77

69 7 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*77*























Koh da ya dawo bai sauka a gidanshi ba, a gidan ummah sa ya sauka.. Ya isa parlor ta da Sallama, cuz Yayi missing inta Sosai..

Ummah I missed you so much "

Ummah da murmushi a fuskanta tace son harka dawo?

Yes !

Ummah koh gida banje ba nace sai nazo na ganki Cuz nayi missing inki over over..

Oh really?

Yes ummah...

Son hope all is well wanan Da kk fadin you miss me hope ba wani matsala a gida?

Haba Ummanta ji bi abinda kk cewa Wato bazanyi missing inki ba sai ina da matsala a gida?
Besides ai kafin insa mu home Ina ke ce first love ina you'll always be the first and best ummah na.. Yayi kissing hands inta Sabida dama yana kasa Ita tana kan kujera.

Come here my treasure..

Ya taso ya zauna kusa da ita..

I love you so much son, Allah ya Raya min ku in ga jikoki na da yawa.. Hazrat a zuciyar sa yace, wanan mai girman Kai Ina zata yarda Ita da laifi ita da fushi(niko nace that's women for you they are at fault but they wl never accept the fact that they are wrong 🤪they can be mad at you at anytime and anywhere😃)

Plz promise me one thing?

Maganar da ummah tayi yadawo dashi daga tunaninsa... Go on ummah.

Promise me son that you'll always make your wife happy... Hazrat Inteesar is so fragile to be broken.. So always keep her happy.
You should know these;

"You give happiness to take away pains
You give joy to take away sorrows "

By giving her happiness is like you're taking all your burdens away. "

Kuma kar ka manta she's still on her medication Sabida kar yakai ga Ciwon zuciya... I don't know why I'm telling you this now.

Haba ummah trust me and also mark my word your stubborn daughter wl always be happy in shaa Allah.

Ummah tayi scattering comb hair din ya koma curling one..

Ummah bara in Tafi kafin dare yayi min anan.

Okay son, Allah ya kiyaye hanya.. Ka gaishesu.

Sai wajan 11pm ya isa gida, koh da yaje gida saida yayi wanka yayi kyau Sosai kamar Wanda zai je gasa na kyau.
Ya isa part inta ya tarar a kule, saida yayi knocking sau uku kafin ta taso Acikin magagi, rigan duk b*** a waje kuma Sabida Mohell take sa irin kaya shidai yaji nono a baki..

Waye ne?

Taji anyi shuru.. Tayi tsaki zata wuce aka Kara knocking duk Acikin magagin ta bude kofar amma bata ga kowa ba nan take Barci ya fita idonta Tayi saurin zata kule taji an kamota zata saki kara ya rife bakinta taji wani abu mai sanyi a Samar bakinta.. Suka shigo dakin a haka tana kokarin Kai hannunta wajan switch na dakin amma sai ta kasa cuz anyi exclaiming bakinta which is making her breathless... Kuma Tagane Hazrat ne amma still tana son kwace kanta ta kasa... Can sai ya sake ta ya kuna wutan dakin... Ya tsayana kallonta cike da so da kauna..

Tana ganin ya saketa ta daure fuska zata koma bed kawai taji ya rukuta gam..

I'm so sorry my jannah.. I'm sorry for all that happened both the mall scene and the wedding pix.. I'm sorry.. I'm sorry for yelling at you the other time and also for the dirty slap I received from you.. Ya fada yana Kallon cikin idonta..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now