💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AYSHA A BAGUDO
Page 37-38
Iya dauriya zeenat tana yi da jarabar deeni Amman shi sam baya Ganin kokarinta .
saboda tana nuna gajiyawarta akan bukatarsa dan haka kullun yake aikin kiranta da raguwa .Ummi tasake yi musu zance zuwa asibiti Amman zeenat ta fitittike taki zuwa ta maida zance shiririta.
, idan ma akaci sa'a DEENI yayi mata zance zuwa asibitin Sai tasa masa kuka tace ita akalleta fa bbu abinda ke damunta km bbu inda ke mata ciwo.dan haka deeni ya tattarata ya watsar .
Abu daya zuwa biyu ke damunta km yake ci mata tuwo akwarya bai wuce yadda deeni yakanainayeta a gidansa ba , sam baya kaunar abinda zai fitar daita yau tsawon watanta bakwai kennan da kawota gidansa .
Amman ko sau daya deeni bai taba kuskuren barinta ta fita daidai kofar gidansu ba.
,say dai kullun tana gida yana faman aikin susukarta ,ba dare ba rana .Three month later
kwance take akan gadonta yayinda tayi zurfi cikin tunanin budadden halin irin na mijin ta.
Wanda shi sam tamkar hawainiya yake may yawon canza yanayi a duk sanda taso.
idan har bashi yake son abu ba bata isa tasashi yin abu dole ba .
Km muddin tana son zaman lfyrta dashi Sai day duk abinda yake so shi zatayi km duk lokacin dayazo da bukatarsa ,a saurareshi km abashi hadin kai .
,hakan kadai zaisa taga walwalatsa da fara'arsa Amman sabanin haka ,tashin hankali ne gareta .Ya dawo daga aiki ya iske kwance yake gaya mata shemah ta haihu.mikewa zaune tayi tana murna tare da tmyrshi yaushe ta haihu yana murna shima tamkar shi aka haifawa Yace dazu ne da rana nima Allah ka nuna min nawa haka dan yanzu bbu abinda nake da buri kmr naganni da dan cikina ,ya fada yana kallon fuskarta .
batace komai ba say ma tabe baki datayi ,dan ganinta baida buri may ma,ana .
Jikinta a sanyaye tace tana gida ne ko asibiti tana asibiti ance ma tasha wahala sosai dan har yanzu bata farfado ba tukun take gabanta yashiga dukan uku uku a ranta tace kunji irinta ko ba daukar cikin ba . wahalar dake ciki. haihuwar .
yana dan murmushi har dimple dinsa ya lotsa sannan yacigaba fk Yace a gasheki tace gidan kaje a zafafe Yace A'a a bakin get muka hadu, dazaki min wata irin bmy.
tace Allah sarki to Allah yabaka hakuri .
tace gobe kuwa inshaallahu zani na dubota .Washegari gari dazai fita byn sun gama karyawa taji bai ce mata komai ba har tarakasa parking lot yana niyyar shiga motarsa .
tace Yaya bakamin magana ba ,batare daya juyo ba Yace ta me fa ?
Game da zuwa barkan shemah.
Yace eh naso kije yau din say day sauri nakeyi ana jirana a office.
Amman idan na samu lokaci maje taretake tasakar masa kuka shagwaba tana, didira karfata kasa tare da cewa shemah ta haihuwa shine zaka hanani zuwa ga baki ga hanci .
gashi Ina son naje naga Ummi ,ya hade rai tamkar baita dariya ba ,yakoma mata asalin deeni din datasani .
Ai kinsa sakarai ne ni da zanbarki kifita ke kadai.ke.... naga jiya ne akayi haihuwar shine kike rawar jikin zuwa ,banason nasake jin komai daga bakinki byn a dawo lfy tarigada tasan halinsa Tunda Yace bazata ba to kuwa bazai barta ba.
,dan haka tace masa a dawo lfy Allah ya tsare ya dan saki fuska tare da kamo hannuta yana murzawa acikin nashi jin zai sata taji wani yanayi yasa tayi saurin zamewa tayi cikin gida .Washegari tana zaune da misalin karfe uku rana hannuta rike da waya tana yin what's app
yakirata byn ta dauka yakece mata takira number shemah ance ta farfado tun jiya .
cike da murna tace to....layin shemah din tashiga nema byn sun gaisa ta tmbyi bby tace da wa yake kama tace da Yaya faruk mana.
Zeenat tace da wahala ko ?
Shemah tace idan ma da wahalar nan gaskiya zuwa yanzu na kusan mantawa ,Tunda ina ganin yarona yana cikin koshin lafiya .
to masu ya'ya mara kunya ga bakin nan radau kmr bakisha ruwan zafi ba , shemah tace tuni Ummi tamin zeenat tace shiyasa naji bakinki radau Tunda kika ce Ummi ai nasan bazata matsa miki ba.
say yadda kikayi to bamu yarda ba wlh zanyiwa aunty waya da kaina akawo miki umma ta zauna dake ta gasa mana ke da kyau.

YOU ARE READING
AUREN SIRRI COMPLETE
Mystery / ThrillerMatar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan