31

75 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



   BY THE DMKs✍🏻

         *31*







**Washe Gari Da Safe**

   Har sun gama shirin su, Inteesar takira baba Laure da jummai tayi masu Sallama dakuma su kula da gidan kamar yanda suka Saba, in shaa Allah Hajiya Zamu kula da gidan kamar kina nan, na kule koh Ina amma banda kitchen da store..

Hamza ya fito Ya gaishe su kafin suka shiga motar yakai su gidan ummah suyi mata sallama, bayan sun Kai Gidan ummah sai murna takeyi sabida tayi kwana biyu ba taga jikan Nata Ba, bata bi ta kan su Hazrat ba ta jikan ta take.. Inteesar sai turo baki takeyi wai tana Kishi mom taki kula ta...
Mom Nifa, koh baki gani ba?
Naganki man daughter Kibar ni in gama gaisawa da jika na.. Hazrat sai Dariya yake masu...
Ummah Abby fa?
Ya tafi Lagos tun jiya AI, Bai gaya ma ba ne?
No, Bai gayamin ba kwana biyu bamu hadu ba kuma ba mu waya ba..
Tace maybe tafiya Bai shafe ka bane

Mom nifa?
Come here my daughter, Kece kk zama Bultuwa dake.. Tafada Tana dariya,itama Inteesar na dariya.. Oya biyo ni daki..
Ta tashi tabi mom daki, mom tafito da wani box kamar na snacks Tace wanan nakiya ne... Duk sanda Zamu Inayi ina Kai masu Sabida yan'uwa Abby Naso sosai..
OK mom,
Plz in kuje ki zama mai biyaya, kakani Abby Haryanzu Bawani son mu sukeyi ba, Sabida dai sunga yar nasu tadage tace sai Baban Abby shiyasa suka hakura suka barta.. So yan'uwa ta na nan kiyi masu biyaya in shaa Allah zaki ji dadin zama dasu kuma suna son mijinki Sosai tunda anca Ya karasa karatun sa kuma yana Kama da kakanshi Sosai cuz yafi Abby Kama da ita..

In shaa Allah mom, zanyi iya kacin kokari na, toh mom Nifa larabaci na baida karfi.. Yazamuyi da communication?
Sun iya turanci suma amma ba kamar namu ba.. Don't worry about that..

Hazrat ya shigo, we're running late fa.. Ki fito plz..
Gani nan zuwa tace..
Mom saida tayi kissing Mohell kafin ta rako ta har bakin mota... Tana Tayi masu Adu'a har suka bar haraban gida..

Basu tsaya koh Ina ba sai a airport, daidai da lokacin jigir su zai tashi..
Bayan sun shiga jirkin ba adade da tafiya ba Mohell yafara dan zazzabi yaki sha nono sai kuka yakeyi.... Nurse din plane suka Bashi kulawa shine har yasamu sauki yayi baci.... Ba ya dan wani lokaci suka isa Dubai...suka sauka a 'Armani Hotel' hotel din da yasaba sauka knan in yazo Dubai...
Wanja Ya matukar birge Inteesar sai murna takeyi.. Har suka isa dakin dazu zauna.
Bayan sunyi wanka sun huta, ya dauke su suka je restaurant in hotel sukaci abinci ..bayan sun gama suka dauki pictures a surrounding gun..wata kyakyawar balarabiya Tazo suna magana cikin harshen larabaci, sai dariya yakeyi.. Inteesar sai controlling kishinta cuz Gaskiya tana da mugun kishi har Adu'a Allah ya rage mata takeyi.. Tana cikin tunaninta, yarinyan Tayi mata sallama suka gaisa kafin ta wuce takele su
Inteesar nata jira taji koh zai gayamata wacece wanan dasukayi magana amma yayi shuru, Abin ya bata haushi, Sosai yana rike da Mohell a hanun yamika mata Hannu Taqi sawa, my jannah kin gaji ne mukoma daki? Tayi banza dashi kamar bata ji ba ta samu gu ta zauna Shima Ya biyota Ya zauna..

Suna cikin Hakane sai ga wata hadaddiyan kekkyawar classy lady taci uban gayu tana tahowa gunsu, daga nesa zaka dauka Irin black American ce Sabida yanda tayi dressing gaskiya tayi mugun kyau,Tun da take tahowa Inteesar Ke Kallon ta,
Tazo da gudu tayi hugging Hazrat.. Tace dama rai Kan ga rai?
Inteesar sai bin su take da ido
Hazrat ya danyi murmushi kafin yace meet my wife and son
Nimrah tace wow he's so cute and sweet kamar Kai, koh kallon Inteesar batayi ba... Tana ta ma Mohell Wasa..kafin tace ma Inteesar Hi'
Inteesar tayi banza da ita.. Bata jira suce komaiba Tazauna inda suke...

Hazrat what happened to your lines? couldn't reach ya out... Tun fa da muka zo nan Rabon da in saka a ido wajan shekaru hudu knan..

Yeah it's been a while Gaskiya....i finally changed my everything because of the love of my life.. Yayi pointing at Inteesar..
Nimrah tabata wani disgusting look tace her?
Inteesar sai hadiye zuciyar ta, tayi..

Really?
You're a change guy fa, ban taba samani macce zata canza ka fa dis much... Yanzun kana nufi you're a change guy now...

Yes, you can see for yourself.. Yace mun gaji, bari mu koma daki..

Nimrah tasa mai wani card a pocket.. Call me when you are free..
 
Inteesar ta kosa ta koma daki tayi bursting anger ta... Sai wani Irin kallo take yi mai.. Har Nimrah ta Tafi... Ya rukota yace let’s go.. Tayi sauri ta ture Hannu shi..

Suna Kai wa daki ta fashe da matsanaci kuka kamar wacca akayi ma Duka... Shiko Hazrat yarasa tan inda zai fara...
Mai ya faru my jannah?
Ai agaban ka akayi komai kana kallo...

Akayi mai?

Ta kara fashewa da kuka.. Nasan budurwa ka ce, jin yanda take min Kallon banza.. Kuma har hugging inka Tayi bakace Mata komai ba, da zata tafi taba ka complimentary card kuma ka amsa... Kuma Kasan zan ji haushi amma kana ta biye mata..

Sorry my jannah.. Ya fito da card din yace Indai akan wanan ne.. Toh Gashi nan kiyi yanda kk so...
I've nothing to do with Nimrah... She's my ex a baya though Irin friends with benefits inan amma yanzu imma changed person.. I'll never cheat on you, believe me ...you mean everything to me... Ashe akan wanan kk daga hankali haba my jannah... yadawo kusa da ita ya goge Mata hawaye kafin ya kissing inta in a passionate way...harta samin Dan natsuwa...

Are you OK now?

Tayi nodding no..
Toh wacan balarabiya fa?itakuma fa wacece

My jannah nima anan nasanta sectary ne anan, kuma duk zuwana Garin nan anan nake sauka..

OK,
ita dai tafi jin haushi Nimrah sabida yanda take kallonta Dawani fasara, kawai kishinta takeyi Sosai..

Kafin ta shiga bayi tayi Abinda Zatayi ta fito, Shima ya shiga toilet Shima ya fito, sai da sukayi sallah nafila kafin suka kwanta..
Can wajan karfe 1am Mohell yafarka, duk suka tashi suna lalashin Don yaki shan nono da kyar fever ya sauka... Suka Samu sukayi bacci

**Washegari dasafe **

   Sun makara, shi ya tashe su bacci... Bayan sun gama abinda zasuyi suka tafi clinic din hotel aka duba shi... Aka Bashi magunguna kafin suka koma room dinsu.... Yayi masu order Abinda zasu ci, tace ita kebab and chicken Masala.. Shikam tea yasha da chocolate cake,
Ba adade ba room service ta shigo takawo masu...
Yau the whole day a daki suka yini koh masjid bata Bashi yaje ba, ita a tunaninta zasu hadu da Nimrah...
Shima Ya gano ta shiyasa Bai wani takura sai yaje ba..

**The Next day **

      Yace yau zamu Tafi shopping tunda yanzu Ya warke... Ki shirya.. Yace ina son in sauka Kasa Akwai Abinda zanyi.. Tace OK NH..

Ta shiga bayi takara kimtsawa kafin ta fito, tafara shiryawa ta danyi light makeup tasa pitch  top mai umbrella style da Red palazoo Tayi rolling gyale pitch Kuma Riga Bai sauka kan wando ba
Tayi mugun yin kyau, kamar wata balarabiya.....Gashi ta danyi kiba kayan sun zauna a jikinta..

Hazrat ya shigo ya tsaya yana Kallon ta da mamaki... Yace
Where do you think you going dressed up like this?

Shopping... Ta fada

shopping?

yes, shopping koh ka manta ne ?

No ban manta ba, Ya fada yana zuwa kusa da ita... Yazo daf da ita yana kallonta...duk suna jin nishi Juna, Tayi sauri ta kawar Dakai ya dawo da fuskanta... Zatayi magana ya fara kissing inta,Sai da yayi succeeding akan bata kwalliya ta kaf kafin ya kyaleta...
yashiga toilet ya shira..ita koh sai jin haushi takeyi itama tashi ga ta shiryo.. Taga ya fito mata da wani golden Dubai abaya.. Wai shi zata sa... Ta daure fuska kamar bata gani ba.. Shiko yana ta Wasa Da Mohell.. Har tagama shirin yace wow you looked so breathtaking
Batace komai ba, Yata so suka Tafi.. Suka dauki ride daga hotel din zuwa 'The Dubai Mall"
Sun isa wajan suna ta duba abinda suke so kawai suka sake cin Karo da Nimrah...

Read
share
Comment

Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now