30

9.3K 309 4
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO


Page 50


Washegari da safe

Zeenat kwance akan bed dinta tana tsaka da baccinta na gajiyar dukan jiya dataci a gurin oga deeni wanda sanadiyyar haka yasa   da kyar take iya motsa kasusuwan jikinta.

" takoina ta juya  gabobbin jikinta"  tsami suke mata , sosai take baccin hatta numfashi  ahankali take fitar dashi  wanda dagani kasan na ragowar wahala ce   .

Kmr a mafarki taji an ware mata kafafunta an watsa  mata ruwan zafi

a gigice ta zabura ta Mike zaune ta kwallara kara wayyo  cinyata  kafin ta ankare ta soma jin saukar belt takoina ajikinta tashiga kuka  tana shafa duk inda taji saukar belt.

Maza ki Mike stupid kawai munafuka may kashe ya'yan mutane.

wayyo yaya Dan girman Allah  kayi hakuri wlh nayi danasani da nadamar aikata maka abinda nayi  .

,bakiyi dakinsani da nadama  ba sai ma nan gaba yarinya.
yana cigaba da zabga mata belt .

aurenki danayi  shine babban kuskuren dana tafka a rayuwata .

Amman wlh kema say na gana miki azabar da har ki mutu bazaki manta dani ba .

, abinda zamiki nan gaba shi zai   haddasa miki hawan jini .
,daga karshe  zuciyarki ta buga ki mutu mu huta domin gubace ke acikin dangi .

Yana zaginta tare zabga mata belt" maza kije kitchen ki hada min breakfast stupid more then donkey's kawai.

da gudun bala'i tafito daga dakin biyu biyu ta dinga takasa steps , tayo kasa tana kuka tana bashi hakuri .

Cikin takunsa na isa da kasaita yakaraso downstairs hannushi rike da belte ya daka mata wata razananniyar tsawa data sake gigita zuciyar Zeenat.
" tsayuwar uwar me kikewa mutane  da baza shiga kimin abinda nace ba.
ko say sake cin ubanki ,shegiya may idanun chainis .
Da sauri tashige kitchen.

shi km ya samu guri kan kujera ya zauna yana sauke numfashi  tare daura kafarsa daya kan daya yana jijigawa ran nan nashi a dagule cike da takaicin abinda Zeenat tayi masa .

Zan may dake wajen uwarki Amman sai na gama gana miki azaba wanda gaba ko rat akace ki kashe bazaki iya kashewa ba. ballanantana Dan mutun Dan km na deeni , ya fadi haka  a kasan rashi.

Jollouf din taliya tayi masa shap shap Dan tasan Bai fiyye son cin Abinci mai nauyi ba
sannan ta hada masa coffee dinsa na gado .

,ta hada komai akan Dan  madaidaici tire .
jikinta na rawa tazo ta,ajiye masa agabansa tana Mikewa tsaye  ya zuba mata mari Dan ubanki anan zanci abinci?

idanunta da suka canza kala km suke a kumbure suka shiga zubar da ruwan  hawaye kayi hakuri Dan Allah jikinta na kirma tayi hanyar deaning .

Ya Mike da kyar tamkar jinin saurata yakarasa deaning area sai daya zageta tas sannan ya zauna ya bude colar abinci yana yatsuna fuska yana gama ganin abinda ta dafa masa  ya antaya mata shi ajiki wani irin ihu tayi tasoma sotsa jikinta .

Dan ubanki da wannan abinci zanyi breakfast  maza kije ki da fomin wani useless girl kawai  .

Gabadaya tayi mugun  tsorata da lamarin deeni Duk sanin da  tayiwa yayan nata a da" wannan karon ya sake zarce hakan ta dauki colar jikinta na rawa Ta sake komawa kitchen .

Tana shiga ta rushe da wani irin matsanancin kuka  ita kwata kwata tsoronsa take ji.
  " tarasa takamaimai abinda zata girka masa dan tasan tujarata kawai yake son yi .
km duk abinda zata girka masa baci zaiyi ba wahala kawai yake son sata .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now