9

12K 423 1
                                    

💗💗💗💗💗
   AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 17-18

Wata daya kennan  fk yaji "shiru DEENi bai km yimasa zance maganarsa da Zeenat ba musamman" yazo gurinsa  dan zance daman Kuma sun dade basu ga juna ba" sai dai sukan yi waya lokaci zuwa , lokaci  dama ya kirashi a waya cewa yana nan zuwa .

Byn sun gaisa fk yace friend har yanzu ban sake jin  batunka da yarinyar nan ba .
deeni ya gyara zama ,hade da  yaja tsaki sannan ya lumshe idanunsa dan takaici da Haushi  maganar .
ya zubawa fk ido yana kallonsa kawai domin  rasa me zaice masa Yayi   ,tsawon lokacin suna zaune a haka sannan fk yace friend hakuri zakayi dan Allah  ba wai Ina son dawo maka da hannun agogo baya bane .

Amman idan maganar danayi  akan Zeenat ya bata maka rai, kayi hakuri.

ahankali deeni ya furzar da iska mai dumi ya miko hannushi ya dafa gwiwar fk , Friend   ban tasamun abinda ya bani matsala kmr maganar yarinyar nan"  abin haushi duk lokacin da nayi kudirin hakura daita sai nakasa .

Kullum addu'a ta Allah yaye min ita daga raina Amman abin ya faskara ko son yarinyar ne yakamani "oho " fk yayi murmushi yace  lallai sonta kakeyi Allah yasa itama ta soka haka .

DEENi ya gintse fuska yace Ina ruwana daita first lov ce kawai damuwata ,data amince da yanzu an wuce gurin Amman tsohuwar nan sai cewa take zan cuci Yar mutane ita bazata bani  Yarinyar karama ba inzo Ina bata wahala fk yace sanin halin ka tayi dan kai din bana wasa bane  kana raina yarinyar ne dayawa shiyasa ummi batason aura maka ita wani lokacin sai inga kmr da gaskiya ummi DEENI yayi masa wani kallo dan ni bason iskanci idan abinda yakawo kennan kana iya tafiya .

Fk yace zanje in sameta da kaina kar damu .
deeni yace dama kabar ta kawai dan ko kaje ba amincewa zatayi ba.
nasan halin first lov , da zata yarda da tunin ta amince .
na dai fada mata cewar ni na hakura dayin auren gabadaya" inda tagaji da zamana haka tasan abinyi .

Fk yayi ta dariya tare da xolayar DEENI" friend ka dai shiga da yawa da ka'ajiye duk wani girman kai ,ka dinga kiran yarinyar  kana janta ajiki ,idan ummi taga haka zatafi yarda da gaske kakeyi "Amman kai kullum fuskarka a hade  kmr hadari .

DEENi ya tabe baki, kasan Allah bazan taba iya kiran ko wace irin  yarinyar bace, da sunnan zance koba Zeenat ba. kai ma abinda kariga kasani ne "bansa ta Ina zan soma ba   ,nifa bana kawo Zeenat a raina ,in dai  first lov ta yarda " to tayi hakuri ta aureni kawai   dan ni banda wani lokacin ya mace . dan ma taji dadi ta samu miji irina  ,yakarasa fadar  maganar yana jan tsaki fk yayi dariya yace friend banda yabon kai fa , DEENI ya dan yi murmushi gefen baki har dimple dinsa ya lotsa  kai ma  kasan gaskiya fada ne dai kawai  bazakayi cikin  "nida ita wazai taimaka wani ?

Bbu abinda zata nuna min " fari ne kawaiya ceceta  "  wanda kai kasan ko man bleaching takara bazata taba kamo nawa ba "fk yace ai shiyasa ka daurawa kanka girman kai al'amarin mata" km duk da kafita kyau ita zuciyarka ta zaba  ,ta zama abokiyar rayuwarka "  zanyi  maka iya bakin kokarina ,.

DEENi yabishi da kallo yace sannan ya maida bayansa ya jingina  da kujera , dama kabar, damun kanka akan zance yarinyar nan , wai dole ne  sai na aureta   ,fk yace tunda nace zanyi kabarni mana ,na gwada sa'a ta ko ummi zata yarda . DEENi  ya daga kafadarsa alamun shi yasani ,sannan yace tunda ka nace  kaje din Amman idan  labarin ba may dadi bane ,karka zomin dashi ba  ,.

Kmr yadda fk yayi alkawari   haka ce takasance    yasamu ummi da zance  byn sun gaisa ne   yace daman akan zance deeni ne  da Zeenat" ummi najin haka ta canza fuska " har tasa karfin gwiwar da fk yazo dashi " yayi kasa.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now