45

8.1K 270 1
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA  A BAGUDO

Page 65


Byn ta idar da sallah magariba,tana zaune akan  praymat , tacigaba dayin lazimin daya zame mata jiki .

har sanda taji  kiran sallar isha,i daga  masallaci dake cikin gidan sannan ta mike ta gabatar da  isha'i  tayi addu'a  sosai .

abinda ke karasa ummi  jin kaunar yarinyar nashiga ranta kennan, ita din mai yawan ibada ce ko kadan bata wasa da lokacin sallah.
  ahankali nablah  ta mike tsaye  tana nade praymat   . Gaban ya fadi rasssssss sakamakon yiyo sautin muryasa yana  yashigowa hade da sallama
yayinda mdm  zeenat ke  biye dashi tamkar wata bindi.
waje yasamu kusa da umminsa ya zauna yana zuba mata shagwaba tamkar wani  karamin yaro .

gabadaya kamshin turarensa yaci koina dakin  ummi ta dago idanunta  ta kalleshi  da kyau  tana harararsa wanda kallo daya zakayiwa ummi  " ka zagane  Hararar tsansar soyayyace irin  ta tsakanin uwa da "da" .

Shima  kallon umminsa yake  yana  murmushi tare karyar da kai , ummi ta dubi Zeenat  kalli mijinki da kyau  sai Naga kmr ya  rami yau ko idanuna ne .

Zeenat Tayi murmushi sannan tace bbu wata rama da yayi ,idanunki ne kawai ke ganin hakan.

DEENI ya zabgawa Zeenat harara tare da cewa ,  rabu daita first love ai bazataga ramar danayi ba , sbd  basanin yadda ake kula da miji Tayi  ba , amman   gabadaya yau a gajiye nike ,ya fadi Haka yaba  narke fuska.
  abin ma har yaso bawa nablah dariya , Amman ta share kawai saboda ba muhalin   yinta bane.

   Ummi ta sake duban dan nata  da kyau tana  murmushin tace kai.. Sam bakasan ka  girma ba wlh , kullum shagwaba shagwaba shagwaba tamkar yau aka haifeka ,bazama ka dan rage, ka barwa ya'yanka ba .

,anhakali ya dan dago ya kalli ummi sannan yace haba first love, nasan ko duk  duniya nan zan  haifa matsayina  daban da nasu ,, sai dai  kawai zan iya hakura na bar musu sbd mahimmanci su gareni .
, ya karasa fadar hakan ya na murmushi hade da kashewa umminsa idansa daya.
gabadaya sukayi dariya Amman banda nablah dake cigaba da nade abin sallarta.
  Cikin sanyi jikin nan  nata kmr koda yaushe tabi gefen inda yake zaune wanda dole sai ta wajen zata bi , ta,ajiye abin sallah sannan ta juya zumar basu guri   taku daya zuwa biyu Tayi   taji  muryar  zeenat   ke.......kalmar da taji kennan cikin isa.. da takama da nunawa nil,adam  shi din bakowa bane.

ahankali nablah ta juyo suna fuskartan juna da deeni , batare da ta kalli inda  zeenat din take ba .

yadda take kallonsa ta kasan idanunta.
hakan ce takasance dashi   domin Shima  takasa idanunsa yake satar kallonta, wanda duk nacin mutun bazai taba iya ganewa  hakan ba .
  zeenat tace kin wani tsaya kina kallona  ko nan zan biyoki hade da watsa mata harara sbd yadda taga rana karewa mijinta kallon tsab... cikin sanyi jiki  nablah ta hadiye abinda ya tokare mata kirji tare da karaso har inda take , murya a  dake   tace Gani .... yadda tayi maganar ce tasa zuciyarsa bugawa da sauri , ba zuciyar DEENI kadai ce ta nemi tarwasewa ba har data ummi ,dan sai data tsorata da yadda yarinyar tayi  .  cike da  isa da takama zeenat tayi kwafa tare da aiyana yadda zataci ubanta . tace kije ki hadowa my hrt coffee yanzu ki kawo  masa sauran ki bata lokaci da wannan banzar tafiyar take kmr tsutsa .

cikin sanyi murya ta amsa mata da  to..... kmr mai shirin zubda kwalla Sannan ta juya ranta  a cunkushe ,zuciyarta tamkar zata tarwatse saboda salon da  zeenat din ke kokarin son nuna mata .
ko baiwa ce ita iyakarta kennan bata dai kaunar taganta 'tana hutawa .

tafiya kawai take 'tana tuno yan'uwanta da mamanta , batama san sanda hawaye ya wanke mata fuskarta ba .
tasa bayan hannuta tana goge    hawayen  yayinda  wasu ke sake silalowa.
  minti biyar tsakani ta sake  dawowa dakin  hannuta dauke da  tire Byn tayi sallama a sanyaye ta janyo wata yar karamar kujerar dake ajiye a gefen ummi gabansa ta ajiye masa wani irin kallon  zeenat  ke  binta dashi may hade da harara harara ne  yasa tayi saurin barin   dakin zuwa falo   .

Bata fi yan mintina da fitowa daga dakin ba  shima yafito a natsensa sai  kamshin turaren mat Hamilton 27 ke tashi.gabadaya  yacika parlour da kashi . da sauri ta dago  shanyayun idanunta suka sauka akan  fuskarsa wayace manne da kunnensa  yana magana cikin sanyi  muryar nan tasa tamkar ana busa sarewa .
May  dadi da dadin sauraro.

kallon da yabita dashine yasa tasha jinin jikinta hade da dauke idanunta ta sunkuyar da kanta kasa takamo  yatsun hannuta tana wasa dasu .
yayinda gafe daya gabanta ke wani irin  faduwa har yabar dakin idanunta na kasa batayi kokarin dagowa ba sai data ta kusan minti goma ,ta tabbatar wa kanta yabar gidan gabadaya sannan  ahankali ta dago shanyayun idanunta tabi kofar da kallo .

zuciyarta na wani irin dokawa da sauri da sauri   a sukwane  ta lumshe shanyayun idanunta masu matukar daukar hankali tace kai komai na mutumin nan    may kyau ne . Ummi daga inda take zaune ta kwallawa nablah Kira .tashigo batare da ta kalli inda Zeenat ke zaune ba ,itama Zeenat din runtse idanunta tayi tun lokacin dataji ummi takirata .

Nablah tace ummi gani Cike da girmamawa ummi ta zuba mata ido sosai 'tana  kallon fuskarta  tamkar ba , fuskar dazu ba ,sai Gani tayi yarinyar ta sake canza mata Anya Kuwa bazata fasa hadin nan ba ,karfa tazo tayi datasani . tsawon lokaci nablah najiran ummi kafin daga baya ummi ta nimfasa tace  yauwa daman  abinda zance miki  zaki iya koma dakinki  ,dan angama gyaran da za'a yi . nablah tace ta wuce  Tare  da yiwa  ummi sai da safe .'tana shiga dakin sai data frigita daganin yadda yakoma tamkar bashi ba ,komai Na dakin an canza hatta kofar dakin bayi tayi saurin shiga Shima the same tsaki taja kawai 'tana aiyana yadda ake barnar kudi a gidan zuwa gidan an gyara gidan yakai Sau biyu Keenan. Zuciyarta ta kwabeta da Ina ruwanta ,dan Haka ta soma cire kayan jikinta .


11: pm

Zaune yake akan kujera dake  dakinsa  yayi zurfi cikin duniyar tunani .
yayinda hankalinsa gabadaya ke sake tashi a duk sanda ya tuna da maganar  first love  .
sai ya dinga jin  hankalinsa na sake tashi   kuma  a kullum ya daura idanunshi kan yarinyar sai ya dinga jin gabansa na tsanata faduwa wanda bai san dalilin jin hakan a tare dashi  ba.
Wanda shi da kansa yakasa sanin  takamaimain dalilin dayasa yaji farat daya zuciyarsa ta amince da zaman  yarinyar a tsakaninsu .
a duk yan aikin da aka sha  kawosu garesa . ahankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yasake gyara zamansa sosai akan kujerar dayake zaune   ,cikin sanyi jikin nan nasa tamkar macce ya matso  ya kunna CCTV camera  .

idanunsa kawai  ya zubawa camerar  yana kallonta  .
tsaye take a gaban dress mirrow Byn ta fito daga bathroom daidai lokacin da tayaye towel din dake daure da jikinta ,tana kallon jikinta as usual da sauri aliyu ya dauke kansa  ,idanunsa a tsorace da mamaki yace subuhanallah.....domin kwata kwata  ba abinda yayi tunanin ganin ba kennan. Yaci karo dashi.

tunda yake a rayuwarsa  bai taba ganin jiki mai kyau da daukar hankali ba irin nata .
,Take  yaji yana samun  special reaction da sauyin yanayi ajikinsa, 'ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe joystick dinsa dasu tare da  jingina bayansa da jikin kujerar, yana sake kallonta ,yarda towel  din tayi  tana sake kallon every part of her , ta juyawa mirrow din bayanta tana kallon  bombom dinta ahankali ta sakarwa kanta murmushi dan yawanci ba ganin bayanta take ba mostly  .
sai dai gabanta kawai take Gani  .
  ahankali ta lumshe shanyayun idanunta   ita kanta ,tasan tabbas yanayin jikinta ya sake sauyawa fiyye da da a dan wannan lokacin .

sannan ta sake juyowa 'ahankali tana kallon  manyan Brest dinta wanda suke a cike bam kuma a tsaye suke kyam abin sha'awar kowane da namiji .

DEENI dake zaune duk ilahirin jikinsa bbu inda baya rawa saboda rudanin daya shiga . hannuwansa biyu dake dafe da joystick dinsa ke kirrrrrrmama.....yana sake dafe  joystick dinsa  dasu dan yasamu  yadawo normal. Domin kuwa
tunda yake bai taba samun kansa cikin jarabar sha'awa ba irin
na yau .
Na yau din km ya bambanta da sauran kowani lokaci .



MMN SUDAIS CE

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now