22

112 8 0
                                    

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/L0vh0AWdNWPEBhI3t2tmRH
Plz inkisa you won't be of any benefits to the group please don't join
Koh da kinshiga inda bakya comment waje road ne.
Mata zalla ne kar Namiji da ya kuskura Ya shiga❌

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

     
       *22*



Hamza ya iso gun da su Hazrat yake yace ina kwana Oga.. Ya mai jiki takara ji, Allah ya sa kaffara ce.. Hazrat yace Amin nagode, Hazrat yace yakira sauran yan'uwa Aiki nasa, Hamza yaje ya kirasu... Hazrat yace zai tafi asibiti ba lale yadawo gida da wuri ba, so ku kula Kuma koh Dawani yazo nima na koh ita kuce muyi tafiya... Kafin ya shiga motar sa, Shima fawas ya shiga nasa suka wuce asibiti.. Koh da suka isa asibiti Inteesar ta tashi amma ta roki nurse in da tagayama su bata farka ba. Sabida bata son gani Fuskanshi..

Hazrat ya zo zai shiga nurse Tace mai ya miko kayan hanunsa cuz tunda aka kawo ta ita Ke kula da ita... Hazrat bai ce komai ba ya shige bayan ya ajiye Abinda ke hanun sa.. Ya nufa inda Inteesar inda take yayi pecking inta on her forehead Kuma yana shafa gashi kanta... Yace plz Lil sister be strong for us, I know its not that easy but fight it and also you'll find it hard to forgive me but plz forgive,I've no intentions of hurting you, I can't lie, I'm crazy of you, anytime we're together I always feel the man in me... I'm so sorry Lil sister...

  Inteesar duk Abinda yake fadi Tana ji, amma Kawai haushi shin take ji... In Akwai mutum da bata son gani Fuskanshi a yau Toh Shi ne.. Kawai she despises him and she don't want to ever see his face again..

Bayan yagama yace ma nurse din da wana time ta farka, nurse tace da misalin karfe biyar...ya ciro Kudi yabata yace in ruwa ya Kare zasu koma gida kuma yana so ta bisu Don tadinga kula da ita har ta warke... Nurse taga Kudi sai washe baki takeyi.. Tace bakomai amma sai ka sanar da Oga na.. Yace OK, kafin ya fito  ya barsu.. Inteesar tace meyasa kk gayamai..
Nurse Tace koh ban gayamai ba su zasu fada Mai.. Nurse tace bari in hada miki tea din.. Ta hado ta mika ma Inteesar...

Bayan sallah zuhur Hazrat ya shigo Ya same ta a kwance amma idonta biyu.. Ya zo kusa da ita ya zauna ta kawar da fuskanta gefe.. Yace mata ya jiki tayi banza dashi.. Yakara da kina son wani abu Shima still bata Bashi amsa ba yace yanzu Zamu wuce gida tunda ruwan ya kare.. Inteesar kawai sai tafara hawaye Azuciyar ta tana cewa baza ta ba...
Hazrat ya ga tana hawaye yace what? Baki so ki koma gida ne.. Inteesar tayi nodding kanta yace Kinfi son zama a nan? Tace nodding head alamar a'ah.. Yace toh Ina Zamu.. Inteesar tace Gidan small mom, Hazrat ya zaro ido gidan ummah Kuma, Salan ki tona min asiri.. Kuma Gashi a duniyarsa ba Wanda yake jin Kunya kamar mahaifiyarsa... Yace Gaskiya sai kin warke zan Kai Ki. Inteesar tacigaba da kuka akan Lallai sai ya kai ta.. Shikuma Hazrat naji Kunya Kai ta a haka, yace Toh yanzu Ina kai ki mai kk so ummah Tace.. Inteesar a zuciyar ta tace Oho, kuma sai nagaya ma ummah raping ina kayi Sabida ta bin mi hakkina kuma bazan koma gidan naka ba..

  Hazrat ya ga taki daina kuka yace ok, zai sa hamza ya kai ta amma sai sun koma gida.. Bayan kamar 15mins aka salamai ta, tare da nurse din zata dinga kulawa da ita..amma Inteesar bata iya tafiya sai wheelchair a Ka tura ta harzuwa parking lot din.. Hazrat ya dauko ta yasa a mota nurse in tashi ga baya suka wuce gida.. Koh dasu ka kai gida shi ya dauke ya kai ta daki yace ta huta kafin anjima ya kai ta gida..

Inteesar sai turo baki takeyi Ita takosa taje gidan su mom... Bayan ya fita ta dauki phone inta ta takira small Mom, mom taji yanda muryanta yake tace lfy kk daughter? Inteesar tace mom badan Lfy plz Kizo yanzu... Mom tace Hazrat din yana Ina.. Inteesar tayi karya da baya nan Kuma tace ma mom yayi tafiya.. Shine mom Tace gata nan zuwa...

Bayan 15mins sai ga mom ta iso gidan Kuma taga motar Hazrat a gida... Bata tsaya koh Ina ba sai part inta... Tagan ta a kwance kuma ga nurse a zaune... Bayan sun gaisa da nurse din, nurse ta tashi ta basu wuri...
Mom ta matso kusa da ita, tace mai kk damun ki daughter.. Inteesar tace mom Nide ki Tafi Dani gidanki bazan iya zama anan ba.. Cuz I'm sure if I continue staying in this house yaya wl surely kill me one day...

Mom tace dukan ki yayi.. Inteesar tayi nodding Kai alamar a'ah kuma tana kuka... Mom tace mai yayi miki toh... Inteesar tace he raped me daidai lokacin da Hazrat zai shigo yaji tafada haka yayi sauri juyawa ya dauki car keys in shi ya fice.. Bai tsaya koh Ina ba sai gidansu Fahad...

Lokacin Fahad ya dawo aiki ya ma same su suna cin abinci... Farida ta gaishe shi tace ina kawata. Hazrat yadan susa Kai kafin yace tana gida ba lfy amma yanzu dasauki..tace Bari in nakoma sama zan Kira ta Bayan sun gama cin abinci ta tashi ta basu gu..

Hazrat yace I fucked up.. Fahad yace how? How do you mean by you fucked up... Hazrat yace I didn't know what came over me, I was driven by her and I forced myself on her.. Yanzu as I'm talking to you she's under medications Kuma yanzu Haka ma tagaya ma ummah komai... Bayan Ita ke da laifi always dressing seductively kuma Kai ma kasan how hard I was trying not to...sai yayi shuru.. Fahad yace meyasa zakayi forcing yourself on her bayan Akwai so many ways to get her.. Hazrat yace I tried but Taki bani hadin Kai Kuma kai ma Kasan yanda Abun yake Nide yazu Bawanan ba ina jin Kunya ummah Sosai bansa ya ummah Zatayi Ba..
Fahad yace norms ne.. Maybe yanzu ummah Na jin dadi very soon zata samu jikoki yafada in a tease way.. Hazrat yace imma serious Naga kana mayar da Abin Wasa... Yakara dacewa do you know I almost freaked out Dana ga bata breathing I thought Iyam going to loose her again.. Fahad yayi sauri yace not  again.. Ai ba a losing mutum har sau biyu...

Small mom tagama hada ma Inteesar kayanta a akwati ta Sallama nurse din...mom sai tausayin Inteesar takeyi yanda taga tana tafiyar da kyar.. Suka ajiye nurse din a bakin Titi Sukuma suka wuce gida... Suna isa gida mom tasa ta a bayi ta hada mata warm water a bathtub din tasa mata wasu Arab ingredient a ciki tace ki shiga... Nan da 10min zan dawo... Kafin 10mins mom ta hado Mata shayi mai kayan kamshi ta kawo mata...

Inteesar sai kuka takeyi a toilet in ta tuno da how wicked Hazrat is, Mugu kawai Hardawani yi kamar salihi Ashe Mugu ne,
ita kuma Farida nan mai cewa Akwai sex parasite a gari da su kwace min Shi, suje Su kwace Shi din.. Banda mu ba walhy, insu so karma su dawo min dashi din. I hate you Yaya.

sai surutakai take yi Ita kadai har small mom tadawo, ta tayata tashi tasaki wani Kara, mom Tace oh Allah! Uwar raki daga tashi sai sakin kara, Kice inda hyhuwa ne Kuma ai sai nabani da lalashin..
Daughter be a good girl and stop crying plz.  Don't worry I will mercilessly deal with Hazrat zakiga yanda zanyi dashi.
Inteesar tayi Dariya tace Yawwa momma Kihada Mai da Duka Kinji..

don't worry daughter, zai zo Yayi kneel down agaban ki, yana kuka.

Inteesar tasaki dariya tana jin dadi Abinda mom tafada.
Oya zo muje Ki shirya, Kici abinci sai kisha magani ki koh..

Mom magani daci fa.. Nide bazan sha ba tafada, Tana turo baki

Hakanan zaki sha in bahaka ba, jikinkin Ya Gaya miki walhy.. So zo muje, mom tafito mata da kayan daza tasa.. Tajira tasa kafin ta kawo abinci da magani tabata.
 
*@Saturday morning*

Yau sati Inteesar sati uku, tafara regaining kanta, Tayi kiba takara kyau Sosai.. Haskenta yafito Sosai Sabida tana samu kyakyawar kulawa ta musamman agun mom
Sabida yanzu har kitchen Tana shiga tahada ta taya mom girki, tunda chef kunal yayi tafiya Kuma su sakina Basu abinci a gidan kawai House chores sukeyi

Yau Tashigo ta samu mom na kada kwai daza Tayi egg sausage dashi, Inteesar taji karni Ya isheta..tun tana kokarin controlling zuciyar ta hartaji takasa, tafara rufe hancinta kafin ace tak  Amai ya rukota tafita a guje bata karasa rest room ba tasaki Amai a Kasa.
Mom Tazo ta sameta a Kasa tanata yin kurin Amai...

(Allah sarki Inteesar Allah ya baki Lfy,🥲 Ki kyale yaya Hazrat Mugu ne..)



Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora