29

106 5 0
                                    

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1qUXL1PrA38cBebOLU8Fm
Please in Kinsa you won't be of any benefits to the group please don't join.. Muna so Kinsa kin shiga group din Dan to read and comment for " THE MAID" Bamu yarda da sharing audios and videos ba.
Kuma inka sa Kai Namiji ne don't join.
*🤍THE MAID(MAI AIKATAU🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*29*

Inteesar na zaune a dakin phone inta yayi buzzing alamar Kira wayan.. Ta duba taga farida ce Ke kira..

"hello kawata ya gida Ya jego?

Alhamdullillah kawa... Wanan Kiran safe Indai ce lafiya koh?

Haba kawa Don Nakiraki yanzu shine kiran safe? Gaskiya banji dadin magana ba.

Sorry sorry babyn baby kawai Tsokana ce..

Yawwa dama Nakira ne ki aramin yar Aikin guda biyu jummai da hamza su zo su taya ni setting gida..muyi magana da fahad yace inyi miki magana.

OK Toh Badamuwa.. Amma Hamza ya fita tare da Abu Muwaffaq yanzu sai dai dan aike na hamza. Zan sa ya kawo ta yanzu amma banso suyi yamma fa..

OK, thanks galfrnd..sai na gansu..ta kashe wayar.

Inteesar Nagama wayar jummai ta shigo dakin da Salama tana gaishe da hajiyanata..
Lafiya lau jummai.. Mene da Mene bamu dashi a gidan cuz yanzu zan tura ki gidansu farida kawata ki tayata aiki sanan Daganan sai ku biya kasuwa kuyi siyaya... Toh Shikenan hajiya bara in je in tako hijab sai mu tafi.. Ki kiramin hamza..
Hajiya hamza bai nan ai Saide usee..
Ai shi nake nufi... Toh Shikenan hajiya.

Fahad Na gida su jummai suka zo, dama da biyu yasa farida ta kira su Sabida yana son yaga full face dinta Sosai.. Bai sako kasa ba sai da ya tabbatar sun Fara gyaran Ya sako, har kasa ta tsuguna ta gaishe shi, yace mata tashi Kasai.. Yana ta kallonta, yafi minti biyar kafin ya tashi ya bar wajan. Ya sake komawa sama ya Kira Hazrat.

"hello dude "
Gaskiya banga kamar su ba koh daya.. Nafi minti biyar ina kallonta Banga kamar ba, wanan fa duk kuraje da scars sun cika mata fuska gawani katon tabo a fuska..

But fahad ka kalla idonta kuwa? Kuma kaji voice inta?

Eh duk naji kuma nagani.. Voice din wanan yafi na wanca girma Gaskiya Banga kamar ba..so ka kwantar da hankali ka, if not zaka iya samu heart attack..

Thanks fahad' in shaa Allah I'd as you said..
Suna gama waya da fahad ya sake fadawa duniyar tunaninsa.. Ya rasa ina zai sa Kansa.

**Some  weeks later**
Hazrat ne zaune a dakin shi, yayi zuru zuru kamar Wanda ya ga Mutuwa duk canza ya rame, koh wajan Aiki bai zuwa Sabida yanzu Kulum sai yayi mafarki ta...

Inteesar na fushi dashi tunda yaso Yayi forcing kanshi on her, dakyar ta Sha...
Rabon da su ga Juna one week knan sai dai ta ajiye Mai abinci a dinning room, sometimes yana saukowa ya ci watarana kuma bai yi...
Muwaffaq yafara Wayo.. Yafara sabawa da jummai Sabida tana nuna mai kula, koh kuka taji Yayi sai ta je ta lalasheshi.

Yau kwana biyu knan Hazrat bai sako yaci abinci ba...
Abin ya matukar ba ma Inteesar Tsoro...
Tace I need to check on him..
Bayan ta gama sallah isha, ta hada mai tea da tea spices din anty zee da takawo, tace yana maganin sanyi.....
Ta bar Muwaffaq dasu jummai a kasa..
Tayi Sallama yafi sau biyu amma ba a amsa ba,
Kawai tayi deciding ta shiga,
Kawai ta samai shi a kan daduma Kan Shi a gwiwansa ..
Taje ta ajiye tea kusa dashi.. Tace
My king
Ya dago da red eyes insa yana Kallon ta
Tace
Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun "
What happened to you yaya?
Nina bata ma rai, in nine plz forgive me
Itama tafara kuka, Kmar wacca aka duka
Hazrat sai Binta yake da ido cuz he's so weak,
Baby with his shaking voice..
Ta dago ta kalle shi, ta cigaba da kuka
Baby give me a hand I need to shower...
Ta taso ta shiga toilet ta hada mai ruwa mai zafi kafin Tadawo ta taya shi ya tashi, suka shiga toilet
She bath and dressed him up..
Yafara shan tea....ta kara dauka tayi warming mai pepper soup dinta ta kai Mai...
Ta dawo ta dauki Muwaffaq tayi masu jummai sai da safe...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now