58

11.8K 317 2
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO


Page 78

Karfe uku daidai Na yammacin ranar

deeni  kwance bisa three star a hadadden parlour,n  gidansa sanye yake cikin wandon three quarter   black colour da whit hamles .
  hannushi rike da remut control "ummi tashigo parlour,n fuskarta dauke da murmushi  ta zauna kan kujerar dake facing din shi .
sannan tayi Kiran nablah dake kitchen .
Nablah  ta amsa da sauri tare da shigowa parlour,n da sallamarta.
yauwa diyar albarka jeki dakina zakiga wasu  kayan wanki kulle .
ki dauka ki kaiwa kabir.

nablah tace to ummi  ta juya ahankali tabar parlour,n   zuciyar deeni tashiga wasi wasi na kasancewar yarinyar tare da kb  yaji tamkar ya  kirata  ya hanata zuwa  Aiken,  amman babu yadda Ya iya da rayuwarsa  Aiken umminsa.

Ummi takira sunanshi tace son daman Ina son magana dakai ,Dan gane da yarinyar nan, da zamu bari 'cikin gidan nan.

ummi tadaka da zancenta  domin jin abinda DEENI zaice .

Dagowa Yayi ahankali ya tsurawa umminsa rikitattun idanunshi masu frigita mutun yana mata wani irin kallo tamkar  yau ya fara ganinta, kana daga bisani ya maida hankalinsa wurin TV yacigaba da kallonsa.

ummi tayi murmushi kawai sbd tasan halin tilon  "Dan" nata  miskili ne na bugawa a jarida.
" tasan tunda Yayi hk ba magana zaiyi ba Dan hk tacigaba da kallonsa can km tace son wannan tafiyar dazamuyi  shine rigth time din dayakamata  kasan yadda zakabawa yarinyar nan kulawa yadda yakama, kar azo tana samun cikin amman fitinar ka  data matarka ya hana cikin zama  . nidai kabita ahankali shiyasa ma zan barmaka ita  Dan    Ina son Na ganni da Yan digwi digwi, takarasa maganar tana murmushi yayinda deeni Yayi shr yana sauraron inda maganar umminsa ya Dosa.
zuciyarsa cunkushe da takaici ,ji yake tamkar ya hadiye zuciya  ya mutu ko zai huta da mgnr yarinyar da ummi tasanyashi gaba dashi.
   ahalin yanzu ji yake zuciyarsa na tsinkewa agame da  almarin yarinyar amman ita ummi kwata kwata taki gane hkn .
ahankali ya Mike zaune yana yatsina fuska  badan yaso ba sbd ganowa da Yayi umminsa so take tagane ko ya damu da lamarin yarinyar ne.
Dan hk muryarsa a dake yace zaman me zata min first love ?
ki maidaita gidansu first love  kawai so that idan kun dawo sai dawo domin bbu abinda zata min Dan ko ta zauna banida lokacinta .
ummi taji dadin kalamansa sosai domin Haka take son ji amman ta share tayi kmr bataji dadin abinda yace ba .

wani irin kallo ta watsa masa tana tabe baki banason shirme banza deeni zamanta ne 'cikin gidan zakace bbu abinda zai maka to wlh tun wuri ka bude baudaudun kunnuwanka da kyau ka saurareni banason dangin mahaifinka su sake zuwa min da wata matsala cewa nike daure muku gindi Dan gashi nan ana yawo dani 'cikin estate dina cewa natare muku a gida .
A fusace DEENI yace kibari su first love  ,su fadi duk abinda suka gadama bakinsu ne amman abinda nasani ne bbu Wanda yaisa ya fadi a gabana da ban gyara masa zama ba .
Uhm to meyye ruwana ma da maganarsu  nifa ba bahaushiya bace ballanantana hakan  ya  dameni .
Ni dai  Ina gargadinka kada ka sake Na dawo Na tarar da wata matsala.
Kai ina son   labarin samun karuwa ya iske India   kafin Na dawo Ina fatan ka fahimci inda zance Na yadosa ?

DEENI ya lumshe rikitattun idanunshi zuciyarsa cike da farinciki abinda ummi tace Domin  shikansa yana matukar  son yara sosai  sai dai Yayi mugun tsanar  yarinyar.
gyada mata kai kawai Yayi domin  ya kasa cewa komai .

'cikin rashin kula da yanayin daya shiga  tace amatsayina Na mahaiyarka Ina son nabaka umarni  ka gaugauta rage tsanar yarinyar  nan a ranka  kafin tafiyarmu  bance kasota dole  ba.
km Hk kazali bance ka tsananta kinta ba .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now