88

16.4K 443 16
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers)

    dedicated to
Hauwa A usman
      jiddarh

Page 108

Ya tsura mata rikitattun idanunshi kawai  yana kallonta tare da jiran jin abinda  zatace masa yayinda km ahankali wutar sha'awarsa ke sake tasowa tana kokarin bawa kowa part na gangar jikinsa circulating . naunauyen ajiyar zuciya ya sauke  ahankali .
tare da sake sanyaya muryarsa .
Yace I've been talking to you and you're not replying me , plz talk to me, now zeenat.... so that I'll ve peace of mind still shr tayi masa taki cewa dashi komai  wani irin lugude da harbawa xuciyarta keyi har jikinta na shaking domin Kalmar ta daina sonshi din daya Ambata tayi matukar mugun girgiza zuciyarta da raunana ilahirin jikinta cikin wani irin salo yacigaba da murza tafukan hannuwanta cikin nashi yana sake tsareta da rikitattun idanunshi Masu saurin susuta mata gangar jiki da zuciya .
ganin yadda yanayinsa yasoma sauyawa zuwa wani babin bukatuwa gashi itama yanason tada mata  tsumin nata sha'awar ,yasa tasoma kokarin zare hannuta cikin nashi tana fizgo numfashi da kyar" Amman ina da sauri yayi saurin riko yatsun hannuta guda uku ya tsura mata idanunshi. Ido cikin ido suke kallon juna.
Ahankai ta tattaro jarumta ta sanyawa jikinta muryata a matukar raunane tmkr wacce zata zubda kwalla  tace yaya... Kayi hkr please ka barni bana son kusancina da kai ahalin yanzu .
kai ko kebewa tare da kai banaso ina son nisanta kaina daga gareka bana bukatar wani abu ya sake shiga tsakanina da kai....gabadaya Ina son na mantaka aduniyata Sannan km tabbas mgnrka babu karya cikinta hakika muzeenat  ta daina sonka kmr yadda Kake tunani.
dan me zeenat zata  zauna da mutumin da bai sonta bai kaunarta bai son farincikinta da walwalarta arayuwa sannan mgnr na canza maka suna na daina kiranka da zuciyata sau nawa Kana min gargadi da kashedi akan hk akan na daina kiranka da zuciyata ... hkn bai taba damuna ba  sai kaine yanzu kazaji babu dadi aranka dan na daina ... Ka rigada ka gama fice min arai ba km zan koma gidanka nacigaba da zama da kai alhalin zuciyarka naga wata ba .... Kawai ni ka sakeni na hutawa Raina kaima ka hutawa rayuwarka mubar junanmu mucigaba zumunci dake tsakaninmu kawai ya ishemu.
" ahalin yanzu idan na tuna da wahalar dana sha a zama da kaina ina jin tamkar na mutu  nabarka a doron kasa kacigaba da rayuwa da wacce tafini daraja agurinka .
duk da tarin abubuwan da Ka dinga min ina hadiyewa hk bai isheka ba yaya sai dakaga ka musgunawa zuciyata ta hanyar quntata mata.
ni dai na rokeka da girman Allah kamin afuwa ka sauwakemin aurenka ......
  "muryarsa  a kasalance tmkr zai Yi kuka yace ki min afuwa zeenat wlh bazan taba iya sakinki ba sbd son da Nike Miki ,Amman na yarda ki Xabi horo me tsanani wanda kike ganin yafi kowane horo wahala ki min shi na yarda Na amince in dai zaki janye mgnr saki.
ki koma gidana ....
bai gama rufe baki ba ta dakatar dashi  tace wazaka yaudara  ni?
Ta nuna kirjinta da Danyatsan hannuta tana sake kallon cikin kwayar idanunshi sosai wallahi ko kadan kalamanka bazasu taba tasiri acikin zuciyata ba har su sanyaya min raina .
ba .
waye zai yarda ya dangwama cikin damuwa da wahala da bakinciki rayuwa?
Kalli yadda nazama yaya .......
nice fa wannan  muzeenat din da Nke ji da kaina takowane fannin  kyau kwaliya diri uwa uba asali da nasaba me kyau Amman na zama abar wulakantawa agurinka bisa ga kuskurena danayi maka ..
ni wani irin hakuri ne ban baka ba Akan kuskurena gareka ?
Wani irin azabtarwa ce bakamin ba 
Yaya.
hk Ka Rufe idanunka ka min abinda kagadama batare da kula da wahalar dana sha ba gurin fitar cikin kansa. shine ni yanzu Kake wani bani hakuri nakoma gidanka nacigaba da zama da kai ka Karasa kasheni ko?
.
"  ni nasan ko mutuwa nayi alhalin yanzu baka da hasara yaya kana da me mayye maka gurbina koma nace wacce tafini da komai agurnka ni dai alfarma daya kawai nake son kamin wanda bai wuce ka Sak.....a zabure ya mike tsaye  tare da katseta yana aiko mata da wani irin kallo yana Huci.wanda sauran kadan anan ta fadi yayi saurin tarota jikinsa kina hauka ne wai ko kuwa
kinsa abinda kike fad?
Wannan wace irin maseefa hk? Sai lallabaki nike kina botsarewa
laifi na miki na km baki hakuri .
kince na tsugunawa wata  Agabanki  nace inasonta wanda nasan shine Abu mafi muni gareki wanda kike tunani na Miki kema km nace zan durkusa miki kince A'a nace ina sonki kin maida abun shirme to mekeke son na miki?
na kashe kaina nabaki shine zai Tabbar miki da ina sonki ko me ..?
kinsa Allah idan MA Zaki Hakura ki koma gidana ki koma idan km bazaki hakura ki koma ba fine kiyi tazama Saki ne dai ko zaki mutu bazan taba sakinki ba sai dai ki mutu da aurena akanki .
Ince gidan nan ma  shima tmkr matsayin gidana ne,  kicigaba da zama acikinsa har randa kikaji zaki dawo gareni ni km wlh zanbaki mamaki fiyye da tunaninki yana gama fadar hk yasa hannu ya dauki Ana ya rungumeta akafadarsa juya fuuuuuuuuu .
yana zuwa kasa ya ajiyeta a gefen ummi tare da yiwa ummi sallama ya wuce office ..

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now