kilometers duhu.

,Dan har gara hjy da mai gidan akanta " Dan shi maigidan kwata kwata  baya shiga harkar mutune yayinda ita   hjy   wani lokacin   takan tausayawa mutun.

nablah tace Haka ne  .laraba tacigaba
amman ita madam Komai zata saka mutun Sai ta nuna maka iko da isa " Ga zagin rashin mutunci , tamkar ta haifi mutane , km duk irin  aikin da zakiyi mata idan bai gamsar daita  a banza yake a gurinta  .

nablah Tayi shr kawai tana sauraronta  batare da tace mata ba , komai Sai ma maida hankalinta  datayi kan aikinta.

laraba ta sake  cigaba kinsa Allah ko abinci kika dafa wannan matar , muddin baiyi mata ba wlh dole ki sake yin wani  .

Nablah dake tsaye 'tana  aikinta , tace nifa Ina ganin kmr mdm din nan taki , kwarkwar ce.......

  "Haba aiko  laraba ta kwashe da wata muguwar  dariya , kai   gsky nablah baki da kirki wlh  madam din ce kwarkwar tana mai  sake kwashewa da dariya .

nablah ta bar abinda take ta juyo Sosai  tana duban inda  laraba take .

Kinsa Allah  wlh Ni kallon kwarkwar nakewa  matar nan  sbd wasu abubuwa dana Ga tana yi  Na marasa hankali.

"  nan dai sukai ta hirarsu tare da  zagin Zeenat din ,.
nablah har da cewa Allah Yasa ogon madam yakarowa mdm amarya labara Tayi saurin kai hannuta ta toshe wa nablah baki ,tare da leka parlour sakamakon jin kmr  motsin mutun .
  "ganin     bbu alamun  kowa ne yasa ta dawo ta tsaya  kusa da nablah .

"ai inaganin  abinda mdm din tafi   tsana kennan a rayuwarta .
  "kishiya.... uhm zata iya yin komai akan mijinta. ba kya ganin ko inda mijinta yake bata son  ana zuwa ,ke ko kananan kaya kika saka wlh  Sai takawa mutun  miki birki da guzirin  Harare da zagin .

,kinji ba , ai abinda yasa  kikaji nace miki ,  Ina mata kallon kwarkwar  ,Dan some time sai inga kmr  tana  hararata byn ban mata komai ba inji cewar nablah.

Laraba ta numfasa sannan tace shiyasa  lamarin  zaman gidan Sai kin kara da  hakuri. nabla ta sauke naunauyen ajiye zuciya sannan tace indai   hakan kike fama da matar nan  Na jinjina miki dan gsky kinyi kokari wlh.

, ai a Haka ma   bakiga   komai ba indai mdm ce  inji cewar laraba , Dan naga kmr ke  kina da wani      matsayi a  gidan" tunda har an barki kina ganin mai gidan ,gashi km har  special room  aka baki a sama.

" Mtssss nablah taja wata muguwar tsaki  matsayi ko walaha byn  bakada wata  darajar a idanun masu gidan. "nabla ta sake yin kasa kasa  da muryarta  Dan kar wani yajiyo abinda zata ce sannan tacigaba abinda zan fada din nan  Dan Allah bana son ki fadawa kowa" Amman  Allah nayi mugun tsanar mdm  Zeenat  din nan byn Haka km Ina fatan  Allah Yasa mijinta ya kara aure.
, Dan kawai nayi  kallon irin  kalar haukar da zatayi koda yake ma ,may be by the  time din   da zai kara  auren ma ,na dade da   barin gidan Dan bana jin zan  dau wani   lokaci a gidan nan .
, laraba tayi saurin marairaice fuska   haba nabla Dan Allah kada kiyi Haka ,Karki tafi ki barni na rigada na saba dake banzan so ki tafi kibarni ba .hakuri kawai zakiyi da halinta ,kiyi abinda yakawo ki.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now