85

99 6 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*85*























Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun...!
Kullu nafsin Za iqatul maut"
(every soul shall taste death)

Doctor what are you saying that my son is dead..?
Nooooooooo

Yusrah Kasa magana tayi Sabida yanda numfashi ta yanda yake kokarin daukewa kawai Aka ga ta fadi kasa a sume daidai da lokacin da Inteesar ta fito kenan taga Yusrah kwance akasa, akayi saurin rushing inta..

Wajan duk yakara rikecewa da koke koke kuka,
Anty wasila tace dole ta suma auren su Saura kwana hudu saurayi ya rasu ai dole ta suma, Walhy tabani tausayi bansa wanan Hali zata shiga ba yanzu..

Hamza koh sai sarfa da marwa yakeyi a kofar dakin da take...yana jiran Abinda doctor zai ce..

Sukama yan'uwa fu'ad da iyayen shi suka dosa dakin da yake sai kuka sukeyi Gwani ban tausayi.. Ance Kohda ya Rayuwa zai zama vegetable.. Sabida jini da ya taru akansa.. Mummy Haka ta kura ma gawansa ido tana hawaye.. Kuka yaci karfin ta sai hakuri ake bata Amman ina..
(Allah sarki fu'ad saida nayi ma kuka😭😭😭 Allah ya jikan ka da Rahama Allah ya gaffarta ma kurakurai Amin. Bansa wana halin Yusrah zata tsince kanta aciki ba😭😭😭)


Inteesar hankali ta ya matukar tashi, Sabida abin ya bata tausayi... Four days to your wedding ace fiance inka ya rasu..
Gaskiya ta tausaya mata..  Haka ta isa gidan su Farida tana bata lbry Abinda ya faru yau asibiti..

Walhy nafi tausaya ma budurwa intee
Allah kadai yasan wana halin take cikin yanzu.

Walhy kuwa kawas... Nifa tunani nakeyi in nice Ya zanyi...?
Ya Allah kar ka nuna min Irin wanan ranan da zan rasa mijina.

Lallai ma Inteesar, Wato ke ta mijinki kk koh?
Toh atare kk so ku mutu koko yaya?

Walhy zanso Haka kawas..
Walhy inason mijina fiye da komai..
Hazrat Rayuwa na ne.. Rasa shi kamar na rasa rayuwata ne.. Shiyasa bazan iya sharing inshi dawata ba
Allah ya bar ku tare yakuma kara danko love
Amin kawaliya





*@DSQUAD*
Haba Najib meyasa Zaka barshi yafita acikin wanan Yanayi?
Gashinan we almost lost him..

Shiyasa nabi bayansa ai, wani mota ya biga shikuma mota yabiga wani nan dana akayi muguwar hatsari
But Alhamdullillah tunda he's alive..

Abinda zakace kenan, what about wanda suka rasan rayukan su ta dalilin hatsari an gayamin cewa almost 2people sun rasa rayukansu.. Najib meyasa Zaka Bashi Irin drugs inan yasha Kuma kabar shi ya fita a Haka..

Walhy Fahad bani nabashi ba, Shi ya dauka da kanshi.. Kuma bansa sanda yafita ba, saida naduba naga ba Lamborghini na... Shiyasa na biyo bayansa

Fawas ya ake ciki yanzu?

He's still unconscious Amman Bawani internal injury so zamu jira ya tashi..

Koh dai mukira su ummah mu gayamasu?

No, basai muyi haka ba.. Mu barshi kawai anan har lokacinda zai farfado.
Koh da sun kira zamuce yayi wani urgent tafiya koh..?

Eh haka ma yayi.
Allah ya Bashi Lfy, ya kamata muje national hospital muduba wanda sukayi rauni koh Zamu iya Basu gudumuwa.

Yes Haka yayi let's go guys..

@hospital

Suna isa sukayi tambaya akan Wanda aka kawo yanzu ta dalilin hatsari Amman dr fawas ne Mai magana. Sanan rai nawa aka rasa kuma su nawa ne masu raunuka...?

THE MAID(MAI AIKATAU)Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum