46

77 5 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*




      BY THE DMKs✍🏻






               *46*




Hamza Gobe da misalin karfe 6:30am Zaka Kai ni airport, sabida flight Ina is 7.
   OK Oga, Allah ya kaimu

kafin hamza ya tuka shi zuwa police station din

Hazrat ya shiga, direct office din AY ya isa, AY ya kuna mai record din abinda baba laure Tace..

Maganar ta yayi daidai dana bala kawu Hamza, but suna mata hoton Aminu, koh zata ganeshi tace bata San Shi ba..

Gaskiya this case is something else the Mohell ' I'm so so confused right now dunno what to say... I've been working for almost 10 yrs now but I've never experienced such thing .. This case is getting more complicated than I ever expected... Hazrat what should we do now?

Aminu yace bai san ogan nasa ba, kuma ya amsa laifin sa.. Yanzu Haka mungama hada komai nasa sai prison..
Ka zauna kayi tunani mai zurfi hazrat koh maybe Acikin family ku ne ko Kuma Abokanan ka.. Cuz wanan Gaskiya this criminal is a manipulative guy.

Hazrat jikinshi Yayi sanyi jin Abinda AY yafada Kuma Gaskiya yafada sabida kawai yawo yake masu da hankali.. Abinda yake bashi mamaki shine yanzun Sam yadaina mafarkin ta, koh sabida tension Yayi mai yawa ne?

  **Few hours later**

Yau as early as seven nasafe mutumin nan ya shigo dakin, yau baisa eyeglasses ba, kawai mask ne a fuskan Shi,

Good morning sunshine

Inteesar tayi banza dashi...

Haba sunshine fushi kk yi dani?
Is it about last night?
Toh I'm so sorry zan kashe Shi agaban ki kuma ke zaki zaba Irin Mutuwa da zai yi, Daganan Kinga komai yakare sai muyi auren mu, mu koma can karshen duniya yanda Zamu ci duniyar mu da tsinke.. Shima wanan yaron sai mu kashe Shi kowa ya huta..

Tana jin Haka taka kankame shi.. Koh kallonshi batayi ba..

my sunshine I want a kiss.. yafada yana turo baki, bai karasa kusa ba ta kwashe Shi da Mari.. ta koma baya da sauri.
Ya zo ya binciko Mohell a hanunta  ya jefar dashi akan gado, Mohell yafara kuka... Ya koma kanta yafara dukanta, har tafadi kasa,
Kudurin dake ransa yafara kokarin aikatawa, kawai yaji wayar shi na kara Ya amsa yana huci... Kace mai bana Garin nayi tafiya..
Mutum dake other side of the phone yace Oga it's urgent kazo plz...
Yace ok,
Ya kalleta yace Kinci sa'a yanzu Ina saurin ki jira anjima sai nakoya miki hankali.. I wl rape you till death yafada in aggressive way ya fita...

Inteesar tayi kuka ta gaji ta rasa mai yake mata dadi, yanzu ussy abinda yayi ya kyauta? Harnawa aka Bashi da zai siyar damu... Ya Allah ka dauke Raina kafin wanan Azalumin yaci ma burinsa akai na.. Ta tashi da kyar taje gun Mohell dayake ta bare baki yana kuka.. Itama rike Shi tayi tana kuka tana mai Adu'a at this same time.

   **Washegari dasafe**

Har akawo mata break fast da abubuwan da Zatayi anfani dashi,amma bai zo ba Tayi hamdala.. Budurwa da takawo masu break fast har za ta fita Inteesar ta sayar da ita, danAllah baiwar Allah Ina ne nan ..?

Yarinya bata ce Mata komai ba ta wuce..



   *_Minutes ago_*

Hazrat ya gama shirin shi na tafiya... Yace ma baba Laure ta kula da gidan sanan kuma tasa ido akan sauran yan aiki... Suma securities Ya Gaya masu su kula da gidan Sabida sai nan da 3days zai dawo... Kuma bai yarda wani yakai karfe Goma dare a waje ba.. Kafin yashiga mota ya wuce...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now