THE MAID PAGE 7

137 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

By The DMKs ✍🏻

Chapter 7

HAZRAT ya saurin Kiran Fawas... Hello Fawas plz kazo gidana emergency ne kazo da Abinda ya kamata kafin ya dawo da duban sa gareta...hamza Yashigo da warm water da towel Yabama ogan nasa.. Temperature ta Yayi high Sosai... Ya soma towel cikin ruwa ya matse ya daura Mata akai yana shafa harzuwa face.. Yanayi yana kare Mata kallo da kyau.. Yasa ma ta towel harzuwa wiya Haka yaci gaba Dayi Mata har Fawas ya iso, bro meyasa meta Haka she's so weak Gaskiya..  Nan dai yafara dubata... Yayi mata Allurai biyu sanan ya duba drugs inta bai ce komai ba... Yace nayi mata Abinda ya dace inyi. In shaa Allah za ta recovering soon.. Ciwon kai kesa mata haka ama zata warke in shaa Allah.

Hazrat yayi mai godiya Sosai, ya ce nagode Allah ya bar zuminci.. Sai fawas yace ama meyasa baka kawota asibiti mu da Farko koh dayake never mind.. Sukayi Sallama ya tafi Shima Hazrat yakoma gunta.. Yana tayi Mata Adu'oin har bacci ya dauke shi a gun....

Bashi ya farka ba sai da yaji Kamar ana whispering sunan sa yayi sauri ya tashi.. Tace yaya zan Sha ruwa... Yace OK, ya dauko ruwan ya bata yace zaki ci wani abu Tace Eh tana son fruit ya dauko dasauri yabata...yana Tace mata Sannu, how are you feeling now? Tace 'Alhamdullillah. Yace ba inda yake miki Ciwo? Eh yaya...

Sai yace Bari in koma tunda yanzu Kinji sauki... No plz Yaya ka kauna Anan,walhy Tsoro nake ji.. Plz Yaya... Yace OK, bari in canza yanzu zan dawo...
Yashiga part insa yashiga toilet yayi wanka da alwala kafin yafito ya shirya ya koma part inta Yayi sallah.. Yazo Ya zauna ta gefenta.. Tace yaya I'm sorry na batama rai koh? Yace ya Riga da yawuce so ki kwanta kiyi bacci tace OK.
Ya dauko system dinshi yacigaba da operating just to keep himself busy... Bashi ya kwanta ba sai 3am...

*******
   Washegari dasafe harta rigashi tashi, yau Gaskiya sun makara Basu suka tashi ba sai 8 na safe...ya koma part insa ita kuma tashiga toilet tayi Wanka ta dauro alwala yau taji dadin jikinta bakamar jiya ba..
Ta fara sallah cikin natsuwa harta idar tafara azkr din safenta ta dauko Quran tafara karatun ta cikin k'ira'a mai dadi.kafin ta koma tafara shiryawa..tana cikin Shiri ne yayi Sallama ta amsa Yashigo yace mai kk jin ci Tace : French toast and tea.. Yazaro ido yace what... Ta marairaice face Tace yes Yaya...
Saida yayi nazari kafin yatashi ya fita ya nufa kitchen yafara yin French toast din.. Bai wani dauki wani lokaci ya fito da Tray ya nufa dakin ta da Sallama. Ta amsa ya shigo Ya ajiye mata yace Gashi nan Kici ki sha magani zan sauka Kasa.. Tace yaya ka jira in gama ciki sai mu sauka tare...

Tafara ci ta wani lumshe ido da alama yayi mata dadi... Tace Gaskiya yaya yayi dadi... Dama haka ka iya girki bansani ba, ya danyi murmushi yaci gaba da Dana phone insa..
Can sai ga Kira fawas... Bayan sun gama gaisawa, ya tambaya ya jiki yace she's feeling better now.. Suka ending call.... A lokacin har tayi Rabin abinci ta dauko drugs inta Tasha...
Ta dauki tray zata... Yayi sauri ya amsa suka sauka Kasa...

Suna zaune suna Kallon TV.. Yayi breaking silence din yace mom nason ta miki magana Gashi kuyi waya...
Bayan su gama waya da mom. Tace saura Noor ina..
Yace go on takira Noor inta tafara mata shagwaba Irin yanda ta Saba Harda kuka shagwaba Wai Noor Yaushe Zaki zo ne ina missing inki Sosai fa.. Duk Abinda takeyi yana nan yana kallonta ta gefen ido.. Ya tabe baki yace Haryanzu bata canza ba...

Bayan tagama wayan ya karba phone insa ya koma sama without saying anything to her..
Itama tacigaba da Kallon ta, har bacci yadauke ta. Bayan fitowa sa zai masjid ya isketa Tana bacci.. Ya tasheta Shima Ya wuce masjid... Bashi Yashigo ba sai Bayan Asr  da laidoji a hanu Sa...
Ya haura sama yace ga take away nan Kici kisha magani...

*****
The next day ma haka yayi mata.. Making sure that tana cin abinci kuma Tanasha magani
Bayan sallah magrib ya kara lekata yaganta zaune yace anjima su Fahad yace suna nan zuwa da farida so ki shirya...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now