THE MAID(MAI AIKATAU)

608 27 1
                                    

*DA SUNAN ALLAH ME RAHAMA ME JIN KAI, DUKAN YABO YA TABBATA GA FIYAYYEN HALITTA, INA GODIYA GA ALLAH DAYABANI IKON RUBATA WANAN LITAFIN MASUNA*

🤍 _THE MAID(MAI AIKATAU)_🤍
25 December, 2020

*Allah ya sa yanda muka fara wanan novel LFY Mugama lfy*

Bismillahirrahamanirrahim

*~Miz DMK~*

Chapter one  ✍🏻

Wasu matasan maza su hudu zaune agun shakatawa, da misalin 11pm.koh daga nesa ka hango su Kasan maza ne Wanda suka amsa sunan maza. Kuma daga gani su Kasan akala Basu wuce 28 to 30 ba
Sai nakara zuwa kusa dasu danji Mai suke fada,  sai naji daya daga cikin su yana cewa. "Hey bro, yau fa Daren da ka dadai kana jira, take one more drink sai mu raka. "He took a deep breath and said not anymore.., Wanan Daren yazama min kamar nightmare. I don't think zan iya zuwa. Wani kuma daga cikin su yace don't tell me you're scared..'? Haba be a man for once bro, "No I don't think I can" sai Dayan yace I thought you've moved on bro.. Haba mana kazo muraka ka is getting late fa.. Kar dai kace wana hadin da mukayi ma baiyi ma aiki ba. He took deep breath and said OK, OK! Muje kafin Kufara yi min tijara anan.. Sai sukayi Dariya at once suka tashi sukafara tafiya kamar baza suyi ba. Har suka isa  gun Abun hawan Su. After some minutes sai gashi sun isa wani kafataren gida Wanda ya amsa sunan sa gida. Walking majestically towards the entrance of the house. Suka Yi Sallama sun kafin suka shiga ama ba a amsa ba sai dai wani dadaden sanyi kamshi da yake tashi, haka suka cigaba da tfy har sai dasuka isa gun. Can su ka ganta zaune akan gado kule da mayafi akai. Suka Yi Sallama ta amsa daga jin muryanta Kansa ta sha kuka.. Abokanan suka gama maganar su Mai hadai da shegantaka suka Tafi. Suka Barshi daga shi sai ita..
Hakanan kawai yaji zuciyar sa na beating faster, sai yaji melodious voice inta Tana cewa " DanAllah, Ina Nima alfarma agunka, yace uhm Hmmm go on... Please I need more time to know you better so kar muyi rushing. Sai ya saki ajiyar zuciya yace alhamdullillah saying it to himself.
Kawai ya wuce toilet yayi Abinda zai yi ya kwanta besides her. Can itama ta tashi ta shiga toilet Tayi alwala ta fito tayi sallah ta kwanta

*******

    *Washegari dasafe*

Ta Tashi tayi sallah asubanta, Tace bari in tashe shi. Har zata taba shi alokacin sai yajuyo cikin baccin sa. She could not believe her eyes. Tace wow! Heaven on earth, looking at his cute dry pink lips, long eyelashes kwance a face insa, ta mayar da idonta Kan pointed nose insa..sai kawai tayi murmushi. Tace alhamdullillah ! saying it under her breath.
Haka ta cigaba da Kallon face insa koh blinking batayi kamar taga wani abu.. Tace meyasa su Noor sukayi min Haka.

Tace ai wanan Dream guy ina ne, tafara regretting Abubuwa da ta fada Mai jiya. Her old memories flashed back at her. Kawai sai Tayi murmushi. Tace yaya katashi it's time for sallah.
Ya tashi da kyar yashiga toilet Bayan minti goma sai Gashi ya fito Ya wuce masallaci.. Haka ta zauna tana tunani tunaninta. Har bacci yadauketa bai shigo ba. Sai can wanja karfe Tara na safe already har yayi Wanka sa yana dining yana cin karin kumalo sa.  Sai da yagama ci ya wuce daki Dan ya kirata Tazo Tayi breakfast.. Tace mai OK.. Sai kamar wanja 30mins ta sauko tare da sanyeye kamshi putting a smile on her face. Ta zo Tace mai 'Good morning Yaya' yace morning, sai da yajira tagama cin abinci sai can yace mata Yana da magana. Tunda yafara magana haka nan taji tafara growing goose bumps cuz his morning voice is taking her away. Yace kamar yanda kk ce jiya.. Kinyi Gaskiya Kuma naji dadin matukar, yanzu zamu raba daki harsai mungama fahimtar Juna sanan kuma Akwai Rules ko  da daya daga cikin mu yagama fahimtar Dan uwansa he/she have to patiently wait for the other one to do same.. OK? nan take kawai mood inta ya canza Tace yaya ama. Sai yayi stopping inta yace not but. Ya tashi ya Tafiyarsa can kawai sai taji hankali ta ya tashi.. Tace yasu small mom zasuyi min haka.. Sun nunamin hoton wani daban not knowing Ashe dream guy inta aka aurar mata..

Tace I need to call my small mom.

Thanks
Written by

*~BY THE DMKs~*✍🏻

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now