58

78 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



        BY THE  DMKs✍🏻






               *58*




*Na shiga motar na bishi muka Tafi, bamu tsaya koh Ina ba sai gidan su Hazrat, Naga motancin gidan sunfi na ranannan yawa, saikuma sautin Waka dayake tashi tun daga gate. Ina shiga ciki gidan Naga yammata da wasu Irin shiga Irin na marasa Tarbiyya sannan kuma wajan ya danyi duhu. Sai nace ma Najib Gaskiya bazan iya shiga ba, saidai shi ya fito ya samai ni*

*Come on Yusrah, wannan fa Bawani Abun da zaki ce ba zaki iya shiga bane, duk yawanci fa students in makaranta ne. Sanan kuma Kema Kinsan Hazrat bazai ce Kizo inda zai cutar dake ba, Don Haka kawai ki shiga muje mu samai Shi*

*Gaskiya Najib I'm sorry I can't be part of this, ni gida zan wuce, ni ka ga wucewa na.....Toh ki tsaya bara in je in gayamai Kince bazaki iya shiga ba, in yaso sai Shi sai yazo Ya same Ki.*

*Bayan few minutes sai gashi ya dawo.... Yusrah I'm sorry to say Hazrat bazai iya fitowa ba Sabida yanzu Haka as I'm talking to you yana kwance a daki yana rawan sanyi... Indai kin yarda dani ai zaki iya shiga ki duba shi, Walhy koh magana Bai iya Yi...    Toh amma Najib bai da lafiya ne shine kuka Tara mutane Haka sai shayeshaye dakuma rawa akeyi. Indai dagaske bai da Lfy Ya kamata ku kashe wakan sanan ku Kai shi asibiti.    Yusrah yanzun haka family doctor su na kanshi yana duba shi... Ki shigo ma zaki ganshi, Najib Anya ba karya kk yi ba? Ta yaya za ace su Hajiya na gida ake wanan tabara? Abin Gaskiya beyi ba... Ke dai ki shigo ciki zaki gani ma idonki.*

*Gaskiya Najib bazan iya shiga ciki ba harsai kun kashe kidan nan sanan kuma wa innan na ciki sun fito..... Toh Shikenan yanzunnan zan yi.... Bayan few minutes sai ga yan ciki sun Fara fitowa kuma an kashe wakan, sai Najib yace in shigo ciki duk da Haka Jikina Bai bani da in shiga ba amma jin halin da aka ce balarabe Na ciki yasani na shiga ciki... Na zauna a parlor duk warin kayan shayeshaye ya dame ni, can sai gasu Fahad da fawas sun fito rike da wasu yammata, abin sai bani mamaki yakeyi nace dama Ashe abinda ake fadi Gaskiya ne... Kawai sai nayi deciding in Tafi gida ba tare da ganin balarabe ba. Su Fahad sukayi stopping ina. Ina zaki kuma? Baki san condition din da Hazrat yake ciki bane? He needs you now more than anything.. Fahad, Hajiya Basu nan ne? Kuma ina masu Aikin gida Naga banga su ba... Masu Aiki suna part insu, ummah na part inta... Kije ku gaisa dashi In yaso sai akira hajiya ku gaisa....*

  *Can sai ga Najib ya fito daga wani daki, yace min in je yana son gani na, Nidai instincts ina suna gayamin not to go with him. Najib plz ka Bashi hakuri kace Gobe zan zo... Yaya na yau zai dawo Kuma in yadawo Bai same ni a gida ba zaiyi fushi Dani... Plz ka Bashi hakuri.*

*Haba Yusrah Wai Mai Hazrat yayi miki da zaki yi mai haka? Kin ga yanda yake shivering kuwa who knows what is gonna happen... Maybe this is the last time you'd see him... Haka dai Najib Yayi convincing ina Harna shiga part din ina shiga naga baya parlor sai Najib ya nuna min dakin da yake Ina shiga kawai sai Najib yasa key... Na jiyo a fusace amma sai naji voice din balarabe yana Kiran sunana in a low tone... Na karaso inda yake.*

*Balarabe what's wrong with you? The way he responded look as if his drunk....ikoh Allah Ashe Kai ma mashayi ne shine ka boyemin. Bai cemin kala ba, Meyasa Zaka yaudareni bayan na aminta Dakai... Gaskiya I'm disappointed in you. So you brought me here to party with you guys... Sorry to say I'm not like you and this would be the last time you'll see me....ka kira Abokin ka ya bude min kofa in tafi,*

*Yusra is not what you think, I'm not drunk.. I'm in serious pain and only you have the cure..*

*I don't get you?*

*Yusrah I've been having a sleepless night ever since I saw you off hijab, I tried to keep myself away from you but still the sensation keeps on hunting me... I'm really craving for your body....all  I want is to have you now*

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now