69

13.9K 298 3
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO

*Jinjina gareku group Na  kainuwa writer's lallai Ku masoya nah ne  Wanda duniya tabari  nasan da zaman  hakan batare da Ina cikinku ba, hakika  bagudo na yinku  sosai da sosai km  ta yaba da kaunarku gareta sannan tana  alfahari daku a duk inda kuke ,domin Kun cancanci fiyye da hk agarenta ,sosai kuka shiga    raina  ba karya,  Ku din masoya ne na daban,  Ina matukar jin dadin  yadda kuke kaunar labarin AUREN SIRRI wannan shafin sadaukarwa ne Ga duk wace take 'cikin group Na kainuwa writer's Nagode sosai  Allah yabar zumunci da kauna inshallahu km  ana taren tare*🤝🏻🤝🏻🤝🏻



Page 89

A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi 'cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni
ka zauna kada ,ka fama ciwonka  ....dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba.
  " sai  dan gudun  abinda zai  sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya ...yadda take kwance  ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa  suna  neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye zuciyarsa  wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa  yayi yasoma  ciccizawa ahankali ahankali.
,wani irin  zazzafan shaukinta yake sake  jin yana bin jini da "bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman ..
ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma .

Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya  suna aikin  jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Tana aikin kallonta hk kawai    ya tsinci  kanshi da kasa  ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi  yakamota ya  mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana  yakai bakinsa  daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da  goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .

jin Yayi  saitin kunneta yasa  ta dago hannuta 'cikin mutuwar jiki a dan tsorace ta dora akan bakinsa sbd kwata kwata bata shirya jin abinda yake son fada mata ba.
'cikin sarkewa muryarta tace please kayi hakuri man sbd Gani irin kallon dayake antayo mata ...

lumshe rikitattun idanunshi Yayi  yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi  akan bakinsa .
"ta kula da yadda yake yi din km  tasan bakaramin aikinsa bane ya canza salon yanayinsa zuwa zafafa wasannisa masu hautsina mata lissafi .
dan hk tayi sauri zame hannuta ahankali zata tashi da sauri Ya rukunkumeta ajikinsa tare da shafo wasu wuraren a sansar ajikinta kana ya dire" hannuwanshi  akan tudun nonuwanta  da suke cike bammmmmm dasu abin bukatar kowani cikakken namiji, ahankali yake   shafo saman nonuwanta yana lumshe ido ,   ta dan saki kara 'cikin sanyi muryata mai dadi tace .

Wayyo  NASU...RUL..DEENI zan suuuume ..me .. maka  fa ...

Har 'cikin kasan zuciyarsa yaji maganarta tashigeshi "ya rinka jin wani irin abu me kama da  sonta yana kara fizgar zuciyarsa gareta  .cike da kuzari
ya sake rukunkumeta sosai ajikinshi yana mamakin wannan abu  dayake tawainiyya dashi akowani lokaci koda kuwa baya tare daita .
'cikin natsuwa km yashiga  mamakin yadda Sam bata shakkarsa , kalli yadda ta ambaci sunansa yanzu kai tsaye batare da wani tsoro  ko fargaba ba .
Wanda  ba duk mutane ke kiransa da sunan Kai tsaye ba ......

Ita kuwa tsoro ne yakamata  domin ita kanta ji tayi kawai sunan nashi ya fito daga bakinta batare data shiriyawa hkn ba.yawo yashigayi da hannushi a sansar jikinta batare da Yayi la'akari da irin raunin dake kafarsa  ba .
rasa yadda zatayi dashi ne yasa tasoma mutsun mutsun ajikinshi  tare da ce  masa tana jin yunwa ,tasan yanzu zai kyaleta.
Hk kuwa ta faru dan sausauta rungumarta Yayi yana sakin  numafashi da kyar.
ya juyo da fuskarta daidai tashi suna fuskantar junansu sosai yayinda kowanensu Na shakar numfashin juna  atare suka lumshe idanuwansu take km  zuciyoyiinsu suka shiga bugawa atare muryarsa cike da shaukinta.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now