THE MAID PAGE 3

230 14 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/F1qUXL1PrA38cBebOLU8Fm
    
*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs(Miz DMK)

Chapter 3✍🏻

*present time*

INTEESAR nazaune driver ya shigo da Sallama yace Oga ne ya aikoni Kuma yace Kiyi mai fruit salad ki ajiye Mai a fridge. Tace OK, ta karba Abinda ke hanun driver. Tace you can go now.
Ta duba time tagan time din salat Yayi ta tashi taje tayi sallah. Thanking Allah for her blessings.. Tace Alhamdullillah Ya rabb I can't thank you enough.
Takosa ya dawo, she can't wait to see his charming smile..tace I don't think I can wait any longer..  Ya rabb help me..
Harta gama ta ajiye a fridge Ta zauna taci lunch inta. Bayan wani Dan lokaci ta haura sama gado takara dirmiya cikin tunani nata
Yanda in HAZRAT yazo Gidansu baya kula kowa sai ita.. Cuz he's so calm, quiet and a peaceful person. Shi Haka Allah ya yi shi.. Kuma baida Sabo amma sun Saba da ita. Ta tuna sanda tayi celebrate fifth birthday ta agidan su.. Tace it was  fun celebrating it with him.. Duk aciki yan'uwa tafi son shi..
She smiled and said I love you yaya.'you're my dream come true YAYA.

*Few hours later*

Kafin magrib harta Kara warming abinci. Tayi Wanka taci adonta simple makeup tasaya gaba mirror tana admiring beauty ta.. Itadai INTEESAR kyakyawar mace ce Wanda inka gansu Kasan kyawawa ne.. Fair skinned girl with a average height and good body shape but not that good.. Kunsa skinny girls 😉waist dinta is so tiny and cute.. Medium sized boobs😐

B2B😉

Tana zaune tana jiran shi can ta tuno sai takira small mom inta suka sha hira Kuma tabata shawarar kan zama da miji dakuma yanda yakamata kula da gidanta sukayi Sallama.
Ta duba time taga it's almost 8pm kuma bai shigo ba. Gashi kuma batada number Shi Kuma batason tasake Kiran small mom inta. Ta jira ta jira harta gaji da jira har baci ya dauke ta.. Farkawa dazatayi shine take jin Kiran asuba. Tayi sauri tashiga toilet tagama Abinda Zatayi ta fito. Bayan ta gama sallah knan tafara tunani tashiga part insa ta duba shi.. Tace No, I can't go like this Bari Tayi taking bath inta and dress up.. Bayan tagama, ta nufa part insa da Tayi salama da melodious voice inta.. Taji ba Wanda ya amsa. Sai tasa kafa tashiga tasamai Shi yana kwance yana bacci.. Haka ta tsaya still, admiring his build body cuz nicker ne kadai Ajikin sa kuma duvet ya nan can gefe.. Tana Kallon broad chest and six pack insa she could not take her eyes off him.
Can alarm insa yafara ringing yadan Fara bude big eyeball insa Wanda yake hade da long eyelashes. Sai yaga mutum tsaye Yayi sauri yatashi yadauke duvet insa ya Rufe jiki trying not to look at her, sai yayi breaking silence din yace

what?

Ta Dan fara stammering Tace dama I came to check on you ne..jiya baganka ba. Yace I'm OK. So plz can you go now?

Tafi to ta Bashi wuri, Abun ya danyi mata ciwo ama kawai sai tayi smiling...

Bayan karma 30mins yafito sanye da caftan daya mugun daukan sa. Yana sakowa kamar baya so yasoko.
duk Abinda yake idonta nakan Shi harya sauko ya zauna opposite her. Tace

'Good morning yaya'

yace morning.. Suna tacin Karin kumalonsu har suka gama, sai can yace plz karkisa sake zuwa dakin. If I'm in need of something, I wl come straight to you. OK?  
Nodding Kai kawai Tayi yace can I have your digits Tace sure.. Sukayi exchanging.sai yatashi har zai tafi knan sai yace mata duk sanda bana nan zaki iya shiga part ina ki gyaramin especially the toilet ya danyi dati.sai yabata spair key. If you need anything don't hesitate to call. Ok, tace OK.

Yana fita, tayi wani tsalle tace 'I've never felt this happiest in my own home. I can't believe that finally my dream is coming true...

Can ta tuna wani abu sai duk murna ya Tafi..a Rayuwa ta ba Abinda ta tsana so fa kamar house chores. Ama Tafi tsana wanke toilet..
Kawai tashi ta Tafi part inshi tana passiving kamshi turaren sa. Harta isa daki tafara gyarawa ta dauki lokaci mai tsawo kafin ta gama..toh Abinda baka Saba Ba..bayan tagama ne ta Dan zauna ta huta.. Kafin ta koma danki ta.
Ta fada kan gado b4 you know bacci ya Tafi da ita. Ba ita ta tashi ba sai karfe 3pm

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now