28

124 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*


      BY THE DMKs✍🏻



                   *28*





Haba baby Ina ta tambayanka wana suna kasa mai kaqi gayamin..
Hazrat yayi murmushi yace I want it to be a surprise, you know I'm full of surprises..
Yace Nide kawai ki gama shiri Ki fito muje
Inteesar tace what about the make up artist?
Naga Haryanzu bata kara so ba,
Hazrat yace su maryam na hanya ai..ita Zatayi miki
Inteesar tace wacca maryam din?
Yace Maryam fawas....
Tace bara in koma Kasa maybe sun karaso

Ba ajima ba sai ga su fawas sun karaso..
Maryam ta wuce part din Inteesar shikuma fawas ya je gun dasu Hazrat suke....

Bayan sallah isha ba Abinda yake tashi sai waazi mallamai da aka gayato..
Su Kuma Hazrat na wajan da aka kayata masu
Bayan mallamai sun gama waazi sukayi musu Adu'a... Sai Amin kk ji yana tashi...
Bayan angama mc ya kira Hazrat Shima ya Tofa albarkacin bakinsa

Hazrat ya karba mic yafara da bismillah...
Ina mika godiya ga mahallicin samai da Kasai da ya nuna min wana Rana da yazama one of my biggest gift... Zan iya Kiran wanan ranan da

"MY ONCE IN A LIFE TIME"

I know most of you are curious right?... Lemme explain it to you guys..
Well the day my wife got admitted to the hospital I thought...i will lose them,due to the condition of the pregnancy.. Her life was at Stake then... Even the doctors were confused about her condition they brought the idea of "a life survival"
Meaning : to choose between my wife and the child to survives...
I questioned myself first,  I love my wife so much that I could take a bullet for her... And also my mom needs a grandchild..I was so helpless dunno what to do...
And said to myself only God can take me out of this.....
I went to the masjid I performed two raka'as, I pray and prayed till I had nothing to utter...
Guess what happened?
Ina fitowa daga masalaci nurse Tazo min da good news...
Naje direct Na Yi mai khutuba nasa mai suna "MUWAFFAQ"

Aka rife gurin da Kabara..
Yace sunan ya zo min sabida Allah shine mai Muwaffaqa kuma ya bamu Muwaffaqa alokanci dana roka tunda Banyi loosing kowa daga cikin su ba...
Kafin ya Dan share gutun kwalla da ya Zibo Mai.. Inteesar tayi hugging insa ana ta daukar hoto
Kafin aka fara Refreshment'
Hotunan dasu ka dauka dazun sai nunashi ake Projector'
Wajan Yayi mugun haduwa kafin masu bada gifts suka fara badawa
Dama kana zaune za akawo ma souvenirs su  *pharteema, Rahama baby, oum arfat, maman yara, Bela'u, ummu haneefa, Aisha shuaibu Rukayya , jamila and da duk masoyan THE MAID* duk suna gun Anci ansha(lol😉akwashi naci kuma kwashi souvenirs har ba wajan ajiyewa kuma ba Abinda suka kawo lol😜)
Wajan sai wakan maher zain ke tashi "Alhamdullillah"
Inteesar ta koma ciki Dan canza kaya tabar Hazrat dasu Fahad agun..
Chan sai ga wata

kyakyawar budurwa Irin black beauties innan taci ado tasa fitted gown fari wanda ya fito da figure 8 inta ta tsaya dai dai saitin da Hazrat zai ganta Kuma ta kura mai ido
Hazrat yana gani ta Yayi shock sai  ido kawai yake motsi ajikinshi Yayi pointing inta tana tahowa inda yake kuma ga mutane sun yawa, yana ta ka kwace masu har yakusa inda take

Kafin ya kai Abby Yayi tapping inshi yace son'
Hazrat ya jiyo ya ga Abby
Abby yace Ina hankali ka ya tafi Inata kiranka baka ji...
Hazrat juyawa da zai yi ya duba direction din da take yaga ba ta, yace Abby just a minute, I wl be right back
Bai jira Abinda Abby zai ce ba yafara tafiya yana ta nimanta a within the place amma bai ganta ba, Ya zagaye koh Ina bai ganta ba sai ya dawo gun Abby, Abby nayi Mai magana amma Sam hankalinsa bai gun...
Abby ya rula da Yanayi sa, yace son is everything okay? You looked tensed...
Yace I'm good abby... Just that I'm exhausted, I need some rest..
Abby yace OK son wl talk tomorrow in shaa Allah..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now